Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 92

Chapter 92

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

masa wata damuwa ba yace “Eh Allah ya sauketa lfy Hameed bata mutu ba Allah bai cika maka burinka na kasheta da kayi niyyar yi ba banda abinka Hameed ai ko baka batta cikin halin ciwo ba takardar sakin daka batama shaida ce ta baka buqatar zama da ita to yau dai qurunqus dan kan barya Hameed aure babu tsakaninka da Umaimah kuma aure indai irin nakane to Umaimah ta barshi har abada wlh indai irin zaman da tayi a gdanka ne gara nasata a gaba nayita kallonta" duk cikin kalaman na Daddy babu abinda ya fahimta ya dago zaiyi mgn Hajiya dake fitowa ta daki bakinsa har saida ya fashe tace “sannu da zuwa tatacce dan'uwan koko ubanme kazo fada mana kazo ka jaddada mana ka saki Umaimah saki biyu ne ka cike mata ya zama uku?" Murmushi tayi me ciwo tace. “Ai dama kayi zamanka gurin matarka abar qaunarka basai kazo ba saboda zuwan naka bashida wani amfani" dagowa yayi cikin tashin hankali da kidima yace “na roqeku badon halina ba ku taimakeni ku warwaremin qullin nan wlh fahimci me kukeso kuce ba" kallonsa Daddy yayi kallon tsaf yace “waye Abdulhameed Adam Hameed Shuwa ne?" Dagowa yayi yace “nine Daddy" ya kuma cewa “wace Umaimah ne?" Sake dagowa yayi yace “qanwata ce kuma matata ce Umaimah" murmushi Daddy yayi me ciwo yace “to tunda hakane karanta wannan takardar rubutun waye a jiki?" Miqa hanunsa yayi jikinsa na rawa ya karbi takardar daya rubuta da manyan kalmomi _“NI ABDULHAMEED ADAM HAMEED SHUWA NA SAKI MATATA UMAIMAH SAKI BIYU BATARE DA WANI DALILI BA_ Tashin hankali wanda baasa masa rana wata uwar zabura da yayi yayi cilli da takardar yana ja da baya yana girgiza kai yanason bude bakinsa amma ya kasa wani mugun jiri yakejin yana fuzgarsa kuma ya kasa tsayawa da tafiyar da yakeyi da baya da baya Daddy ne ya miqawa Hajiya Shuraif dake hanunsa ya tafi da gudu ya ruqoshi yana dafe da kansa dake sara masa yace “rur.. rubuta nane Daddy amma yaushe na saki matata ni da kaina na saketa Daddy aa wlh bani bane"........ _Kuyi hqr da wannan banida charge kuma inason muyi fira_ *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/31, 8:55 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *GU* Yana fadin haka yayi baya luuuuuu cikin fitar hayyaci ya dafe saitin zuciyarsa data daukar masa wani mugun zafi yaci gaba da cewa “ya yama zaayi kuce na saki matata me tayimin dazan saketa bayan itace rayuwata Daddy koda Umaimah yankar jikina takeyi tanaci wlh bazan iya rabuwa da ita ba Daddy ku duba lamarin nan kuyimin rai wlh Allah Daddy bansan sanda na rubuta mata takardar nan ba bansan meye ya faru dani daran jiya ba a dakin Bloody na kwanta amma dana tashi da safe saina ganni a dakin Salma wlh Daddy bansan komai akan takardar nan ba ku dabeni kuji qaina ku tausayamin kada ku rabani da matata” Yana mgn muryarsa na kakkatsewa saboda tashin hankali kamashi Daddy yayi ya zaunar dashi a kujera ya dora masa Shuraif a cinyarsa yace “abinda ya faru ya riga ya faru ka saki Umaimah a daren jiya ta haihu a daren jiya ta tsarkaka daga iddarka ga danka nan kasa masa albarka dama rabonsa ne yasa ta koma gdanka nayi maka shisshigi nayi masa huduba da sunan marigayi babanku da fatan banyi laifi ba don kai yanzu hukuma ne sai lallashi” Shigewa Daddy yayi daki ita kuma Hajiya taja qofar dakin da Umaimah take ciki ta datse da mukulli ta nufi kitchen tafi awa daya a kitchen din ta fito ta tarar