Chapter 109
Chapter 109
“Ya Allah" hada ido sukayi yayi murmushi yace “amaryar Abdulhameed Adam Hameed Shuwa kina lfy” daqyar ya iya hada mgnr saboda rigar dake jikinta trensporrent ce sosai gashi ko bra bata sanya ba manyan nonuwanta tsayayyu suka caki idanunsa ya durqushe da sauri yace “wayyohhhh dadi bloody zansha" wani kallo ta watsa masa ta miqe ta giftashi ta barshi da qamshinta me rikita zuciya yabi mazaunanta da kallo da suke kadawa ya hadiyi wani yawu muqut ya saki baki galala kamar wani maloho ta bude qofar ta shiga ta datse Hameed yafi awa daya a gurin a zaune yanajin wani irin yanani yana sauke numfashi tare da matse qafarsa yana shafa mood dinsa yana cewa “Coolling down baby lkcnki ya kusa zuwa zaki more zakiji dadi zakiyi ninqaya ki debo ruwan dadi son ranki" shigowar Hajiya gdanne tana riqe da hanun yan biyu yasashi miqewa a wahale ya gaisheta ya nufi dakinsa ya kulle ya cire kayansa ya kwanta tsirara yana shafa penis dinsa ya kamata yayi ya jijjiga ta sosai saida yaji a jikinsa ya shafa samanta yaji yanda take fitar da ruwa ya sauke numfashi yace “kinmayi qoqari kin kusa komawa ruwa” Haka ya yini a kwance shiba iya mostubrution yayi ba balle yayi ya samu sauqi daqyar ya tashi yasha maganinsa ya tashi yayi wanka ya canza kaya ya fita ya nufi gurin Yusuf sukayi gaisa suka wucce gdansa ya bude qofar parlourn Yusuf ya zagaye gdan lungu da saqo yace “kayyy mutumina garin nan yana baka yanda kakeso ga Umaiman ka ga gdanka ga yayanka har hudu" murmushi yayi yace “gobe zanyi musu visa naji ance sunyi hutun wata uku gara muje can mu caskare don na fahimci yarinyar nan wahalar dani zatayi wlh badon alqawarin da nayi na bazan qara yi mata dole ta yarda dani ba da a yau sai nayi mata ciki saboda a mugun matse nake”........... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [2/5, 1:47 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_GU_* Dariya Yusuf yayi yace “ai hali zanen dutsene me hali bazai fasa ba Hameed halinka nanan kai ko jarababben mutum wlh" dariya yayi ya shafa kansa yace “bazaka gane ba ne Yusuf" sai dare ya raka Yusuf shikuma ya dawo ya kwanta don yau anan yakeson kwana yana kwanciya ya dauki wayarsa ya fara kiranta amma taqi dagawa qwafa yayi yace “zakizo hanu yarinya bayani zakiyi da faransanci" tashi yayi yayi sallar Isha yayi shafa'i da wuturi ya dawo ya kwanta yakai kusan daya kafin bacci ya daukeshi yanajin mugun feeling na bijiro masa saman manhood dinsa sai zafi yakeyi masa. Washegari bai bar gidan ba sai goma saida ya biya yayowa yaransa siyayya sosai harda uwar gayyar sannan ya isa gdan suna daki itada Aunty Jameelah da Saudat suna tsara mata yanda abubuwan zasu kasance suna qara tausarta yayi sallama ya shigo dakin nandanan ta dauke annurin fuskarta ta hade rai tayi kicin² ta tsuke fuska yayi murmushi tare da matsawa kusa da ita suna gaisawa da Jameelah ta miqe ta fita ya zauna kusa da ita ta miqe ya ruqo hanunta yace “ni bantaba ganin matar dake gudun mijinta irinki ba bloody ki tsaya ki fahimceni muyi hqr dukkanmu mu gina rayuwarmu don gaba mu daina hangen baya ta riga ta wucce Umaimah idan zaayi tone² a soyayyarmu wlh nafiki cutuwa a kan idona kika auri Sulaiman kikayi rayuwa dashi har kuka haihu amma duk da kishi irin nawa na hadiye na daure na shanye saboda so da qauna bloody kowa ya sani duk abinda ya faru a baya baa cikin hayyacina nakeba kowa ya sani duniya ta shaida kece cikon farin