Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 106

Chapter 106

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bansan dadin aure a gdanka ba sai a gdan D.S wlh Hameed abubuwa da yawa idan na tuna badan arzikin zumunci ba dako gaisawa bazamu keyi dakai ba Hameed na tsani zaman aure dakai bana fatan sake shi idan ma kuma qaddara tasa na amince da sake rayuwa dakai to kasa a ranka Umaimatun daka sani da me sadaukar da farin cikinta akan na wani me qoqarin tursasa zucciyarta tayi biyayya ko bataso Umaimah shashasha da batasan ciwon kanta ba bata da choice a rayuwa sai naka Hmn Hameed wlh babu kaffara a kaina yanzu bada ita kake zaune ba na shaqi iskar yanci wata qaddarar gata ce rabuwata da qaddarren aurenka ta sanya idona budewar da bazan taba zabar farin cikin wani fiye da nawa ba” Tana gama fadin haka ta miqe ta kwasa da gudu ta fada dakinta a guje ya bita yana qwala mata kira amma Ina ta datse qofar ya durqushe a gaban qofar cikin rawar murya idonsa na zubar da hawaye yace “wal...wlh duk yanda kike tunanina ba haka nakeba bloody ki bude kiji abinda zan fada miki ni kaina shaidane kin canza daga yanda na sanki bakya tausayina amma koma ya kika zama inasonki sonki ya rufemin idona banaji bana ganin kowa sai ke zan rayu dake a haka Umaimah so dangin mutuwane baya duba rarrashi so gubane kamarsu daya da madara wlh ko zaki rinqa tsinkar gashin jikina ina mutuwa Ina dawowa kece zabina sonki yariga ya illatani bana iyayin komai sai Ina tare da tunaninki Umaimah baki taba soba shiyasa baki gane so ya yakeba wlh Hameed nakine ki yarda dani bloody....” Shassheqar kukan Hajiya ne yasashi waiwayawa ya miqe da sauri yana dafe da qirjinsa ya fadi a gabanta yace “haj... Hajiya ki tayani bata hqr kinsani baa cikin hankalina na saki Umaimah ba wlh duk duniya bata da masoyin da yafini Hajiya ku auramin Umaimah idan ba haka ba komai zai iya faruwa dani wlh duk ma abinda take tunanin nayi mata a baya don zalinci nasani banyi don cutar da itaba Hajiya bayin kaina bane ciwone da ubangiji ya jarabceni dashi kuma na samu lfy wlh duk yanda takeso haka zamu rayu idanma tace batason na riqe ko yatsanta ne na amince nidai naji a raina itadin tawace matata ce yafimin komai dadi Hajiya kice wani abu mana".......... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [2/4, 6:58 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_GU_* Kawar dakai Hajiya tayi tace “toni meye nawa a lamarin nan Hameed tsakaninku ne babu wanda zaiyi ma Umaimatu dole kaje kaci gaba da jarraba sa'ar ka idan rabonka ce zata sauko ku daidaita amma abin da ciwo kuma Umaimah bazata fahimceka ba sai kayi da gaske saboda haka Allah yabada saa" tana fada masa haka ta shige dakinta ya buga kansa da kujerar kusa dashi yanajin wani ciwo a zuciyarsa baisan meyasa son Umaimah yaqi qyale rayuwarsa ta hutaba tabbas so masifa ne yanzu badon ta fahimci yana sonta ba da bazata fada masa mgnr nan ba amma babu komai a juri zuwa rafi. Miqewa yayi daqyar ya shige dakinsa ya fada gado yaci gaba da rera kukansa ya kasa control tear dinsa akan lamarin daya shafi Umaimah kuka yafi masa komai sauqi akan lamarinta baitaba zubarwa da mace hawaye ba sai akan Umaimah miqewa yayi yayi sujjada yace “Allah ka mallakamin Umaimatu a karo na biyu Allah banyi zato ba ka bani ita a karon farko Allah kada kabata ikon wahalar dani” yana addu'ar yana kuka me shiga jiki. Haka kwanaki sukayita shudewa duk ta inda Hameed