Chapter 30
Chapter 30
idan kin yarda” idonta ta bude a kansa da suka kumbura saboda kukan da taci daren jiya ta saukesu a kan fuskarsa. Murmushi yayi ya ruqo weast dinta yace “of course kinsan komai Umaimah babu wani abu dazan iya fada miki da baki sani ba nayi sakacin daya zamemin ciwo a rayuwata Baby wanda bana fatan sake kwatanta irinsa bazan barki kema ki rainani kamar yanda Sadiya ta rainani ba bazan sake wannan gangancin ba Baby Allah ya rufamin asiri daidai gwargwadon daba Mata biyu ba idan anayin goma zan iya aura kuma na riqesu da qarfina da dukiyata batare dana tauye haqqin daya cikinsu ba to meye zaisa na bar iyalina suna yawo a titi wani aiki aikin da banga uwar da yake tsananawa meyinsa ba tunda duk wani abu na rayuwa nine meyi Umaimah kinsani tunda nake bantaba ganin Sadiya ta dinka sutura daya ko a ita ko a yayanta wacce bani nabada kudin siyanta ba saboda haka na yanke shawarar bazan sake barin matata tayi aiki ba kuma itama din da takeyi ana kwana ana tashi saita barshi ki kwanta kiyi baccinki zanje na sama mana abinda zamuyi break kinga gdan namu baa gama zuba kayan amfani ba balle mu girka da kanmu” Miqewa yayi ya sanya kayansa ya fice daga gdan kai tsaye gdansa ya fara zuwa har lkcn Sadiya tana daki tana aikin bacci ya shiga tsohon dakin Umaimah ya fara duba wadroop dinta babu koma a ciki tunawa yayi Sadiya ta wulaqantar mata da suturar har ya juya zai fita ya hangi wata akwati a gefe da sauri ya isa gabanta ya bude kayanta ne sabbi da qananun kayanta a ciki ciki yayi ajiyar zuciya ya dauki akwatin ya fita yasa a mota ya sake komawa gdan ya shiga dakinsa shima ya dauki duk abinda yasan zai iya buqata ya fice daga gdan gaba daya. Daganan gdansu ya nufa Hajiya ya tarar a kitchen da Nihal tana maqale da ita tana zuba mata surutu ya daga Maliha yana juyi da ita yana dariya itama dariyar takeyi ya sauketa yace “ina Auntynku?" turo baki Maliha tayi tace “ba Hajiya tace kazo da daddare ka dauketa ba" dariya yayi yace “eh hakane kunsan baku kadai kuke buqatar Aunty ba ni nama fiku buqata yara" Nihal ce ta riqeshi tace “to yaushe zata dawo Uncle?" Noqe kafada yayi yace “oho ko yau ko gobe ko jibi kai wama ya sani ne amma fah kamar tatafi kenan bazata dawoba” Kuka Maliha ta bare baki zatayi yasa mata hanu ya rufe bakin yace “kul banason rigima bama ku tambayeni Mom ba sai Aunty ko?" Zuburo baki sukayi sukace “mu babu ruwanmu da Mom tunda batason mu kuma ma bazamu sake komawa gdanta ba gurin Aunty zaka kaimu Uncle mu shirya ka tafi damu?” tsuke fuska yayi yace “aa ku bari ta warware ta saba tukunna yanzun itama aiki ce balle kuma na kaimata ku saiku zautar dani" Hajiya ce tace “um um hum uban zamani to fada mana kayi aika² ai dama ko baka fadaba mun sani ba qyaleta zakayi ta hutaba Allah dai ya ceci marainiyar Allah a hanunka Hameed ni dakaina tsoro kake bani wannan jaraba haka yanzu jiya da bamu baka matarka ba da yanzu ba wannan zancen akeba ko?" Shafa weyarsa yayi yana dariya yace “wlh Hajiya ki tayani da addu'a kawai inada matsala babba wlh da ciwo a rayuwata Hajiya” matsawa yayi jikinta ya dora kansa a kafadarta yace “itama nafi qarfinta Hajiya bazata iya dani ba lamarin azimun ne Hajiya help me please....” Yayi mgnr idonsa na zubar da hawaye hanun Hajiya ya kama ya dora a saitin penis