Chapter 93
Chapter 93
idan baka saketa bane?" Cikin fitar hayyaci yana qara dafe qahon zuciyarsa yace “ru...rubutu nane a jikin takardar amma wlh tallahi bansan yaushe na rubuta ba Yusuf nasani kai zaka gasqatani wlh inason matata bazan taba iya rubuta mata saki har biyu ba yama zaayi na saki Umaimah har saki biyu bayan nasan rabuwa ce ta qarsh...." Bai iya qarasa mgnr ba saboda numfashinsa da ya fara sarqewa ya fara kokawa dashi tare da danna qirjinsa da sauri yace “kaini gda Yusuf maxa kaini gdana na mutu a dakin Umaimah Yusuf mutuwa zanyi...." Yana fadin haka ya fara kakarin amai kafin kace meye wannan ya balle murfin motar ya fita ya durqushe a qasa ya fara sheqa aman jini tashin hankalin da Yusuf ya shiga ba kadan bane ya fito ya rirriqeshi yana jijjigashi yana cewa “dama saida na fada maka kada ka auri Salma bakai takeso ba farin cikinka takeson rabaka dashi kaqi ji yanzu ga irinta nan ta rabaka da matar da kakeso kuma Kai dama ba cikakkiyar lafiya ba idan ka mutu ai kowa ma ya huta saki kuma ya saku tunda harka ambata sunan Umaimah a takardar kuma ka dawo hayyacinka ka gani da idanunka Hameed da ace bayan kayi sakin baka dawo hayyacinka ba har kowa ya fahimci baa cikin hayyacinka kayi sakin ba da kana da damar dawo da matarka saboda babu alqalami akanka lkcn da baka cikin hayyacinka amma dawowarka cikin hayyacinka da wuri da kuma karbar takardar ka duba shine ya tabbatar da sakin Hameed Umaimah ta saku kuma ta haramta gareka harsai taje ta auri wani mijin yayi mu'amala ta aure da ita tukunna ta halatta gareka...." Duk da azabar da yakeji a qirjinsa hakan bai hanashi daga masa hanu cikin azababban kishi ba yace “wlh aa ne babu namijin dazai shiga jikin Umaimah saidai dukkanmu mu mutu babu aure ka kaini gdana nace kada na mutu anan....." Yana mgnr yana qara qanqame qirjinsa kamashi yayi ya taimaka masa suka shiga motar yaja suka fita ya juyo yace “amma da asibiti muka fara zuwa" daga masa hanu yayi yace “bazani ba gda nakeson zuwa nafiso na mutu na huta meye amfanin rayuwata babu Umaimah" bai sake masa mgn ba saboda yasan tunda ya musa to bazaiyi ba horn yayi a qofar gdan suka shiga ya dauki biro da takarda ya rubuta rubutu kamar haka. “ _Qaddarar ki rabani da farin cikina ya hadani da baqar ashana irinki wlh baki isa kici gaba da zama dani ba ni Hameed na saki matsiyaciyar mace irinki Salma saki uku”_ Yana gamawa ya bude motar ya fita da sauri a duqe yake tafiyar har ya shiga cikin bangaren Salma ya danna kai ya shiga qanwarta ya gani a parlourn baiko kula gaisuwar da takeyi masa ba ya shige dakinsa ya zare wata qatuwar belt a jikin wandonsa ya bude qofar ya nufi dakinta ya tarar da ita kwance ta baje gindi tanashan iska ya kawar dakansa tare da sanyawa dakin key ya fusgota daga gadon ya fara nada mata na jaki kamar mahaukaci tun tana ihu da dasasshiyar muryarta da kukan neman daukin daran jiya ya qarar da ita harta daina motsi bai daina jibgarta ba yayi mata fata² da jiki sannan ya cilla mata takardar yana haqi yace aje aci gaba da zawarci Hameed yafi qarfin ki la'anallahu” Bude qofar yayi yana budewa yaga uwarta a parlourn ko kulata baiyi ba ya fice jiri na dibansa ya nufi inda Yusuf yake jiransa a mota amma kafin ya qarasa ya yanke jiki ya fadi da sauri Yusuf da megadi suka nufoshi suka rufar masa Yusuf na danna masa qirjinsa yana kiran sunansa wayarsa ya zaro a kidime ya kira layin Daddy bugu daya aka daga yace “Daddy Hameed ne bashi da lfy muna gdanshi ka Kira likita akwai matsala" Yusuf yana aje wayar suka kinkimeshi suka nufi bangaren Umaimah dashi suka kwantar dashi a parlour sai gumi yake hadawa zuciyarsa na bugawa da qarfi baafi minti ashirin ba Daddy ya shigo shida Dr Saleem wata Allah ya fara yimasa sannan suka fita dashi zuwa asibiti suna zuwa aka shiga dashi aka fara bashi taimakon gaggawa wannan karon bai shiga commer ba amma baisan inda kansa yakeba....... