Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 89

Chapter 89

Raina Kama Book 2 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dattine, idonsa yad'an lumshe yana lasar lips, yabar gaban Computer d'in zuwa ga mirror, zamansa babu dad'ewa tayi knocking k'ofar tare da sallama, kamar bayaso ya amsa mata, ko kad'an bata wani jisaba, Dan haka ta harari k'ofar sannan ta bud'e ta shigo. Ko motsi baiyiba daga inda yake, saima cigaba da shafa mansa dayayi, itama batareda ta kallesa ba ta wuce zuwa ga bed d'insa tana fad'in “yalla6ai barka da asuba”. Yanda tayi wani masifar basar dashi saiya d'an waigo ya kalleta, sa6anin da da yake kallonta ta cikin mirror. Zanin gadon ta cire hankalinta kwance, ta wuce ga wardrobe nashi ta d'akko wani tazo tana k'ok'arin shinfid'awa. Mik'ewa yay ya tako gareta. Jinsa akwai nayi a kaina, amma ban lura da sanda yabaro gaban mirror d'inba, k'amshin sabulun dayay wanka dashi da man days shafa duksun addabi hancina, na d'ago gaba d'aya na ina gyara mayafina domin ya rufemin k'irji da k'yau, saboda kayan babu laifi sun kamani, wajen yakuma cika sakamakon shayarwa. Dab dani yake a she, koda na mik'e sainayi kamar zan fad'a masa a jiki, nadai samu nad'an jaa baya ina tunzura baki, taku d'aya yayi yakuma matsoni, na matsa nima, shima ya matso, hardai muka kai k'arshen bango, kad'an ya rage na yandda Prime dake saman drowan gefen gadon, Wanda hoton Y'an uku ne yasa akayi ya ajiyeshi a wajen, na kalla ina gyara masa zama cikin d'an rankwafawa kad'an, hakkane yabama gyalen damar kuma zamewa, batareda na luraba na tsaya sosai, nad'an 6ata fusaka ina fad'in “yalla6ai lafiya kuwa?”. Luuu yay da idanu saikuma ya bud'e a kaina yana cizar lips, ganin ya tsurama waje d'aya ido a jikina saina kalli wajen, baki na bud'e nakama gyalen zan rufe k'irjina da sauri ina tura baki. Caraf ya rik'e hannun, zan saka d'ayanma shima ya rik'esa, sosai na had'e fuska idona na tara kwalla, kuma matsoni yayi sosai, ya rankwafo da kansa saitin k'irjina, rufe idona nayi ina k'ank'amesu sosai saboda tsoron mizaiyine haka?......... Bankai k'arshen tunanina ba naji saukar iska a wajen, a hankali na bud'e idona, sainaga Ashe gyalen yake hurawa da iskar bakinsa danya bud'e sosai, kunya ta kamani, dan rabin k'irjin duk abid'e yake, wuyan rigar ya cika girma. Wata muguwar girgiza nayi, had'eda shock a lokaci d'aya, saboda saukar nutsatstsiyar Sumbata danaji a wajen, babu shiri na maida idona na lumshe ina sauke ajiyar zuciya cikin shashsheka da nima bansan nayiba. Hakan ba k'aramin yamutsa jinin Galadima yayiba, ya d'ago yana matsoni jikinsa sosai da maida hannuna duka baya ya rik'e da hannu d'aya, na manne da jikinsa sosai. K'asa nayi da kaina saboda wata matsananciyar kunya data ratsani da mamakinsa, murmushi ya saki, Wanda tundaga zuciyarsa ya taho, Dan naji alamar hakan ta k'irjinsa, ya wani kuma maida muryarsa very slowly cikeda k'asaita yace, “yalla6iya dama kinada lafiya haka?”. Bansan na d'ago kai da idoba na kallesa, baki bud'e nace, “kamarya? Dama nace maka banida lafiya ne? ni kabarni nayi aikina inada abunyi”. ta k'are maganar da kauda kai gefe tana tura baki. Gira d'aya ya d'age sama, cikin ta6e baki yasa yatsu biyu ya maido fuskata Inda take, yace, “kin tabbatar kinada lafiya?”. Yay maganar yana d'aura yatsansa kan la66ana da zagayasu a hankali. Yanzunma tilas na lumshe ido, jikina harya fara tauma, zuciyata kam sai fat-fat take tamkar zata faso k'irji ta fito. Gangaro da yatsansa yafarayi daga saman bakina zuwa wuyana har yazo k'irijina. Bansan nafara kamo addu'a inayiba azuciyata, gashi na kasa bud'e idanu, muryata na rawa nace, “please yalla6ai k...ka...kabari”.. Uffan bai ceba, idonsa akan fuskarta yana murmushi da taunar lips, kuma bai bar abinda yakeba har saida ya dire saitin da zuciyata take, yace “ita wannan miyasata fargaba?”