Chapter 35
Chapter 35
abu yaji yanayi masa yawo a jiki yayi saurin zura doguwar rigarsa ya nufi gurin sallar ya tayar hijjab dinta ta dauka har qasa tasa taje ta bishi sallar, suna idarwa ya miqe ya cire doguwar rigar yasa wani wando three quarter da wata riga airmless ya matsa jikin mirrow ya gyara sumarsa ya juyo suka hada ido yayi mata murmushi tare da matsowa ya dagata cak ya dorata a gadon yace. “Kiyi bacci farin cikina" yana fadin haka yaja bargo ya rufeta tare da rage mata sanyin A.C ya fice tare dajan qofar, rintse idonta tayi don tayi bacci amma ta kasa sai juyi kawai takeyi miqewa tayi da sauri ta dauki band ta daure gashinta ta fito da sauri babu kowa a parlourn dan haka ta nufi kitchen din data juyo motsin ruwa ta jima a qofar kitchen din tana kallonsa ya rame sosai fiye da ramar da yayi a baya sai dogon hanci da dara² idanunsu na gado wanda kowa yake cewa suka kama saboda idonsu da hancinsu iri dayane uwa uba kalar fatarsu ma dayace suba farare ba suba baqaqe ba yanayin fatarsu yanayin fatar black Americans. Cikin sanda ta shiga kitchen din ta rungumeshi ta baya tana dariya tace “Good morning My happenes” Ajiyar zuciya ya saukeme qarfi tare da sanya hanunsa ya janyota ta dawo gabansa ya hadata da lokar ya matseta a jiki yana murmushi ya dora bakinsa saman dogon wuyanta yana sauke mata wani hot kiss me kashe jiki lumshe idonta tayi ta sanya hanunta ta rungumeshi ta baya, dago kansa yayi cikin sexy erection sound dinsa yace “Are you sure?" Daga masa kai tayi ya kuma matseta a jikinsa yace “Don Allah da gaske ni barin cikinki ne Babyn Uncle?” murmushi tayi cikin sanyin muryarta tace “tun kafin nasan matsayinka a gurina nakejinka kuma nake kallonka a matsayin farin cikina Uncle ban yarda da gaske kai farin cikina bane sai jiya kayi hqr da gardamar da nayi maka jiya wlh bansan zaka shiga irin wannan yanayin ba nayi alqawarin bazan sake yi maka gardama ba Uncle inason kayi tsawon kwana banason ka mutu kaima ka barni don Allah kaji" tayi mgnr tana shigewa jikinsa. Wani farin ciki yakeji a zuciyarsa dago fuskarta yayi ya hada bakinsa da nata yana tsotsa yana lumshe idonsa tare da dora hanunsa a saman bombom dinta yana shafawa tare da matsawa a hankali duk ya kashe mata jiki da salonsa ya sanya hanunsa ya bude rigarta yana leqa boobs dinta ya sanya hanun ya fara matsawa a hankali har yakai ga fito dashi yana murzawa cikin qwarewa yace “kina sona Umaimah?" Daga masa kai tayi alamar “eh" yayi ajiyar zuciya tare da zamar da ita sukayi qasa ya matseta a jikinsa yace “zaki iya rayuwar aure dani kuma zaki iya hqr da yanayin halittata Babyn Uncle?" Sunkuyar da kanta tayi batare da ta bashi amsa ba saboda sosai ya bata kunya sake kama boo boobs dinta yayi yasa a bakinsa yana tsotsa idonsa nakan fuskarta yaga yanda ta lumshe idonta sai abin ya bashi dariya Wai ita a dole kunya takeji. Sake sakin nonon nata yayi yace “kada ki cutar da kanki wlh inasonki bazan cutar dake ba Babyn Uncle idan har kinsan bazaki iyaba kada ki munafurceni ki fadamin gsky don girman Allah" yanda yake mgnr muryarsa na sarkewa ne yayi bala'in bata tsoro ta tuna daran jiya lkcn da yake roqonta ta bashi haqqinsa taqi sai kawai ta samu bakinta da furta “za..zan iya Uncle” rungumeta yayi sosai a jikinsa yana sauke mata kiss tako ina hawaye