Chapter 71
Chapter 71
mata ya shafa mata powder tare da taje mata sumarta baqa sidik mai yawa da tsayi yayi kissing lips dinta ya dauketa yace “ehhhh beautiful daughter kinfi kowacce ya kyau a duniya" Suna fitowa Daddy yana nocking door din qarasawa yayi ya bude Daddy ya shigo ya dubi Shurafah da taketa hanqoron zuwa gurinsa yayi murmushi tare da daukanta ya cillata sama ya cafe yace “kin tashi lfy ayar Allah" kallonshi dukkansu sukayi yayi murmushi irin nasu na manya yace “sunanta kenan iznah ce Zulaiha" share zancen yayi da cewa. Naso na bari sai nan da kwanaki shidda mu tafi so amma wani uzuri ya tasomin na gaggawa saboda haka yau da yamma nakesa ran zan tafi..." da sauri Umaimah ta tari numfashin sa da cewa “yawwa Daddy dama inason ce maka nima zan bika mu tafi saboda saura kwanaki uku hutunmu ya qare” wani malolon kishine ya tasowa Hameed yayi saurin kallon Daddy yace “hutun me Daddy?" Murmushi Daddy yayi yace “hutun makaranta ta fara degree dinta a Skyline University har sunyi semester guda” Daure fuska yayi ya zabga mata wata uwar harara ya juyo ya kalli Daddy yace “kayi tafiyarka kawai Daddy idan na qarajin qwarin jikina zamu taho" dagowa tayi cikin tsoro saboda ita tunda taganshi jiya yayi Mata wani kwarjini sannan tsawar daya daka mata jiyan tasata jin wani mugun tsoronsa ya darsu a zuciyarta tace “amma don Allah Uncl...." hanunsa ya dora a lips dinsa alamun tayi masa shiru yace “ba dake nake mgn ba malama banason rashin kunya" Kallonsa Daddy yayi da mamaki yaga yanda ya wani tsare gda shi a dole me iko yasan tabbas idan ya barta bazaa shuka abin arziqi ba ya miqe yace “debo kayanki kizo mu tafi Jidda mu jira lkc mu tafi" miqewa tayi zuciyarta fari tas ta shiga dakin ta fara hada shirginta saboda Allah ma ya sani bazata iya zama inuwa daya da wannan sabon Hameed din mara mutunci ba. Baiyi mata mgn ba har saida ta gama hada kan kayanta ta goya yarta tabi bayan Daddy har Daddy yakai bakin qofa ya zai fita suka tsinkayo muryar Hameed yana cewa “nine mijinki ba Daddy ba idan kika taka qafar wajen dakin nan a bakin igiyoyin aurenki"........ *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/24, 9:32 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *G.U* Ki biya kafin ki karanta idan kinaso ki kira number nan; 09031307566: Tsayawa sukayi cak daga ita har Daddy saboda girma da mamakin da furucin nasa ya basu amma shi ko a jikinsa miqewa ma yayi ya shige bedroom ya rufo qofar. Hawayene suka fara bin kuncinta tace “muje Daddy” girgiza mata kai yayi da sauri yace “bazaayi haka ba Umaimah ya kamata mu daina yanke hukunci cikin fushi saboda munyi a baya bamuga ribarsa ba qarshe ma sai tarin nadama da fargar jaji da ya sanyamu kiyi hqr kibi umarnin mijinki yafi komai muhimmanci kinsan har yanzu ba daidai yake ba sai kinyi hqr da yanayinsa kafin ya koma normal” Sanya hununsa yayi a aljihunsa ya dauko kudi Riyadh da batasan adadinsu ba ya miqa mata yace “ki kasance me hqr aduk inda kika samu kanki Umaimah komai yayi farko yanada qarshe" komawa tayi ta zauna saman kujera tayi watsi da kayan hanunta tare da kwance Shurafah ta rungumeta a qirjinta tasaki kuka me ciwo tana jinjina yanda zaman nasu zai kasance miqewa tayi ta shiga dakin yana kwance saman bed din yana sauraron qira'ar Shaikh Sulaiman yanabi a hankali ta zauna gefen gadon tare sanya hanunta ta dan daki cinyarsa kadan. Wata zabura yayi ya miqe zaune