Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 85

Chapter 85

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta fice daga dakin ba ta bude wadroop dinta ta rinqa diban kayanta tana zubawa a akwati tana gama hada nata ta koma ta hadawa Shurafah nata itama ji takeyi gara tabar gdan ta huta. Alwala ta daura ta tayar da sallah saboda ta gama cire tsammani da jin dadin rayuwa tagama cire rai da farin ciki a rayuwarta tana sallah tana kuka tana neman zabin Allah tanason Hameed amma dole ta barshi bata farga da gangancin da tayi ba sai yanzu hakanan Umaimah ta kwana daga sallah sai karatun qur'ani sai zikiri da hailala da neman gafarar ubangiji takuwa samu sauqin abinda takeji a zuciyarta. Shikuwa Hameed yana fita ya fada cikin motarsa ya jima a zaune yana kuka kamar qaramin yaro yana nema gafarar Allah saboda ya sani girman laifin da yayima ubangiji na sabonsa da ganganci shine dalilin da yasa ya jarabceshi da Salma matar da ko a baya yakejin kamar zai kasheta saboda ballagazancin ta da rashin kamun kanta amma yau shine yaje ya biya sadaki da hanunsa aka daura musu aure yau gata a cikin gdansa wai tana amsa matsayi daya da zuciyarsa Umaimah mata. Da sauri ya girgiza kai yace “kai! kai!! Qaryane wlh" fita yayi ya nufi bangaren nata cikin dauriya da dakiya ya qara bata wata minti goman kafin ya bude yana mai furta “ Bismillahir rahmanur rahim La'ilaha illah anta subhanaka inni kuntu minazzalumin Allahummah la sahala maja'altahu sahala wa'anta taj'ala iza shi'ita sahala” sannan yayi sallama cikakkiya ta musulumci ya sanya kansa ciki da sauri yaja da baya saboda qaurin da yaji mara dadi ya daki hancinsa ya rintse idonsa yace “warin mene wannan?" Bai jira amsa ba ya fara raba idonsa a parlourn dako arzikin TV babu an kwashe kudi duk ankaiwa matsafa idonsa ya fada kanta ta bude qofa ta fito tana wani kwarkwasa kamar zata karye ita dama ba jiki ba ya tabe baki a ransa yace “kuma wai donta dauki hankalina takeyi ko banza shashasha" bai ida tunaninsa ba yaji tayi hugging dinsa wani irin hautsinawa zuciyarsa tayi amai ya fara qoqarin taso masa saboda ita kanta qaurin takeyi ga wani tsami tsami da takeyi kamar wacce tayi wanka da ruwan tsamin gasarar daya fara lalacewa da sauri ya saki kayan hanunsa ya tureta da sauri ta fadi gefe ya nufi dakinsa da gudu ya fada bathroom ya fara sheqa amai kamar zai amayar da kayan cikinsa. Mamaki da tsoro suka cika Salma na yanda yayi watsi da itan ya shige dakinsa amma dake batada zuciya saita miqe ta bisa daidai lkcn daya gama amansa ya fito daga bathroom din ta shigo ta mayar da qofar ta kulle tace “Haba Hameed wai wannan wanne irin wulaqanci ne ina binka kana guduna kamar bakai kace kanasona ka auroni ba nifa bana daukar wulaqanci yanzu zan saitawa mutum zama ta qarfin tsiya tunda bashi yayi kansa ba” ko kallonta baiyi ba ya fara rage kayan jikinsa ya rage dagashi sai boxes a juyo ya dubeta yace. “Zan kwanta kema kije ki kwanta" da sauri ta dawo daga duniyar tunanin da ta lula tace “bangane naje na kwanta ba aidai kasan wannan daren nawane dole ka bani haqqina" kallonta yayi da sauri yace “dole kuma? Aa kidai gyara kalaminki qaddarar auranki ce dole a gurin Hameed ba kwanciya dake ba ke bari kiji Salma wlh na tsaneki Salma I hate you please get out from my room” Shashashar batama san me yace ba sai qara matsawa da takeyi jikinsa yana janyewa hanunta ta daga tayi saurin cadkar penis dinsa yayi wata