Chapter 105
Chapter 105
wasa da ita kiyimin duk hukuncin da kikaga ya dace kada ki tausayamin amma yanzu ni abin tausayi ne a gurinki saboda zuciyata takasa hqr dake nayi iyakar qoqarina naga na cireki a raina amma na kasa nayiwa Daddy mgnr aurena dake tun jiya yace bazai miki dole ba sai abinda kikeso zaiyi miki har yana gargadina kada na takura miki" Kallonsa tayi da wani irin salo na baka da wayo tace “aure kuma" dagowa yayi yace “Eh haka nace" dariya tayi sosai tace “tab kana ruwa iya wuya kuwa" daga haka bata kuma cewa komai ba shima baice ba yaja motar suka tafi gdan gonarsa yakaita yayi horn megadin ya bude ya shiga gurin ya girma sosai ya qawatu bangaren kaji daban na kifaye daban na gigs daban na shanun madara daban da bangaren tsuntsaye irinsu talo² dawisu da jimina abun dai baa cewa komai. Wata qofa ya bude ya shiga ya tsaya yana jiranta amma sai yaga ta cake a waje ta tsuke fuska sosai ta yanda saida yaji gabansa ya fadi ta motsa dan qaramin bakinta tace “bance da Hajiya zan biyoka muzo nan ba saboda haka kazo ka mayar dani gda ko na fita na nemi abin hawa” Murmushi yayi ya fito ya janyo qofar ya rufe ya qarasa kusa da ita yace “kina tsoron kada nayi miki fyade ko? Hmn” itadai batace komai ba suka koma suka shiga motar suka tafi gda suna zuwa ta bude zata fita ya ruqo hanunta ta juyo idonsu ya hadu tayi saurin janye nata yace “ki daina jamin aji Umaimah ni ba wanda zaki jawa aji bane ko yau kika amince min gobe zaa daura aurenmu so nakema naje nayi miki VISA saboda nagaji da zaman kadaici wlh kuma duk saboda kene bloody bazan iya zama da wata mace ba bayan ke idan har na rasaki to na hqr da aure har abada balle ma bazan rasaki ba wannan karon wancan ma qaddara ce ta rabamu” kalaman nasa mugun qonanta zuciya sukeyi saboda haka ta fizge hanunta ta shiga cikin gdan a fusace......... *UMMUH HAIRAN CE...* ✍🏻 [2/4, 9:05 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_GU_* Yanda Hajiya taga ta shigo gdanne yasata zuba mata ido sannu kawai tace mata ta bude qofar ta shiga daidai lkcn dashi kuma ya shigo gdan shima baiyiwa Hajiyan mgn ba ya shige dakinsa ya kwanta ya lura wahala zaisha sosai da Umaimah tunda ya fahimci babu digon tausayinsa a qwayar idonta amma duk da haka zai jure zai gwada tasa baiwar har ya cimma gaci. Wayarsa ya dauka yayi short write ya tura mata tana zaune a bakin gado tana feeling din yayanta tana kallonsu saqon nasa ya shigo ta dauka ta bude _Tunda na rasaki Umaimah mace ta fita a raina ki daina jin tsorona wlh ba Hameed din da bane nasamu lfy ki bani dama bloody banason komawa California batare dake ba banajin dadin rayuwa ni kadai bloody inason mu rayu tare yaranmu su rayu a cikin kulawar mu inason twins dina amana tace babansu ya bani su tun kafin a dora masa ajalinsa yayimin kyautarsu tun kafin suzo duniya ki aminci su rayu qarqashin kulawata_ Jikinta ba qaramin sanyi yayi da kalamansa ba wata kalma daya da D.S yayi mata ranar data haifi twince ta fado mata _“nayi farin ciki da haihuwar nan Sweet duk da inaji a jikina bazan rayu dasu ba amma banajin komai saboda Hameed yana raye_” To dama kalamansa abinda suke nufi kenan ajiyar numfashi tayi cikin sanyin jiki da sallamawa rayuwa farin ciki wata kalmar da yake yawan maimata mata ta dawo mata. _“Umaimatu ina kishinki bana fatan ko Nazir qanina ya riqe hanunki mutum daya