Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 88

Chapter 88

Raina Kama Book 2 Complete Hausa Novel 1,211 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da bibiyar Harun d'in, kayi hak'uri ka gafarceni da abinda zan fad'a yalla6ai”. ‘nai maganar ina kwantar da Abdurraheem na d'auki Amaturrahman dake cinyarsa, itama na fara shayar da ita. “ki fad'i komi ke bakinki, na shirya kar6arsa da makamin HAK'URI”. Murmushi nayi cikin nisawa, “yalla6ai akwai sirrin dabaka saniba Wanda ya banbanta Muftahu da Harun, Muftahu shine masoyinka na gaskiya, Harun kuwa akwai manufar ra6arka tattare dashi, yasan kuma komai game da satar yarannan, akwai dalililai masu yawan gaske dazan iya kare kaina dasu, amma nabaka dama kayi wannan binciken da kanka. Sannan k'arin bayanin dazan maka shine, mak'iyane zagaye dakai, sannan kowanne akwai manufar sa a kanka, abinda yasa suka taru maka da yawa akwai k'iyayyar mahaifanka data dawo kanka a yanzu, wasu saboda tsoron ta6argazar dasuka aikatane basason kayi mulki ka yak'esu, wasu y'ay'ansu sukemawa, wasu iyayensu ne, wasu kuwa kansune, dukkuma akan inhar kahau mulki zaka iya canja komai da hukunta kowane ya sakasu wannan k'iyayyar a gareka, a yanzu dai kanada Avedance guda hud'u zuwa biyar a hannu, na farko sune wad'anda ka kama da yaran nan, yakamata kasan wanene ya saka su kafin kasan dalilin sasun, na biyu Harun, yakamata kasan miyasa yake tad'eka bayan ka yarda dashi Yakuma San airrinka, na Uku shine Saleem, dolene a wannan karon kasan wanene ya sakashi aikin tsaida CCTV cameras a waccan ranar, na hud'u shine SD minene had'insa da mahaifina, na biyar shine Fu'ad wanene ya sakashi kaimu birnin gayu a waccan ranar, sai Malam saminu driver Alhaji balala dan akwai abinda ya Sani tabbas, hakama farhat ku sake bata tsaro sosai, dan mahaifinta zai kawo kansa gareka cikin sauk'i saboda k'aunar dasuke mata, Sauran kuma zuwa nan gaba zan baka haske a kansu, wad'annan dai ka gaggauta sanin abinda suka Sani a cikin kwanaki biyunnan kacal, dan mak'iya bazasu zauna kallonka ba suma, sunacan suna had'a kayan yak'i. zanje na kwanta, saboda yakamata zuwa gobe mu fara shirye-shiryen komawa gida bisa al'adar haihuwar Fari, yau Munubiya tana can ma ita”. Ido kawai ya tsura min yakasa koda motsi, na d'auki Amaturrahman Na Goya, sannan Abdurrahman da Abdurraheem kuma a hannu nayi ficewata. Sauran bayani na k'ok'arin mahaifiyarsa Momma kuwa bazan fad'a masa yanzuba, sai komai ya lafa, saboda suna tattarene da sirrikan dasuka shafeni wad'anda bazan ta6a yarda ya sansuba................✍🏻 *Kudai k'ara hak'uri dani, nasan a zak'e kuke da sonjin Galadima ya fara caskale, komai a sannu-sannu ne, dama ba tufk'ar keda wahala ba warwarar, babu abinda yakai k'arshen Novel da saka ciwonkai irin k'arshe, musamman ma mai sark'ak'iya, idan kuka cigaba da hak'urin bina kamar yaune komai zai k'are, shiyyasa nakebi daki-daki yanda kuma zaku gamsu cikin sauk'i.* _lallai Comments naku nasakani nishad'i, musamman addu'oin Ku gareni ni da mahaifina😭, harma nakan Gaza sanin yanda zan nuna muku jin dad'ina, amma ina kallon kowa wlhy, saidai idan bana cikin group d'in kuwa, ALLAH yabar zuminci, ina yinku irin Trillion's d'innan, I love you all wujiga-wujiga wlhy🥰🥰🥰🥰😍😍😍😍😘😘😘😚😅🤝🏻🤝🏻👍🏻🤸🏻‍♀_. *_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*😭🙏🏼 [7/19, 4:48 PM] Aysha Galadima: *_typing📲_* 💡 *_HASKE WRITERS ASSO....._* *_♦RAINA KAMA.....!!