dinsa yace “kinji fah Hajiya wlh Azeem jiya tsakanin nida Baby babu wanda ya rintsa kwana mukayi muna abu guda amma taqi kwanciya Hajiya ya zanyi don Allah ya zanyi Hajiya kada na cutar da marainiyar Allah dama ita Sadiya ta sallamani tace bazata iya dani ba Hajiya na shiga ukuna wlh inajin wannan dalilin shine zaiyi ajalina" kuka yakeyi sosai kamar qaramin yaron da yakeson nono uwarsa ta hanashi ya dora kansa a kafadar Hajiya, gabadaya hankalinta yayi mugun tashi a fili tace “na shiga ukuna ni Zulaiha wannan wanne irin da na haifane?" Cikin kuka yace “wlh nima ban saniba Hajiya nima kullum tambayar da nakewa kaina kenan ni wanne irin mutum ne” ganin yanda duk ya rikirkice mata ne yasata jansa parlour ta zaunar dashi tace “kayi hqr Hameed haka Allah yakeson ganinka shiyasa ya halicceka a haka naso ka barmin Umaimah na shirya maka ita yanda zatayi daidai dakai kaqi amma hakanma bata baciba tashi maza ka dauki breakfast dinku kaje gda kasan bata sababa kada ta tashi ta rasa yanda zatayi zamuzo anjima nida Yayarka Zarah na Kira Jameelah ma na fada mata abinda ke faruwa tace zatazo yaudin may be ma yanzu haka tana hanya yauwa Daddyn ku yayi waya zaazo yau a shirya muku parlourn da kitchen tunda ka riga ka shirya dakunanka" Miqewa yayi ya dauki kayan abincin da aka jera a kwando ya fita ya shiga mota ya tafi yaran sunso ya tafi dasu amma fir yaqi yana shiga gdan yayi parking ya sanya get man din ya shiga da kayan daya dauko mata ya ajiye a parlourn shikuma ya shiga dakin tara da rabi na safe amma har yanzu tananan a kwance inda ya barta ajiye kayan abincin yayi ya fita ya shigar mata da kayanta dakinta ya dawo dakin da take kwance dayake a dakinsa ya sauketa, haurawa yayi kan gadon ya janye bargon data rufa dashi ya zaro wayarsa a aljihunsa ya kara mata a idonta ta fara qifqifta ido kafin tayi miqa gami da salati ta fara bude idonta murmushi yayi mata yace “Morning My heart" ajiyar zuciya tayi ta lumshe idonta daidai lkcn daya sunkuyo saitin fuskarta yana lasar gefen kumatunta yace “dama matata zata bani kulawa a daidai wannan lkcn da naji dadi" ture kansa tayi tare da yunqurawa ta tashi zaune daqyar tace “aa nidai gsky Uncle yunwa nakeji" ajiyar zuciya yayi yace “ok tashi muyi break don yau babu inda zani amarci zamusha sosai kafin baqinmu suzo” kallonsa tayi tace “suwaye zasuzo" matsar da bakinsa yayi daidai kunnenta yace “Hajiya Aunty Zarah da Aunty Jameelah" Wani ihu tayi ta rungumeshi tace “wow! Uncle am very happy wannan surprise din naka ya burgeni wlh nayi murna sosai Uncle" shafa boobs dinta yayi yace “idan kinyi murna da gaske a nunamin alama" dariya tayi tace “to bayan murnar da nayi yanzun" qara shigewa jikinta yayi yace “ba irin wannan nakeso ba so nake abani kaya so nake nadan qwamusheki kadan sai muyi break mu jira zuwansu" turo baki tayi tace “aa nidai gsky Uncle Allah zafi nakeji sosai jiya kayimin mugunta" bayason takura mata shiyasa dole ya qyaleta ta miqe tana hada hanya ta shiga bathroom tayi brush ta wanke fuskarta ta fito yana zaune ya hade kansa da gwiwa wani mugun faduwar gaba taji ta matsa da sauri ta dago kansa tace “wayyohh Allah Uncle kuka meyene kuma abin kukan?“ *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY*
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111