ya biyo Umaimah gocewa takeyi duk wani wanda yasan zai hadata dashi ta saurareshi ya hadata dashi amma taqi sauraron kowa kalmarta daya ce tagama zaman aure da Hameed. Wannan kalma tana caccakar zuciyarsa da haka har lkcn da aka bashi a gurin aiki ya qare ya juya California zuciyarsa taf da damuwa Umaimah tana neman fin qarfinsa qarfi da yaji ana ya gobe zai taho ne yayi mugun ganin da ya daki zucciyarsa ya rabonsa da sanyata a idonsa kwanaki uku kenan daya bita makaranta ta zage ta cire girmansa da nasabarsu ta debe masa albarka tsaf har tana fada masa ta tsaneshi ya fita daga rayuwarsa ranar yayi nadamar zuwanshi duniya da kasancewarsa namiji haka ya koma gda jiki babu qwari. Sai yau a karin banza ya ganta tsaye da wani qato Alh Jabir a shopping suka hadu ya gigice ya rinqa binta tana yagashi hardai ya samu ta saurareshi ya biya mata kudin siyayyar da tayi naira dubu tamanin sannan ya karbi compliment card dinta sukayi sallama ta shiga motarta shima ya shiga tasa suka tafi ranar sai gashi yazo gdan suna tsaye suna hira yanda take bawa Alh Jabir amsa kawai ya isar masa ya gane ba shine a gabanta ba amma ya kasa ganewa daidai lkcn Hameed din ya fito tsayawa yayi turus gabansa na tsananta faduwa mutum na uku kenan da yazo ya tarar da ita da maza mabambanta suna hira suna dariya amma shi da yayi mata mgn sai ta daure fuska wannan abu na cizonshi ba kadan ba to ranar ma daurewa yayi yaja qafarsa yace gurin yayi mawa Alh Jabir sallama ya amsa tare da miqa masa hanu suka gaisa ya kwantar da murya kamar mutumin kirki yace “am duk da nasani yarda da amincewa ka samu daga gurinta amma bazan fasa fada maka Umaimah nine zan aureta ba kayi hqr ka rabu da ita Allah zai mayar maka da wadda tafita” Kallonsa sukeyi dukkansu da mamaki musamman Umaimah da ta fara gajiya da wulaqancinsa tayi saurin kawar da kanta tace “am manta dashi Alh na yanada yar matsala ne kawai dai yanzu zan sanar da Daddy yanda mukayi dakai saika turo ayi mgn amma wlh da banida niyar aure kawai dai takura dasa idone banaso” tana mgnr tana sanya hanunta ta cire hanunsa daga na Alh Jabir. Sosai wannan wulaqancin ya girgiza nutsuwarsa da kwanciyar hankalinsa harma da lfyrsa wato qiyayyar Umaimah gareshi har takai wadda zatake dangantashi da hauka? Tambayar daya rinqa yiwa kansa kenan yana kuka jikinsa yana rawa duk ya rame yayi duhu saboda damuwa da azabar kishin da yasawa ransa koda yake ba laifinsa bane kishi halitta ne bare a Shuwa'arab ba mazansu ba matansu wannan dalilin yasashi dole ya hada komatsansa cikin dare yayi booking na jirgi da asuba zakara ya bashi saa saboda Idan ya zauna a 9ja tsaf Umaimah kasheshi zatayi da baqin cikinta. Watansa daya a California ya kasa hqr ya juyo gda 9ja saboda kiran duniya Idan ya kira wayar Umaimah bata dagawa ko WhatsApp ko SMS idan yayi Mata bata bashi amsa abun ya fara fin qarfin tunaninsa da farin cikinsa ya isa gdan ko driver bai kiraba saboda zaquwar da yayi yazo yaga sanyin ruhinsa gabansa ba qaramar faduwa yayi ba ganinta da balaraben da yataba ganin sun jera da ita a makarantarsu idonsa har lumshewa yakeyi saboda bala'i ya isa gurin kamar zaiyi musu mgn sai kuma ya fasa ya shige gdan fuuuuu yana shiga yayi watsi da system dinsa da wayoyinsa ya zube a gurin yana kiran “ya Allahu ya hakimu ya razzaqu ya rahamanu ya rahim" yama rasa meye zaice qarar faduwar kayan ne ya sanya Hajiya da

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});