nabin kuncinsa daqyar ta zame jikinta daga nasa ta miqe ta nufi inda taga yana feraye dankalin turawa ta dauki wuqar ta fara ferawa saurin zuwa yayi ya karbe wuqar daga hanunta ya dagata cak ya nufi parlourn da ita ya direta a saman kujera yace. “Na hutassheki kiyi zamanki ki huta zanyi miki komai" juyawa yayi ya koma kitchen din ya rinqa shirya komai yanda ya kamata Saida ya gama tsaf sannan ya jera a dinning yana gamawa ya wanke hanunsa yaje ya dagota suka nufi dinning din suka fara karyawa suna gamawa suka zube a parlourn tana kwance a jikinsa ya rungumeta sosai suna kallon film din me ciki na Sulaiman Bosho sunata dariya sukaji an banko qofar da qarfi an shigo miqewa Umaimah tayi da sauri daga jikinsa ta fara ja da baya a matuqar tsorace jikinta yana wata irin rawa ba komaine ya haifar Mata da firgicin ba face ganin Sadiya ta nufosu gadan² tana huci tare da ihu tana zage² da wuqa tsirara a hannunta. *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* Wattpad👉🏻 realfauzah www.fauzahtasiu41@gmail.com *PAGE SEVENTEEN* Cafko hanun Umaimah yayi da sauri yayi baya da ita sukar da Sadiya takai mata da wuqar tabi iska ya miqe a zafafe yayi kan Sadiyan tanaja da baya tana cewa “kada ka tabani Hameed zan kasheka na kashe banza wlh na tsaneka Hameed na tsaneka dama dalilin da yasa kadaina kwana a gda kenan zaman dadiro kazo kukeyi da wannan yar iskar yariny....” bata rufe bakinta ba ya sauke mata wata muhangurba a bakinta nandanan jini ya balle mata a bakin ya figi hanunta ya watsata waje yace “badan Ina duba arzikin abu daya ba da tuni kin dade a gdanku" juyawa yayi ya koma ya datse qofar ya murda mata key, tana durqushe a inda ya barta tanata rawar jiki ya sanya hanunsa ya dagota tayi saurin fadawa jikinsa ta qanqameshi ta saki kuka tace “zata gasheni Uncle don Allah kaje ka fitar da ita daga gdannan nikam na shiga ukuna” Janta yayi ya shigar da ita dakinsa ya kullo qofar ya zaunar da ita a gefen gadon ya dauki wayarsa ya kira security din gdan yace su fitar da Sadiya daga gdan haka kuwa akayi zuwa sukayi suka sata a gaba Saida ta shiga motarta ta fita daga gdan sannan suka qyaleta wani cikinsu har yana barazanar fasa Mata kai da bindigarsa, jin shiru bugun qofar yayi sauqine yasashi kwanciya ya janyota jikinsa yana bubbuga bayanta alamun rarrashi yace “kiyi hqr Babyn Uncle babu me tabamin ke indai ina numfashi a duniyar nan" da wannan kalaman ya rinqa lallabata ta ware ta saki jikinta suka fara tsotse tsotsensu da lashe lashensu duk da tsoron dake zuciyarta batayi masa musu ba saboda ta tsorata da lamarinsa karo biyu kenan da take jamasa ciwonsa yana tashi bazataso tayi na uku ba tsotsar breast dinta yakeyi kamar wanda yake zuqo ruwa itama zagewa tayi ta cire tsoron ta rinqa biye masa yafi awa daya yana romancing nata kafin ya cire komai na jikinsa itama ya cire mata suka lula duniyar sama abinda yake bata tsoro dashi idan yana sex da dukkannin qarfinsa yake cinta saida ya samu gamsuwa sosai sannan ya qyaleta sukayi baccinsu sai biyu suka tashi sukayi wanka suka shirya suka shiga kitchen tare suna tsaka da girkin sukaji ana taba bell din gdan shine ya fito a tunaninsa Sadiya ce amma sai yaga Sa'ud ce. Murmushi yayi mata suka gaisa tace “kawai sai lbr naji
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111