Chapter 49
Chapter 49
Batayi mgn ba har Hajiya ta gaba fadanta ta tashi ta nufi kitchen miqewa tayi a sanyaye tabita suka gama aikin suna gamawa suka dawo parlourn lkcn Hajiya ta shiga dakinta zama tayi a dinning din ta dora kanta a hannuta zuciyarta nayi mata wani irin ciwo bataso kuma bata qaunar taji Hajiya na fadin mugayen kalamai akan Hameed. Jitayi an rufe mata ido qamshin turarensa ne yasata sauke ajiyar zuciya hakanan taji wani sanyi da farin ciki yana ziyartar zuciyarta janye hanunsa tayi tayi kissing din tafin hanunsa tare da daga kanta suka hada ido ya lumshe idonsa tare da sakin mata kyakkyawan smile dinsa dake qara narkar da zuciyarta sunkuyawa yayi ya dora bakinsa saman nata ya hadesu yana yawo da harshensa cikin bakinta yana sakin ajiyar zuciya. Hannunta ta dora saman kansa ta janye bakinta a nutse tanajin wata ninki qaunarsa na zagaya jikinta duk abinda ke faruwa tsakaninta dashi bata tabajin haushinsa ba saima tarin tausayinsa daya samu guri ya zauna a zuciyarta yasani mijinta dabanne bashi da wani aibi bayan matsalarsa wadda ta riga ta yarda kuma ta karbeta amatsayin kaddararsu tasani rabata dashi kamar rabata da rayuwarta ne. Duk tayi wannan tunanin ne cikin abinda bai wucce minti daya ba “banda kamarki Umaimah dake kadai nake kambunki na riqe babu ranar dazan sake Umaimah keta dabance dake kadai nake burin gama rayuwata Umaimah duk inda nake tunanin samun sauqi na kasa samu hatta kaka da nake tunanin zata fahimceni jiya na kirata taqi daga wayata wlh banida burin cutar dake Umaimah ke tawace ni nakine ko babu aure tsakaninmu ni nakine kada ki barni na zama maraya Umaimah na qaddara banida kowa a duniya bayan ke saboda ke kadaice kike tausayina kece kika zabi farin cikina fiye da naki na rantse miki da ubangijin da yake busamin numfashi da ace zaa dawomin da littafin qaddarata saina soke wannan saboda ba kyakkyawar qaddara bace bansan sanda nake yi miki irin wannan cin ba Umaimah nafi kowa son naga rayuwarki ta inganta saboda nafi kowa sonki Umaimah kada ki daina tausayina don Allah kada ki amince a rabamu.......” Rufe masa baki tayi da sauri tana hawaye sosai kalamansa suka kashe mata jiki fadawa tayi jikinsa tanajin ninkin tausayinsa da qaunarsa tace “ya isa nace ya isa Abdulhameed na yarda kai nawa ne ni takace bazan taba gudunka ba kuma bazan taba daina tausayinka ba inasonka fiye da son da nakewa cikinnan dake jikina nafi buqatarka fiye da kowa da komai a duniya amma hakan bazai hana muyima iyayenmu biyayya ba kayi hqr duk inda zani a duniya bani da gwanin daya fika kaine gwarzona kuma kaine jarumi na dole ko anaso ko baasa abarni dakai saboda sun sani bazan taba iya rayuwa da wani bakai......” Marin da taji ne ya sanyata saurin janye jikinta Hajiya ta gani tsaye a kansu shikuma yana dafe da kuncinsa hawayen dake bin fuskarsa sun nunku bakinsa yana rawa itama nata yana rawa tace “Hajiya kika mareshi....” bata ida rufe bakinta ba itama takai mata marin yayi saurin janyeta ta sake samunsa ya miqe jikinsa na bari ya figi hanunta amma Hajiyan tayi saurin riqeta tace “indai nonona kasha ka girma har ka kawo yanzu to Ina baka umarnin ka saki Umaimah a yanzun nan ba tare daka qara daga qafarka ba idan ba haka ba kuma na debe maka albarkar da kake taqama da ita”...... