Chapter 60
Chapter 60
ruqo hanunta ya dagota zai hadata da jikinsa tayi saurin janyewa tayi baya da sauri tana wani irin kuka me ban tausayi ta zube a qasa ta durqushe tana girgiza kai tana kuka me ciwo tana fadin “ Astangafurullah wa'atubi ilaik astangafurullah ya Allah" yanda take kukanne yasashi komawa ya tsaya yana kallonta a hankali zuciyarsa tana tariyo masa abubuwa da yawa firgigit yayi kamar wanda aka tsikara ya dafe kansa yace “oh My gud Umaimah don Allah ki daina kukannan banaso akwai damuwa ko shima wannan din so kike ki zubarmin dashi" miqewa tayi jikinta na rawa ta matsa gabansa ta tsugunna tace “munyi kuskure babba Uncle Hameed tabbas muna cikin tabewa da fushin ubangiji waima ya akayi hakan ta faru dama ni Umaimah zan iya zaman zina meyasa muka zabawa rayuwarmu haka meyasa muka kasa yiwa kanmu da rayuwarmu da zuri'armu adalci Abdulhameed wannan wanne irin baqin tambari zamu yiwa zuri'ar Alh Abdulhameed Yauri Shuwa wanne irin mugun tabone Uncle cikin zina a jikina kuma naka Uncle wayyoh nikam na shiga ukuna Uncle dama a waje nayoshi idan har yana cikin qaddarata da nafi samun sauqi fiye da ace nakane...." Sakin baki yayi yana kallonta da nazarin kalamanta towai me hakan yake nufi? Sunkuyawa yayi ya dagota yace “fargar jaji mukeyi dagani harke Umaimah tabbas munyi kuskure amma laifin waye tsakanin mu da iyayenmu da suka kasa yi mana uzuri su fahimci kedin mahadina ce nima mahadinki ne nayi nadama da nadamarki Umaimah amma kuma inason cikina dake jikinki inason ki haifemin shi ki rainarmin shi Umaimah kada kicemin aa wannan abune daya zama dole akanki” Yana gama fadin hakan ya zaunar da ita saman gadon ya juya ya fita, ya jima sannan ya dawo shida likitan ya bata magunguna sannan yace zasu iya tafiya gda. Miqewa tayi tayi gaba yabi bayanta da sauri yasha gabanta ya bude mata mota ta shiga shima ya shiga yaja suka tafi saida ya tsaya yayi mata siye siyan kwalam na masu juna biyu sannan suka wucce gdan tayi shigewarta daki ta fada gado tayita rera kukanta na nadama mara amfani wadda ake kira da ihu bayan hari ko fargar jaji. Saida ya shiga kitchen ya dafa mata Indomie sannan yayi mata kunun cous-cous saboda ya lura a yan kwanakin nan tanason sa sosai sannan ya nufi dakin nata ya bude ya shiga ba qaramin faduwa gabansa yayi ba ganin yanda tayi flat a gadon taketa gursheqen kuka jiki a sanyaye ya ajiye kayan hanunsa ya nufeta ya zauna a gefen gadon ya janyota jikinsa tare da zubawa fuskarta ido yanajin kukan nata har cikin qofofin gashin jikinsa miqewa tayi zaune tana gyara rigar jikinta yace. “Da ace zaki hqr ki daina kukannan dakin taimakeni kuma kin taimaki kanki sannan kin taimaki abinda ke cikinki Babyn Uncle nifa banga abin tada hankali a lamarin nan ba tunda ba kanmu aka fara ba kuma bazamu zama qarshe ba balle mu zama abin kwatance ko misali iyakadai ayi surutu na dan lkc ya wucce shikenan ya zama tarihi idan kika sawa kanki damuwa ke abin zai dama ni kinganni babu abinda ya dameni iyaka na barki da hawan jininki kuma dole ki haifemin na dauki abina nayi masa huduba na yanka masa rago kamar kowanne da" Yana fadin haka ya dauko Indomie ya diba a cokali yakai mata bakinta tayi saurin kaucewa tace “bazanci ba Hameed bazanci ba ai dama nasan haka zakace baka da kaico nida na biyewa so da rudin zuciya har hakan ta faru tsakanin mu nice da kaico amma inaso ka sani kuma