Chapter 43
Chapter 43
taho babu wanda yace da wani qala tsakaninsu kowa da tunanin da yake saida suka biya ta sultan road din ya ajiye Jameelah a gdansu sannan yayi ribbas da sauri yabar gdan saboda yasan idan yasake Hajiya tagansu ya kadae don zata iya hanashi tafiya da Umaimah gashi jiya yaje gdan Sadiya ya tarar batanan ya kirata a waya bata dagaba qarshe ya tura Mata text tayo masa reply da cewa tatafi Abuja taron NGOs din da take aiki ransa ba qaramin baci yayi da lamarin ba wato kullum lamarin Sadiya qara tatura yakeyi kenan dole zaiyi maganinta a sabon salo tunda shida babu saki a tsarinsa. Da wannan tunanin suka isa gdan yayi horn getman din ya bude masa ya shiga yayi parking ya bude ya fito tare da budewa Umaiman ya dagata cak ya nufi cikin gdan da ita ya direta saman kujera ya koma ya rufe motarsa ya dawo ya zauna kusa da ita ya dora hanunsa saman cikinta yace. “Nasan baby na yanajin yunwa sosai ko?" Ya fada da sigar tambaya bata bashi amsa ba saima kawar dakai da tayi yayi murmushi yace “waini ya zanyi ne laifina yayi yawa kowa fushi yakeyi dani” sake kawar dakai tayi ya sake shigewa jikinta yace “wlh Allah ko ki saki ranki mu kuma normal ko na kulle gdannan dagani saike naita baki kina karba ko kinaso ko bakiso” Da sauri ta dago idonta dake cike da hawaye bakinta na rawa tace “ka rufamin asiri Uncle na tuba bazan sake ba wlh” murmushi yayi yace “idan kika sake fah?” kuka ta saka tace “bazanma sakedin ba wlh” Miqewa yayi ya cire rigarsa yace “shikenan na yarda amma idan kinka sake kinsan hukunci na" yana fadin haka ya nufi kitchen ya dauko mata fresh milk da snacks ya dawo ya zauna a qasa ya janyota jikinsa ya rinqa bata tanaci a wahale saboda bata sha'awar komai sama data kwanta tayi bacci, saida yaga tana dauke kai tana yatsina fuska sannan ya qyaleta ta kwanta a cinyarsa bacci me nauyi ya dauketa bai tasheta ba shima yaja pillow ya kwanta ya fara baccin harsai yamma liqis sannan ta tashi ta nufi dakinta tayi wanka tayi sallar laasar ta kwanta. Shigowa yayi ya canza kayansa ya matso gadon yayi kissing lips dinta yace “lkc ya tafi sosai zan tafi gdan Auntynki sai zuwa safiya insha Allah ki kulamin da kanki da Baby na kiyi bacci cikin aminci my heart" yana fadin haka ya zura harshensa cikin bakinta ta lumshe idonta tare da tureshi tana janyo numfashi daqyar tace “don Allah kaje saida safen” murmushi yayi ya juya ya fice daga gdan ya shiga motarsa unguwar dake Layout ne har tayi shiru bakajin komai sai haushin karnuna. Yana zuwa yayi parking ya shiga gdan da sallamarsa babu kowa a parlourn duk yayi qura murmushin takaici yayi ya bude dakinsa ya shiga yana tunanin kosai yaushene Sadiya zata canza ta zama nutsattsiyar mace da tasan darajar kanta da gdanta? Yauma saida ya gyara dakinsa ya wanke bathroom din sannan ya kwanta zuciyarsa cike da tunanin Babyn Uncle musamman da yasan ba cikakkiyar lfy ce da ita ba. Wayarsa ya dauka ya kira layinta har tayi Ring ta gama tana gani bata daga ba saida kiran ya shigo a karo na uku sannan ta daga tace “hello Uncle" ajiyar zuciya yayi yace “kiyi hqr na tasheki ko?" Batayi mgn ba sai “uhm” kawai da tace sake cewa yayi “ya jikinki ya baby na” “da sauqi” ta fada a gajarce kafin ya kuma mgn ta kashe wayar gaba daya saboda batason yawan mgn. Hakan ba qaramin taba masa