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/15, 9:05 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/ *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* www.fauzahtasiu41@gmail.com Ki biya kafin ki karanta ta GTbank akan wannan account number: 0255526235; sai kiyi screenshot ki tura wannan number: 09013718241; Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan number:09031307566: *PAGE TWENTY-FIVE* Juyowa sukayi a tare cikin mamaki dukkansu suke kallon Hajiyan da tayi kicin² ta riqe Umaimah gam tare da qara daka masa tsawa tace “ka saketa nace Hameed wlh kaji na rantse gdannan yau dagani sai ku Daddynku baya qasar nan saboda haka dole ka saki Umaimah bazaka kashe marainiyar Allah ba Hameed tsine maka zanyi idan kaqi yimin biyayya" Cikin tsananin tashin hankali ya zube a gurin muryarsa na wata irin karkarwa yace “na roqeki Hajiya kiyimin rai ki ceci rayuwata wlh inason matata ita kadai ta saura me tausayina a duniya Hajiya kada ki rabamu wlh nayi miki alqawarin bazan qara kusantar Umaimah ba har abada amma ki barmu tare Hajiya tana sona inasonta....” daukeshi da mari Hajiya tayi tace “bawai tausayinka ne banaji ba amma kaima kasan zamanka da Umaimah cutawa ne a gareka da ita kanta saboda haka dole anan ka saketa” miqewa yayi yana layi kamar dan giya ya nufi qofa zai fice Umaimah tayi saurin riqoshi cikin kuka me ban tausayi tace. “Kada ka fita cikin tsinuwar mahaifiyarka Uncle bawai saboda wannan dalilin ne kawai Hajiya takeson rabamu ba tanason rabamu ne saboda banida kowa banida gata don girman Allah Hameed kada ka sabawa umarnin Hajiya ka sakeni Hameed ka sakeni nace...” rufe mata baki yayi yana girgiza Mata kai Amma ya kasa cewa komai sai rawa da jikinsa yakeyi ya janyo Umaiman ya hadata da qirjinsa “Allah ya tsine....” da sauri Umaimah ta janye jikinta daga nasa ta cukumi wuyansa tace “wlh bazaka taba kasancewa cikin tsinuwar mahaifiyarka akaina ba dole ka sakeni Hameed” qara rufe mata baki yayi da sauri yana girgiza mata kai yana hawayen tausayin kansa cikin tashin hankali yace “Haj....” katseshi ta kuma yi tace “wlh saika saketa Hameed” Cikin fitar hayyaci yace “shis.. shikenan na...na sakeki saki day....” bai ida qarasawa ba wani mugun jiri ya debeshi yayi baya kansa ya hadu da glass din qofar ya fadi tim tare da ballewar jini a kansa. Nufarsa tayi da gudu tana sakin wata qarar tashin hankali tana cewa “shikenan kin kasheshi Hajiya mun shiga ukun mu...” riqo hanunta Hajiyan tayi cikin tashin hankali tace “kada ki tabashi babu aure tsakaninku" zubewa tayi a gurin tayi zaman tan bori kanta da kwakwalwar ta na juyawa jin abin take kamar a mafarki “Hameed ya sakeni" ta fada a fili tare da miqewa tana dafa bango ta nufi dakinta tana shiga ta zube a qasa sai yanzu kukanta ya dawo sabo zuciyarta nayi mata suya kanta na juyawa “ Innanillahi wa innah ilaihir raji'un Allahummah ajjirni fi musibati wa'akalifni khairin minha” Su taketa maimaitawa batare da tunanin mafita tafi awa daya a zaune a gurin batasan lkc ya tafi ba saida wayarta tayi qara sannan ta iya rarrafawa ta daukota sunan Sa'ud tagani ta daga ta kara a kunnenta tare da fashewa da kuka tace “Sa'ud Hajiya ta rabani da farin cikina na shiga ukuna Sa'ud zuciyata zata fashe Ina tunanin mutawa tace ta iskeni a wannan lkcn” salati Sa'ud ta dauka tace “ta rabaku Umaimah yanzu Ina Hameed din?” bata iya bata amsa ba saboda wata hardewa da numfashinta yakeyi saurin kashe wayar tayi inda Sa'ud ta miqe cikin fitar hayyaci ta dauki motarta ta nufi gdan Umaiman amma tana zuwa get man din ya sanar da ita kusan sati batanan da mugun gudu ta juya ta nufi Sokoto road tana zuwa ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111