Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 41

Chapter 41

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

cire zanyishi yanda yake masoyana kuzo mu fasa a cikin GIDAN UNCLE muji ya zata qare ta qarqare🤣🤣 sannan bazanyi Allah ya isa ga duk wacce ta fitar amma ita kanta tayi ma kanta hisabi saboda tasan komai daya faru har yasa na mayar dashi na kudi. Idan har kina buqatar cigaba da karanta labarin GIDAN UNCLE to ki turo da 200 Hundred naira dinki ta wannan account number din. Account name Fauziyya Tasi'u Umar Account number: 0255526235: Bank name:GTBank Idan baki da account zaki iya turo katin waya MTN ta wannan number. 09031307566: or 09013718241 Bayan kin tura zakiyi screenshot na shaidar biyanki ki turomin WhatsApp number na kamar haka:09013718241: ga wadanda suke qasar Niger suma zasu iya turo da katin Airtel ta wadannan numbers din dake sama. Na gde sai najiku🤝🏻 *PAGE TWENTY* Qanqameshi tayi tana kiran sunansa tana kuka saboda tunda take dashi ma bayan lokutan daya karbi budurcinta bata tabashan walahar sex dashi kamar yau din ba duk yanda taso tayi masa wayo ya qyaleta yaqi har saida ta saduda ta qyaleshi zuwa yanzu ta fara sabo da yanayinsa indai yariga ya ritsata to bayaji baya gani musamman yau da tayiwa kanta mugunta saboda shawarar qawarta data rinqa zugata tarinqa bunkar magungunan qarin Ni'ima bayan natural da Allah yayita da ita. Aikuwa ranar tabada news sosai duk ya haukace mata fiye da koyaushe daqyar Allah ya taimaketa ya sauka ya qyaleta sukayi bacci da cikin daren data farka taga baccinsa yayi nisa ta zame jikinta daga nasa ta bude qofar a hankali ta gudu dakinta ta kulle saboda duk yanda takai dason taga ta farantawa Uncle din nata yafi qarfinta qaramin aikinsa ne yana farkawa yace zai kuma nemanta ita a yan kwanakin nan da sukayi tare ma duk taji abin ya fita a ranta. Wanka tayi tayi nafila raka'a biyu tana roqon Allah yabata ikon jurewa halittar mijin nata sannan ta koma ta kwanta ta rungume pillow a qirjinta ta fara baccinta, da asuba ya tashi ya laluba yaji bata kusa dashi ya miqe da sauri ganin qofarsa a bude yabashi tabbacin guduwa tayi dakinta murmushi yayi yaje yayi wanka sannan ya fita ya kwankwasa mata dakin saida yaji tace “wayene" sannan yayi dariya yace “Mijinki ne da kikaji tsoro kika gudo kika barshi ki tashi kiyi sallah maza" Bataja zancen da nisaba tace “to" sannan ta tashi tayi alwala tayi sallah ta miqe ta nufi kitchen din tunda tasan ranar aiki ce da wuri yake fita abu me sauqi ta girka masa na break ta jera masa a dinning sauri takeyi tayi ta gama amma saida ya ritsata a kitchen din gabanta ba qaramar faduwa yayi ba data ganshi, murmushi yayi ya nufota qoqarin boye tsoronta takeyi amma ta kasa saboda ta jigata ba kadan ba jiya a hannunsa matsowa yayi ya saqalo qugunta yana shafa cikinta a hankali yace “Baby na ya tashi lfy?" Ajiyar zuciya tayi tace “nifa banida wani ciki Uncle" murmushi yayi yace “kin tabbata?" Daga masa kai tayi yace “is ok meyasa jiya kika gudu kika barni?" Idonta ne yayi raurau zatayi kuka jin tana jan zuciya ne yasashi saurin dagota yace “cool mind My heart mene abin kukan?" Fashewa tayi da kuka tace “don Allah Uncle karinqa tausaya min kai baka la'akari da rashin sabona sai kasa qarfinka kayi yimin nidai Allah na fara gajiya bazan iya ba" Tana mgnr tana matsar kwallah numfashi ya furzar me zafi ya sanya hanunsa ya qara matseta yace “ sh..shikenan na daina insha Allahu na daina Babyn Uncle amma nima ki rinqa