cikina rayuwar da babuke a cikinta shirme ce zan rayu dake koda zaki rinqa yankani ana dawomin da raina wlh nayiwa zuciyata alqawarin babu wanda zai qara shiga tsakanin mu da izinin Allah ki bani dama ta qarshe kinji" Ya fada yana dora hanunsa a saman qirjinta tayi saurin tureshi ta miqe tace “ai dama ya wucce Hameed da bai wucce ba da baka isa kazo inda nake ba kuma bazan yanka kaba Allah ya kiyaye ni da hakan bana fatan na zama abar misali da kwatance amma zaka gane cewa Umaimah ta waye ta fito cikin haske tasan kanta kuma tasan yancinta nasan bawani abu bane yake rudarka illa ka daukeni ka kaini gdanka ka mayar dani sex machine dinka to anyi walqiya na ganka babu wannan a tsarina" tana fadin haka ta fice daga dakin yabi bayanta da kallo yana mamakin qarfin halin Umaimah da batajin kunyar fada masa mgn yanzu. Fita yayi daga dakin ya nufi gurin Hajiya sukayi mgnrsu ya juya ya fice daga gdan ya yan kwanakin yaga tujara a gurin Umaimah tunda ya rage saura kwanaki biyu tariyar take kuka batasan meye yasa takejin zafin komawa gdan Hameed ba haka akayi shagali sama sama da daddare Aunty Jameelah da Aunty Zarah suka rakata gdan nashi daya gaji da hadashi qarfe takwas suka rakata gdan tanaji tana gani twince dinta wata tara hajiya ta rabasu da nono wai tarinqa basu madara da kunu wannan abu ya qona mata zuciya shine idan ta tuna yake sanya kukanta qara qarfi haka suka tafi suka barta a qaton gdan ita kadai. Miqewa tayi ta haura saman ta bude dakunan ta shiga na farko taga babu komai an gyareshi ansa turaren wuta a burner dakin ya dauki sanyin qamshi me dadi da alamun shine nata saboda haka ta shiga ta kulle qofar ta cire mayafinta ta shiga bathroom tayo alwala tayi sallar isha ta bude wadroop dinta ta dauki rigar bacci mara nauyi tasa ta haye gadon taja blanket ta rufa tanaci gaba da rera kukanta shikenan yau a gdan wannan jarababben mutumin zata kwana an rabata da yayanta yayan da takejinsu kamar rayuwarta. Wajen goma taji ya bude qofar ya shigo gabanta ya fadi sosai ta sake qudundunewa tana sauka ajiyar zuciya ajiye kayan dake hanunsa yayi ya haura gadon gabansa na faduwa ya bude fuskarta ya zuba mata ido yana ganin yanda hawayenta yake zuba ya sanya hanunsa zai kamota ta miqe da sauri tare daja da baya tace “ kada ka qara tabani Hameed banaso kada ka matso jikina..." Matsawa yayi sosai har saida ta hade da bango ya sanya hanunsa biyu ya kangeta ya janyota da qarfi ta fada jikinsa yace “banyi niyyar yi maki komai ba amma idan kikayimin gardama wlh zakiga aika² ki tashi muje muyi sallah mu yiwa Allah gdy wannan ranar ta musamman ce a gurina Umaimah” komawa tayi ta kwanta ya lura rashin mutuncin Umaimah nema yake yafi qarfin kansa. Sake fincikota yayi ya dagata cak ya nufi bathroom din da ita ya sauketa yace “maza kiyi alwala” tana kuka tayi alwalar suka fito sukayi nafila ta miqe zatabar gurin ya riqo hanunta ya janyota jikinsa yace “kizo kici abinci Aunty Zarah ta fadamin bakici komai ba" fizge hanunta tayi tace “bazanci ba" yanda tayi mgnr ne yayi bala'in bata masa rai ya miqe ya cire rigarsa ya jefar yace “ya kamata mu raba raini na fahimci kin manta wayeni bloody wlh tunda abin naki iskanci ne yau sai nasha kuma na tsotsa sannan sai burata ta ratsa qasanki ko kinaso ko bakyaso tunda bakisan lallashi ba”....... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [2/6, 8:11
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111