zuciya yayi ba ya sake kiran wayar yajita a kashe gaba daya yayi qwafa ya ajiye tare da jan bargo yarinyar yaga alamun itama ta qaro wulaqanci saiya saita mata zama zasu daidaita, da wannan tunanin bacci ya daukeshi baisamu ganin Sadiya ba saida safe daya shirya zai fita itama ta fito zata fita har ya fita yaga bazai iya jurewa ba ya koma ya dubeta tanayi masa wani kallon wulaqanci yayi murmushi yace. “Ban hanaki fita ba amma kisani fitarki itace warwarewar igiyoyin aurena dake kanki na fahimci kullum abin naki qara tatura yake Sadiya saboda haka zabi ya rage naki ko gantali a titi da sunan aiki ko zaman bautar aure” yana fada Mata hakan ya juya ya fice ya barta sake da baki bata taba tunanin haka daga garesa ba saida taji tashin motarsa sannan ta fito harabar gidan a fusace tana doka masa Kira amma ko tsayawa baiyi ba ya fice, kai tsaye gurin aikinsa ya wucce saboda tunda yake baitaba jin zafin abinda Umaimah tayi masa irin jiya ba. Yana zuwa ya shige office dinsa ya kullo ransa a matuqar bace ga baqin cikin halin Sadiya sannan itama Umaimah ta qaro wulaqanci har lkcn tashi yayi yana jiran yaji ko zata kirashi amma shiru hakan ya qara tunzurashi daya tashi yayi kamar ya wucce gdan Sadiya sai kuma yaga rashin dacewar hakan saboda ko ba komai shine sanadin ciwon nata. Yayi parking ya shiga gdan itama bata parlourn amma sabanin Sadiya gdan a gyare yake tsaf sai qamshi yake zubawa yayi murmushi ya murda dakin nata ya shiga. Acan qarshen gadon ya hangeta tana kwance ta rufe duk jikinta da blanket haurawa yayi da sauri ya bude fuskarta idonta a rufe take amma sai hawaye take fitarwa da sauri yakai hanunsa ya taba jikinta yaji zafi sosai cikin tashin hankali ya dagota yana fadin “subhanallahi Baby bakida lfy shine baki fadamin ba” daqyar ta iya bude idonta ta kalleshi hawayen naci gaba da gangarowa. Wayarsa ya daga ya kira likitansa ya fada masa abinda ake ciki yace gashinan zuwa, yana share mata hawayen yana lallashinta tare da bata hqr da haka Dr Saleem ya iso gdan ya fara dubata saida suka koma asibiti aka sake mata scanning sannan aka bata magungunan tare da shawarwari suka dawo gdan tun safe bataci komai ba sai yanzun daya tsaya yayo mata take away ya ritsata saida taci sannan ya qyaleta ya dauketa ya mayar da ita ya kwantar da ita yanata zuba mata sannu tana kwanciya bacci ya dauketa saboda maganin baccin da aka bata shikuma ya gyaranta kwanciya ya fita ya tafi. A parlour ya tarar da Sadi babynsa tana zaune tana jiran dawowarsa aikuwa yana dawowa ta tareshi da rashin mutunci tace “nifa ban gane abinda kake nufi ba Hameed wannan rashin mutuncin naka yayi yawa kayimin kishiya da wannan tsinanniyar yarinyar sannan ka rabani da yayana kuma kace zaka hanani aiki na to wlh kayi kadan wannan karon baka isaba" kallonta yake kamar mahaukaciya yana mata murmushi yar ta gama yasakai zai shiga dakinsa tayi saurin shan gabansa tace “idan ka isa ka shiga dakin nan baka fadamin abinda kake nufi ba shegiya ce ni to waima gdan ubanwa kaje kakai dare haka duk ranar da zaka kwana a gdannan bazaka dawo ba sai tsakiyar dare kuma ban isa ka leqa kaga lfy taba kamar ka ajiye kare toni dama na gaji da tsinannan aurannan daba lada sai azaba mutum bai iya komai ba sai zalumci"..... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111