tare da watsa mata wani mugun kallo yace “meye kuma na zuwa ki dameni wato bakiji abinda na fada miki ba ko?" Share hawayenta tayi tace “Don Allah kayi hqr kabarni nabi Daddy banajin dadin rayuwar qasar nan ni kadai" murmushi yayi na isa yace “bakyajin dadin rayuwar qasar nan ke kadai ko? Hmn tashi ki bani guri" Kallonsa tayi da manyan sexy eyes dinta da suke cike da qwallah ta bude baki zatayi mgn yayi saurin daga mata hanu yace “silent pls nayi waya da reception kije ki karbi key din dakin kusa da wannan banason takura" miqewa tayi ta koma parlourn ta hade kanta da gwiwa taci gaba da rera kukanta cikin tausayin kanta wai yau ita Hameed yake kora daga sashin sa ta fada tare da miqewa ta nufi reception din suka bata key din tare dayi mata jagora har dakin shima suit ne kamar wanda Hameed din yake ciki larabawa akwai tsafta dakin sai zuba qamshi yakeyi tayi ajiyar zuciya ta haye gadon ta kwanta. Yinin ranar gaba daya bataga Shurafah ba itama bata nemeta ba tunda tasan idan taje ma rashin mutunci zata jawowa kanta haka tayita harkokinta ita daya saidai tayi waya a kawo mata abinci idan taci ta sake waya azo a dauka haka har dare yayi ta miqe ta shiga bathroom tayi wanka ta dauro alwala tayi sallar isha sannan ta tashi ta murzawa jikinta mai ta fesa turarenta ta zura rigar baccinta ta haye gadon taja blanket tayi kwanciyarta. Cikin bacci taji ana danna Bel din qofar ta miqe tare da tambayar “waye?" Cikin muryarsa mai kama data wanda yakejin bacci yace “waye kike tunanin zaizo gurinki a daren nan?" Ajiyar zuciya tayi ta bude dakin ya shigo tare da qarewa dakin kallo har ya sauke idanunsa akanta qirjinsa ya buga da qarfi ganin yar yaloluwar rigar baccin dake jikinta itamma kallonsa takeyi ganin yanda ta kafeshi da idone yasashi saurin dauke nasa idon cikin son nuna baiji komai ba a yanayin daya ganta yace. “Na lura baki damu da yarinyar nan ba tun safe rabon daki sanyata a idonki amma tunanin qaramar qwalwarki bai baki cewa kije ki duba lfyrta ba" kawar dakai tayi ta fara takawa cikin takunta na isa da ko in kula komai na jikinta yana girgiza ta haye gadon taja bargonta ta rufa batare da tace masa komai ba saboda ta lura da take²nsa idan ta gaba da nuna masa damuwarta akan abinda yakeyi mata to ya samu qofar wulaqantata kenan ita kuma ko kadan bata dauki wulaqanci ba toma banda tsabar rainin wayo irin nasa meye yake sabo a gurinta game dashi da har zaiyi tunanin zata jure wulaqancinsa saboda shi. Matsawa yayi jikin gadon ya janye bargon data rufa dashi ya kwantar da Shurafah a gefenta yace “ki tashi ki bata tasha banason ake barmin yarinya da yunwa" kuda bakwa gurin idan kun samu arziqin motsawa to itama ta motsa wani takaici ne ya tokare masa maqoshi ya haye gadon a fusace ta miqe da sauri zata sauka ya cafkota da sauri ya hadata da jikinsa suka kama kokawa ta tureshi ta miqe da sauri ta nufi parlourn da sauri ya sake cafkota yace “wlh idan kika fusatani zakiji a jikinki” buge hanunsa tayi tace “ka ficemin daga daki banason ganinka dacan kaine kake sani nake bata nonon ko kuwa biyana kake da zaka titsiyeni saina bata” Sakinta yayi da mamakin irin rainin dake tsakaninsa da Umaimah juyawa yayi ya fice saboda yanda zuciya ke fuzgarsa ya afka mata amma bayaso so yake ya nuna mata ko babu ita zai iya rayuwa so yake ta gane kuskurenta na banzatar da rayuwarsa ta watsar da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111