dashi a zaune tayi mamakin ganin yanda ya rungume Ahmad Shuraif a qirjinsa numfashin sa yana sarqewa bata kobi takansu ba ta shige dakin hakan ya bashi damar miqewa yana hada hanya ya nufi cikin dakin ya tsaya a bakin qofar ya zubawa Umaimah manyan idanunsa da suka kada sukayi jawur tana kwance nannade da blanket amma yana jiyo shassheqar kukanta daqyar ya iya jan qafarsa ya matsa ya zauna a gefen gadon yana jiyo sautin muryarta tana maimata kalmar innanillahi wa Innah ilaihir raji'un hanu yasa ya janye bargon data rufa dashi ta dago da sauri suka hada ido tayi saurin kawar da nata yakai hanunsa zai ruqo nata tayi saurin make hanunsa tace “kada ka tabani Hameed na haramta gareka har abada insha Allahu sai Allah ya sakamin wannan baqin cikin daka qunsamin Hameed nayi danasanin saninka a rayuwata bantabajin tsanarka da tsanar zuri'ar dake tsakanina dakai ba sai dama ashe haka so yake meyasa ka cusamin sonka da tausayinka bayan kasan bazaka rayu dani ba Allah ya isa tsakanina dakai Hameed kuma wlh azeem idan baka daina bibiyar rayuwata ba zan gudu ku nemeni ku rasa kowa ma ya huta” Fitowar Hajiya ne yasata tayi shiru da kukan da takeyi ganin a zaune yayi mugun qonawa Hajiya rai ta nunashi da hannu tace “tashi ka fita daga dakinnan” dagowa yayi yace “amma Hajiya ya kamata ku tsaya ku fahimceni waini meyasa kullum ni me laifine bakwa yimin uzuri Hajiya kada idonki ya rufe kema kamar yanda na bloody ya rufe take caccakamin maganganu masu ciwo son ranta kuyimin adalci kafin yanke hukunci naji ni me laifine amma ku tsaya kuyi tunani da hankalina zan saki Umaimah har saki biyu wlh Hajiya ko maqiyina yasan inayiwa bloody son da bazan taba yiwa wata mace ba a duniya bazan iya rabuwa da itaba itace rayuwata Hajiya itace farin cikina” Wani murmushi Hajiya tayi me ciwo itafa ta fara tantamar hankalin dan nata saboda kalaman gaba daya babu hankali a cikinsu dauke yaron tayi daga jikinsa ta kama hanunsa tace “miqe ka tafi gdanka safiya ce yanzu matarka tanacan tana jiranka ka cika mata burinta tayi nasara ta rabaka da matarka me qaunarka domin Allah ga gidannan ku zauna ku kadai" tana fadin haka ta turashi waje ta rufe qofar. Durqushewa yayi jikin qofar yana kiran sunan Umaimah sai yanzu yaji wasu zafafan hawaye sun zubo masa ya dade a gurin ganin babu wanda zai fito daga dakin yasashi miqewa jiri na dibansa ya fita ya fada motarsa yaci gaba da kukansa yana buga kansa da sitiyarin motar jin abin yake kamar almara wai shine ya saki Umaimah saki har biyu to me tayi masa meye ya hadasu yaushe ma yayi sakin kuma yaushe ya rubutashi kai ina bazai taba yarda ba wannan gonarsa akeson shiga ayi masa barna. Daqyar ya iyajan motar ya nufi gdan abokinsa Yusuf dake asabar ce yana zuwa ya tarar dashi tsaye tare da megadi mamakine ya cika Yusuf saboda rabonsa da Hameed tun lkcn daya fada masa zai auri Salmah ya fito ya nuna masa bai amince ba so ko waya basayi kamar aikin asiri ya daina kulasa ko wayarsa ya daina dagawa. Takawa Yusuf yayi har motar ya bude ya shiga yace “yadai mutumin yau amintakar ce ta motsa asirin ya sakeka kenan...”hadiye mgnr yayi ganin yanda jikinsa yake bari haqoransa suna haduwa ya damqi hanun Yusuf yace “Yusuf wai su Daddy ne sukace wai nine na saki Umaimah da hanuna jiya da daddare har saki biyu yanzu shikanan bloodyna ta haramta gareni...." A tsorace Yusuf ya dago yace “kamar ya wai akwai wanda ya isa yace ka saki matarka

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});