irin zabura ya maketa tayi baya zata fadi yace “zanci kutumar ubanki billahil lazi zan kasheki a dakinnan idan baki fita ba banza jaka jahila wadda batasan abinda ke mata ciwo ba wlh bantaba jin tsanar wani abu a duniya kamarki ba narasa meyasa na kasa bijirewa aurenki na sabawa iyayena saboda ke na bata da abokina saboda ke nayi fada da kowa nawa saboda ke hatta kakata saida tayimin baki akanki badon komai ba saidon kin tsafaceni bazan iya bijirewa aurenki ba uwa uba matata Umaimah yarinya marainiyar Allah mai halin yan aljannah itama na barota tana fushi dani tana kuka saboda ke duk juriya da qarfin imanin Umaimah saida kika sanya zuciyarta tayi rawa har tayi yunqurin rabuwa dani kota hanyar kisa kota hanyar saki to ki rubuta ki aje Hameed baya qaunarki kuma bazai taba baki farin ciki ba ba asiri ba ko tsafi kikeyi da jini bi'izinillahi ta'ala dani da matata munfi qarfin sharrinki Salma ki ficemin daga rayuwata salin alin ki barni na rayu da farin cikina kadai bazaki taba samun gurbi a zuciyata ba kin sani na fada miki saboda haka kada kiyi yunqurin sani dole na kusanceki wlh wahala zakisha idan kuma kin dage kinason jin ya nake to a gwada nasan babu macen da zata iya daukata sai Umaimah" Yana fadin hakan ya kamota ya riqe qugunta ya matse a hanunsa yayi tsaki yace “qugunki yayi kadan ya dauki Hameed wlh ki samawa kanki lfy ki nemi miji daidai dake ni zanyi miki komai na auren harda gdan zama da mota zan baki" kuka takeyi sosai saboda tunda take a rayuwarta namiji bai taba fada mata kalamai masu zafin na Hameed ba bata taba haduwa da namiji me taurin kan Hameed ba duk wani aikin asiri ko tsafi baya wucce kwana uku a jikinsa yake warwarewa har Togo taje gurin bokan da yake mata aikin qarshe amma Hameed da Umaimah sunqi tabu daqyar aka cusa masa nauyin bakin da bazai iya bijirewa aurenta ba to gashi anyi auran amma ta gaza samun nasara a kansa a daren farko ya caccaka mata mgnr da taji dama bata auresa ba. Jan hanunta yayi ya fitar da ita daga dakin ya kulle qofarsa amma memakon ta tafi sai ta tsaya jikin qofar tace “na roqeka don Allah Hameed ka tausayamin ka bani haqqina karka duba halina ka duba girman haqqin aure” tsayi yayi yace nabaki damar ki fita ki nemi wani ya biya miki buqatarki amma nidai kinyimin qanqanta idan na danneki mutuwa zakiyi keni bamaki da komai da zanyi sha'awa a jikinki keba gaba ba keba baya ba dibeki kamar muciya tsohuwa dake guzumar saniya" fadawa wayi gadon ya kwanta ya dauki headphone yasa a kunnensa ya soma kiran layin Umaimah amma taqi dagawa kuma tana gani yayi ajiyar zuciya yace “Allah na gode maka bloody tayi bacci” kunna suratun junnu yayi yana saurara yanabi a haka har bacci ya daukeshi. Da asuba ya tashi yayi wanka ya fita nufi masallaci saida ya zauna yayi azkar sannan ya fito kai tsaye bangaren Umaimah ya nufa ya bude ya shiga ya haura saman ta idar da sallah ta kwanta rungume smda Shurafah a jikinta bacci ya dauketa saboda daren jiyan gabadaya bata rintsa ba, zuba mata lulu eyes dinsa yayi yana hango damuwa kwance a fuskarta ga shatin hawaye nan kwance a oily skin dinta ajiyar zuciya yayi ya matsa a hankali ya haura gadon ya janye Shurafah ya kwantar da ita shikuma ya kwanta a jikinta nauyinsa da qamshin turarensa sune suka sata sauke ajiyar zuciya tare da bude idonta ta zubasu akan kyakkyawar face dinsa ta lumshe idonta tayi ta fara

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});