nayi maka albishir ni Umaimah bazan haifi shegeba wlh ko ba dade ko bajima saina zubar dashi yabi ruwa kamar yanda akayimin asarar halattatu ni zanyi asarar shegen cikinka da han...." Wani wawan mari ya dauketa dashi daya sata saurin hadiye furucinta ta dafe gurin a gigice har mararta saida ta amsa ta dago kanta bakinta yana rawa hawaye yana malala a idonta tace “ni ka mara Abdulhameed akan na zagi wannan tsinannan ala qaqai din cikin naka to wlh saina maimata kuma bazan fasa fada ba saina zubar dashi saidai ka kasheni azzalumi kaw..." Wata damqa yayi mata da tasa idanunta yowa waje ya janyota tare dayin qasa da kansa daidai fuskarta yana wani mugun huci yace “idan kika qara sheganta min da sainayi miki shegen duka" yana fadin haka ya cillata gadon ya bita ya danne ya fara wasa da ita kuka ta sake sakin masa mai gunji amma kota kanta baibi ba yaci gaba da bata wuta duk irin kukan da takeyi masa da magiya bai bar abinda yakeba saida ya bata kashi sosai ya tabbatar da ta karba a jikinta sannan ya dagata ya shiga bathroom ya sakarma kansa ruwa bayan ya fito ya juyo ya dubeta fuskarsa a hade yace. “Tashi muje nayi miki wanka kizo kici abinci banason ki haifemin da da tamowa" rufe idonta tayi batare data tashin ba ya sake cewa“kada ki bari na sake haurowa gadon nan kinsanni kinsan aikina fiye da kowa" miqewa tayi tana jiri bawai don taji mgnrsa ba saidon sanin rashin mutuncin sa idan tayi masa gardama yanzu zai dora daga inda ya tsaya. Bathroom ta shiga tayi wankan tsarki ta fito yana zaune a saman carpet din dake gaban gadon yana susuta mata kunun da cokali tazo ta giftashi ta ta nufi wadroop din ta bude ta dauki baqar abaya tasa ta nufi qofar ta murda da nufin ficewa tabar masa dakin amma sai tajita a rufe da key. Juyowa tayi ta dubeshi shima itan yake kallo yana murmushi ya taso ya ruqo hanunta ya mayar da ita gurin da ya tashi ya debi kunun a cokali yakai mata bakinta taqi karba murmushi yayi yace “ok bakiso ko? To bari nasha saina bawa dana ta inda ya shiga yasha" kafin ya rufe bakinsa ta dauki kofin ta fara shan kunun tana hawaye dariya yayi sosai bayan ya gama dariyar ya zuba mata lulu eyes dinsa yana qare mata kallo yanajin wani mugun so da qaunarta yana qara bijiro masa saida ta gama ya ballo magungunan ya bata tasha sannan yace taje ta kwanta. Bata da zabin daya wucce kwanciyar saboda jikinta da yake mata mugun ciwo miqewa yayi ya bude qofar ya fice daga dakin kai tsaye gdansu ya nufa yana shiga gabansa ya fadi ganin Hajiya da Daddy da Hajiya Kaka a zaune a parlourn sunyi dako² Hajiya sai kaiwa da komowa takeyi tanajin muryarshi ta nufoshi gadan² ta daukeshi da wani gigitaccen mari da saida yasashi durqushewa sama gwiwarsa ya dago kansa a hankali ya kumajin wani marin ta wani bangaren ya sake rintse idonsa tare da budesu akan iyayen nasa da suke tsaye akansa. Wata shaqa Daddy yayi masa cikin muryar tashin hankali yace “ashe kai mugune ban sani ba Hameed ashe kai bakada tunani baka da lissafi Hameed mu ka mayar abokan wasanka kenan ka mayar damu qananun mutane da bamusan abinda mukeyi ba dama Umaimah tana gurinka ka mayar da ita farkarka harda ciki kake mana wasa da tunani Hameed qanwarka ka mayar dadironka me mukayi maka da zafi haka da zaka saka mana da haka yanzu idan Umaimah yarinya ce ta gudu tabar gda kaima ashe yarone
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111