yimin uzuri bayin kaina bane qaddara tace hakan wlh Babyn Uncle bazanqi na rinqa barinki kina samun almost one week before wani sex din ba amma bazan iyaba" ajiyar zuciya tayi ta janye jikinta daga nasa ta fita parlourn ta zauna shima fitowa yayi ya nufi dakinsa yayi wanka ya shirya cikin sult dinsa black yayi kyau sosai ya fito ya zauna a dinning din ya fara break dinsa ya gama ya miqe ya nufi inda take ya sanya hanunsa ya dagota ga mamakinsa sai yaga har yanzun kuka takeyi hanunsa yasa ya fara share Mata hawayen yace “Kiyi hqr Insha Allahu zan baki cikakken hutun da kike buqata yanzun kinji” daga masa kai tayi ya miqe tare da dagota yace “muje kiyi break naga yau fushin da akeyi dani ma yafi na kullum har anyi fushi da abinci" haka yajata taci abincin ya kamota ya rungumeta tare da fara romance dinta ta janye a hankali ta koma ta zauna tare da kallon agogo tace “ zaka makara Uncle takwas saura" sunkuyawa yayi ya daga rigarta yayi kissing cibiyarta yasa harshensa yana lasa janyewa tayi da sauri tana neman faduwa daga kan stool din yayi hanzarin riqeta yana murmushi tare da shafa kansa yace. “Sallama nakeyi da Baby na Umaimah” ajiyar zuciya tayi tace “nidai kabari don Allah Uncle banaso tsoro nakeji" miqewa yayi ya dauki tarkacensa ya dafa kanta yace “is ok matsoraciya na fita saina dawo" a ciki tace masa “a dawo lfy" ranar ko rakiya bai samuba ta miqe ta fara gyaran gdan bayan ta gama ta kwanta ta fara baccin wahala. 2:30pm ta tashi tayi sallah tayi wanka sannan ta fara tunanin abinda zatayi musu daidai lkcn taji tsayawar motarsa gabanta ba qaramin faduwa yayi ba ta leqa sai taga Aunty Jameelah ce da mugun gudu ta fita ta qanqame Aunty Jameelah tana dariya tace“amma Aunty naji dadin zuwanki dama yau nake tunanin cewa Uncle yakaini" gwabe bakinta tayi tace “kinci gdanku da ya kawoki din yaushe ma kika tare dahar zakice zaki fara yawo to ki kiyayeni kinsan dai halin Mijinki fiye dani tunda shine ya raineki kinsani sarai bayason yawo “bayason yawo amma ai ya iya taramin gajiya ya fice ya barni" Murmushi Aunty Jameelah tayi ta kama hanunta suka shiga ciki ta zaunar da ita tace “me kike girkawa angon naki ne yau baije ya gaisheni ba saboda ya rainani" idanunta ne ya ciko da kwallah tayi saurin miqewa ta shiga kitchen ta fara juya stew dinta da ludayin roba tana hawaye, ajiye ludayin tayi ta koma gefe ta tsaya tana qoqarin saita nutsuwarta Allah ya sani batason barbada sirrin mijinta amma kuma tana buqatar shawara saboda Hameed ya wucce saninta. Da wannan tunanin taji an rungumota da sauri ta daga kanta saboda qamshin turarensa daya daki hancinta ba qaramin faduwa gabanta yakeba saboda tasan dawowarsa a daidai wannan lkcn ba alkhairi bace a gurinta ilai kuwa kama hanunta yayi ya dora saman manhood dinsa yana lumshe ido ya saki numfashi me sauti yace cikin sexy voice dinsa “Babyn Uncle na kasa aikin komai a office marata sai ciwo take ki taimakeni pls kadan” Da sauri ta janye jikinta daga nasa batasan sanda ta qarawa kukanta sauti ba tace “amma Abdulhameed kai wanne irin mutum ne kana ganin Aunty na a gdannan yanzun ka baza kaji kunyar mu shige daki ni dakai tana parlour ba haba don Allah kada abin kunyar mu yayi yawa mana..." Hanu ya dora Mata abakinta jikinsa sai rawa yakeyi yace “saboda na nemi haqqina gurin matata shine abin kunyar Umaimah mata nawa na tsallake a titi na taho gurinki kodon kawai kinga Ina tausaya miki shine zakike

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});