♦_* _(Kaga gayya)_ *_Bilyn Abdull ce🤙🏻_* ~Book 2~ 👉🏻3⃣0⃣ ................Galadima daskarewa yay a zaune, gaba d'aya magudanar jininsa tana neman Gaza aiki, saboda jininsa a daskare yake, dai-dai da bugun zuciyarsa salon datake bugunta da banne a yanzu, lallai masu kiran mata masu k'arancin *TUNANI* a zahiri sune masu k'arancin tunanin, lallai mata suna suka Tara, akwai mata akwai mata maza, juye-juye yay tayi a gadon ya kasa ta6ukama kansa komai, barci ya k'auracema idonsa, d'aya bayan d'aya Brain nasa ke markad'a maganganun Munaya dalla-dalla, wani murmushi yasaki yayinda yakai hannunsa yana shafo kwantaccen sajensa zuwa gemu, dukkanin bincikensa akan dai-dai yake, saidai rashin tsoron Munaya da kaifin basirarta ya matuk'ar k'ayatar dashi, ya tashi zaune yana jawo laptop ya kunna, saiga su Munaya sun bayyana a itada yara da Samha a kan gado, saidai yanda ya lura ba barci takeba itama, Dan tana d'an girgiza k'afarta daga kwancen. tsayin wasu mintuna ya kashe tareda mik'ewa ya d'auro alwala, abin salla ya shimfid'a ya fara gabatar da nafila kamar yanda ya saba inhar yanada lafiya. ******************** Yau likitocin Abie dasu Momma suna cikin farin ciki, saboda k'afarsa ta dama sun wayi gari tana motsawa, bayan gwaje-gwaje suna tabbatar da canjin da aka kuma samu a dukkan halittun ga66ansa, yau daga shi har Momma harda kuka, tako rungumeshi cikin tsantsar farin ciki da godiyar ALLAH, jakadiya sai fita tayi jiki na rawa..... Galadima na tsaka da salla kira ya shigo wayarsa, koda ya idar saiya share, har yana masifa a ransa wane ke kiransa a wannan time d'in bayan yasan shi mai iyaline (🤣 kaga mai iyali😜👍🏻). Ganin dai baza'a barsa yaji da abinda ya damesa ba saiya d'auka a masife da nufin kashewa, kad'an ya rage ya aikata hakan sai yaga Ashe Momma ce, mugun zaro idanu yayi, jikinsa na rawa yay picking video call d'in, Momma ce ta bayyana tana sharar kwalla, har taune harshe yake wajen fad'in “Momma mike faruwa ne?”. Ganin ya rikice saita hau dariya da share kwalla tana masa bayani, ta matsa kusada Abie ta had'asu, yaukam dai Galadima harda k'ananun hawaye yayi Dan dad'i, gashi yau yaji muryar Abie d'insa tafito sosai ba laifi. Sunja lokaci suna waya, har kud'in wayar Momma ya k'are sannam suka hak'ura, baibi kiranba yacigaba da mik'a godiyarsa ga ALLAH. ranar dai zumbur akan abin sallah yayisa, sallar asubahi ma a d'aki yayi sannan ya samu ya kwanta, barci mai nauyi kuwa ya kwashesa. Da shirye-shirye Munaya ta tashi, dukkan abinda zasu buk'ata tagama tanadar musu itada yara, Samha dai tayi tagumi tamkar zatayi kuka. Bayan anma yara wanka Munaya ma tayi sai ta zauna yin break fast, suna d'an hira jefi-jefi da laraba dake ma y'an uku shiri cikin wasu kayan sanyi masu laushi. A kullum Munaya kan tsarkake sunan Ubangiji idan ta kalli yaranta, takanyi mamakin anya kuwa daga jikinta suka fito? idan ta tuna a yanda mahaifinsu ya Samar dasu takanyi murmushi da cizar lips (copy copy😜😂). Duk abinda takeyi laraba na lura da ita, Munaya na birgeta sosai, Dan idan tana wani abun takanyi tunani kodai Munaya jinin sarautace? Dan salonta da takunta tana kamada na mashahuran y'ay'an sarakuna masu aji da Jan aji, cikin hikima irin tasu ta manya tace, “Ranki ya dad'e ko Baban y'an uku yatashi? Naga bakije dubashiba, gashi tun d'azun naga ankawo Karin kumallo, kuma since shima sunkai NASA amma baya falo. Munaya tad'an Sosa k'eya tana murmushi, tace, “eh iya, ban saniba koya tashi, amma bara na lek'a na ganni”. “yauwa ko kefa ranki ya dad'e”. d'aukar k'aramin mayafi tai ta fita, sanye take cikin sket da riga na wani yadi mai kama da boyal Orange color, an masa kwalliyar surfani kad'an da stones da milk . Sai mayafinta siriri ya kasance milk shima, tayi k'yau sosai gashi tasha d'aurin zarah buhari😜. Tunda ta fito daga bedroom d'inta idon Galadima a kanta, fitowarsa kenan daga wanka sanye da bathrobe da k'aramin towel a hannu yana tsane ruwan kansa zuwa fuska da wuya, daina tsane ruwan yayi yatsaya kallonta ta cikin Computer d'in, harta shigo falonsa, tad'anyi kalle-kalle da lakatar center table d'in falon da d'an yatsa, da alama tana duba ko da

Table of Contents

Chapters

92 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});