. Bud'e ido nayi a hankali dan naga miyake nufi? Na kallesa, ya nunamin k'irjina da ido, a d'arare na kalla inda yatsan nasa yake, na had'iye wani yawu dak'yar ina fad'in “babu komaifa, kaga yara zasu iya kuka ina nan fa”. “Uhmyim” yafad'a yana d'auke yatsansa daga saman k'irjina yana maidawa kan k'uguna, ya tura hannunsa cikin rigata cikeda wani salo, hannuna nafara yunk'urin kwacewa, saiya tsaya kawai yana kallona, saida nayi harna jigata kafin yayi wani munafikin murmushi, ya matso da k'uguna da k'arfi ya had'e da jikinsa, saida naji zafi na yamutsa fuska da cewa “Uhchhh! Yalla6ai ciwo”. “Da gaske?”. ‘yay maganar cikin matso da fuskarsa dab da tawa tamkar zai had'e bakinmu, idonsa cikin nawa yace, “kinsan mizan baki?”. Kaina Na girgiza masa kamar wata sokuwa. Hannunsa Yakuma turawa cikin rigata har zuwa gadon bayana, a hankali yace, “k'yauta”. “K'yauta kuma? Tami to?”. K'ala baice daniba ya juyani ta hanyar murza k'uguna ya maidani saitin gadon yana lankwasani a hankali, yayinda shikuma yake biyoni idonsa kan lips d'ina danake motsawa amma maganar ta gaza fita. Muna gab da kaiwa gadon ya saki hannayena ya tallafe bayana da hannunsa, d'ayan kuma yana rik'e da k'uguna har yanzun, ahaka muka fad'a saman gadon, saidai bai sakemin nauyinsaba sosai, koda ya fad'o jikina banji zafi mai tsananiba, yay min runfa da faffad'an k'irjinsa yana matso da face nashi daf da tawa. cikin wata iriyar murya mai sanyi da k'asaita yace, “bud'e ido ki gani”. Ban musaba na bud'esu, sai cikin mayun nasa da har yau launinsu yakeda sirkin jaa, duk yanda naso fiddawa na kasa, dan ya hanani wannan damar, saima wasu abubuwa danaga tamkar yana zubawa cikin idona, batareda na fargaba na shagala nima nabar yunk'urin janye nawa. Munkai tsawon mintuna a haka, saida ya tabbatar nagama zuwa hannunsa sannan ya d'ora tattausan lips d'insa akan nawa ya fara sarrafasu cikin tsantsar nuna yana tare da kewa da bege. Ni munaya naga ta kaina, bansan ya akayi galadima yaci galabar samun kainaba, lallai shid'in yanada wani baiwar iya sarrafa mace a yanda yaso, ya mantar dake wacece ke balle daga ina kika fito, yakan basar tamkarma baisan micece wata soyayya ba, duk kuma randa kikazo hannunsa zaki tabbatar yacika namiji, Dan asalin jinin Malam bahaushen Na yawo ajikinsa, dukda kasancewar wayayye kuma bai girma cikin k'abilarsa ba, yakan maida hankali a harkokinsa, randa kuma soyayyar ta motso yabata muhimmanci Na ban mamaki (Matan hausawa konayi k'ayya ba hakan mazan hausawa sukeba😂?) (Shiyyasa Muke cewa basu iya soyayya ba🤭🤣⛹🏻‍♀). Sosai na shiga bashi dukkan goyon baya harda saka hannayena na zagaye bayansa dasu........... 😨yaukuma su Oga Galadima an tina da sadaki😌🤭😂. Tafiya tafara nisan da naji yana neman sakin layi, a kasalance na rik'e hannunsa dake yawo a jikina, sannan na fara k'ok'arin janye fuskata daya koma bama kisses tako ina, sai gwama numfaahi yake yana sakin tagwayen ajiyar zuciya. ganin bazai bariba nasakar masa siririn kuka, ina fad'in, “yalla6ai jegofa m....mu...mukeyi”. Sai a lokacinne ya tsaya cak, amma yak'i d'agani, juyo da fuskata nayi na kallesa, ya sake sark'e idonsa da nawa, idanunsa sunkuma rinewa launin jaa sosai, wani murmushin takaici ya sakarmin, cikin magana da k'yar yace, “kina kukane danna mori sadakina?”.. Wannan magana tasa tamun nauyi, Dan haka na gagara bashi amsa, sai janye idona da nayi hawaye masu d'umi suka gangaro ta gefen kunnena. Gefena ya koma ya kwanta yana cizar lips da lumshe ido, yayinda hannunsa ke shafa kaina saboda tuni d'an kwalin ya zame. A haka yafara magana

Table of Contents

Chapters

92 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});