tak nake burin bayan bana numfashi ya zama replacing dina Sweet Hameed nake nufi da ace zan iya dana halatta masa ke ina raye amma bazan iyaba course_ _inasonki sonda idan na rayu babuke zan galabaita sweet zansha wahala fiye da wadda Hameed yakeyi saboda ke dalili ni qaramar zuciya ce dani bantaba shiga tashin hankali makamancin wannan ba kiyi hqr kada ki qullaceshi wlh ba laifinsa bane sharrin qaddara ce yanzun wacce ta zama sanadin rabakun tana ina? Tana asibitin mahaukata idan ba saaba ita da hankali har abada itama ki yafe mata duk da nasani Hameed bazai yafe mata ba saboda ta cutar dashi ita duniya qaramin gurine da zaka zo ka taka rawarka ka kauce wani ya taka Umaimah ki yarda da hakan_ _watarana _muma zamu kauce mu rabu rabuwa ta har abada rabuwar da bazaki sake ganina ba”_ Wannan kalamai suna dukan zuciyarta dole tayi biyayya ga kalamansa wannan kamar wasiyya ce adali aqili managarcin mijinta ya bata miqewa tayi a sanyaye ta zaunar da yaran ta nufi bathroom taci kukanta me zuciya ta jima kafin ta daure ta miqe ta fito a zaune ta tarar dashi yana yiwa twince wasa ya dauki madara yana basu yana mitar anbar masa yara da yunwa bata kulashi ba ta fice daga dakin ta shiga kitchen ta zubo abinci ta zauna a dinning din tana juya cokalin Hajiya tana ankare dasu amma batace musu qalaba tanajin lkcn da Hameed din ya shiga dakin taso yi masa mgn amma ta lura duk a zauce yake wani abun ma baisan yanayi ba tarasa wanne irin so yakewa Umaimah kamar wanda tabawa ruwan nono yasha indai yana ganinta baya iya control mind dinsa har tausayinsa takeyi musamman wannan karon data lura kwata² baya gaban Umaimah. Zama Hajiya tayi a parlourn tana zaune yazo ya wucceta hankalinsa nakan Umaimah yaje ya zauna a kujerar kusa da ita ya ajiye twince suka tafi harkarsu yasa hannunsa ya dago fuskarta yaga yanda hawaye kebin kuncinta gabansa ya fadi sosai ya sanya hanunsa ya fara share mata hawayen yana girgiza mata kai idanunsa nakanta yace “don Allah kiyi hqr wlh ban turo miki text din da nufin bata ranki ba bloody bani na dorawa kaina sonki ba Allah ne ya jarabceni da qaunarki tun bakisan kanki ba wlh bazan iya rayuwa da wata mace ba da zan iya kema shaida ce a yanda nake da tuni nayi aure amma na hqr na zabi na rinqa azumi akan na hadaki da wata Umaimah ke dayace matata bazan qara hadaki da wata mace ba....” Daga masa hanu tayi tace “ya isheni haka Hameed ka matsamin wlh banason ganinka banason tuna baya shiyasa bana fatan sake rayuwa dakai Hameed me zaka fadamin na qara yarda dakai wacce kalma ta rage maka da zaka fadamin tayi tasiri a zuciyata ina cikin halin mutuwa ko rayuwa ina tsananin buqatarka da buqatar taimakonka lkcn da kowacce mace take samun soyayyar mijinta da tausayinsa lkcn da ya kamata kaji qaina ka tausaya min lkcn ne ka yanke shawarar rabuwa dani rabuwa ta qasqanci da wulaqanci Hameed saki biyu a lkcn da nake naquda ba lallai ne na tashi naci gaba da rayuwa ba ma nayi maka Hameed me kake tunanin zakayimin na manta da wannan abun a rayuwata Hameed wannan abun bazan taba mantawa dashi ba a rayuwata Hameed banyi rayuwar farin ciki ta shekara guda dakai ba tunda na fara rayuwa dakai cikin damuwa nake daga wannan matsalar sai wannan amma qoqarin dannewa nakeyi saboda so da tausayinka daka cusawa zuciyata Hameed
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111