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/31, 2:24 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *GU* Gumu tayi gumu hankalin wannan family ya tashi wannan karon lamarin yafi qarfin fushi saidai addu'a saboda Hameed yana asibiti Umaimah ma tana asibiti har satin suna ya zagayo duk inda taso cirewa kanta damuwa da soyayya gami da tausayin halin da Abdulhameed yake ciki ta kasa saboda a jininta yake ji takeyi kamar ta cire ciwon ta mayar jikinta duk da a cikin qahon zuciyarta tanajin ciwon cin mutuncin da yayi Mata a daren da tafi buqatar taimakonsa da kusancinsa a daren ya yanke shawarar datse igiyoyin aurensu saida tayi sati biyu tana jinyar rabuwa da masoyinta a asibiti kadan ya rage itama zuciyar tata ta harbu amma jininta in yana kaiwa dubu ma to ya kai ga kuka babu dare babu rana tazama kamar zautacciya duk wata kalmar bakinta bloody ko ya jiki kace mata to amsarta bloody. Hakan ba qaramin daga mawa su Hajiya hankali yayi ba kakace taga abin na Umaimah ya zama kamar tabuwar qwalwa hakan yasa tasa aka sauke mata qur'ani sannan akayo mata rubutun dangana aka rinqa bata tanasha satinta uku da haihuwa suka koma makaranta sabuwar motar da Hameed ya siya mata wacce yace itace gift dinta ta haihuwar Shuraif ita Daddy ya bata take zuwa makaranta da ita kamar yanda ya kafa mata doka har yanzu haka take bata fasa ba niqaf ne kawai bata sawa saboda dama a dole take sanya shi saboda farin cikinsa. Saida yayi sati biyar a asibitin yana jinya sannan ya fara samun kansa shima da sunanta ya tashi a bakinsa Hajiya tana tausayawa dan nata tasan kafiyarsa shima da rubutun zatasa ayi masa saboda tasan akwai badaqala a gaba. Haka suka koma gda dashi duk yawan gdajensa amma yaqi komawa ko daya daga ciki shima dakinsa tunna samartaka yasa Daddy dole saida ya gyara masa ya koma cikinsa sai lkcn ne Hajiya ta samu damar zuwa ta debowa Umaimah kayanta tsaf shikuma yasa gdan a kasuwa saboda ko gdan bazai qara zuwa ba balle ya tuna da baqar rayuwa da baqar ranar data riskesa a gdan ranar dabai taba tunanin zuwanta ba a rayuwar aurensa da Bloody dinsa. Bincike yakeyi sosai akan sakin da ake iqirarin yayiwa Umaimah malamai sun bashi fatawa sosai inda kaso mafi rinjaye suka tafi akan ta saku saboda mgnrsu ta cewa lkcn da aka saukar da suratul dalaq manzon Allah ya sauqaqa sosai a cikin lamarina na saki harma yace idan mutum ya saki iyalinsa saki uku a kalma daya to zaa iya barinsa a saki daya idan yayi mata saki daya a baya kuma yazo yayi mata biyu to zaa iya barin biyun nan a daya a hada da wancan na farko ya zama biyu sannan idan mutum ya saki matarsa a cikin maye ko gushewar tunani to wannan sakin babushi. So inda aka samu matsalar bayan wafatin ma'aiki (s a.w) sai abubuwa sukayi tsamari mutane suka rinqa wasa da aure sai mutum ya saki matarsa saki uku
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111