Chapter 82
Chapter 82
ya gantaba, wannan tsarinsane, Dan baya buk'atar wata jakadiya a tsakaninsa da matansa, yace suke rura munafunci a tsakanin matan Sarki. Kallon juna Abdurraheem da Abdurrahman sukai, sukayi murmushi tareda tafawa, soyayyar iyayensu Na masifar kashesu, burinsu shine suyi koyi, tafawa sukayi sannan suka mik'e domin cika umarnin Na zuwa wajen gwaggonsu Munubiya, Dan ita kad'ai ummunsu take kira da Sweetheart. Sarki Muhammad Sameer Na kishin gid'e a k'ayataccen falonsa dayaji kayan more rayuwa, lap-top yake sarrafawa hankalinsa kwance, sai tataccen ruwan tuffa dake ajiye a gefensa, k'amshin matarsa gimbiyarsa komansa da yajine ya sakashi d'ago k'yawawan idanunsa yana kallon k'ofa tareda amsa mata sallamarta yana zare medical eyeglasses d'in idonsa. Tunda ta shigo ya dakata da danna lap-top d'in ya zuba mata ido kawai, cikeda tafiyar k'asaita ta isassun mata ta k'araso gareshi. Zata zauna gefe ya kamo hanunta yana tashi zaune sosai ta zauna saman cinyarsa, su duka ajiyar zuciya suka saki, ya sark'e idanunsu a waje d'aya yana mata murmushin da ita kad'ai take samun ganinsa a fuskarsa, cikin matso da fuskarsa gab da tata ya hura mata iska tafara farfar da idanu. Lumshe idonsa yayi yana cijar lips, a hankali ya furta I love you my Queen, my Everything? ”. “i love you too my king”. Munaya tafad'a a hankali itama cikeda salo. Bashida za6in daya wuce had'e bakinsu, dukda girma ya kamasu harda manyan y'ay'a da zasu iya aurarwa soyayyarsu bata tsufaba, tun anayi a afalo harya d'auka abarsa suka shige bedroom. Bayan wasu y'an lokuta suka fito wanka fuskarsa kowanne d'auke da murmushi, Munaya ta kalli mijinta cikeda so da k'auna. “My king miya faru kabaro fada da wuri haka?”. Murmushi Yamata mai saka zuciya nutsuwa, ya zauna kusa da ita yana kwantota jikinsa, cikin magana rad'a yace, “kewarkice kawai, jinai bama Na fahimtar komai da ake a fadancin, sai gizo kikemin kawai, shiyyasa Na buk'aci shigowa Na huta, bagashi Na huta d'inba?”. Yay maganar cikin d'age gira d'aya da kashe min ido d'aya”. Murmushi nasaki ina kuma shigewa jikinsa, nace “Anya kuwa a tarihin masarautar nan anta6a Sarki irinka?”. Murmushi Sarki Muhammad Sameer yayi yana d'ago fuskarta da sark'e idanunsa cikin nawa, “miyasa kika fad'i haka?”. Murmushi nima nayi ina shafa k'irjinsa, “Kaine Sarki Na farko dakan gana da iyalansa aduk lokacin da yaso, babu maganar jiran dare, kaine Sarki Na farko dakan ware wasu ranaku Dan zaman hira da dukkan iyalansa kawai amatsayi Na Uba ba sarkiba, lamarinka akwai k'ayatarwa yalla6ai”. Hararta yayi dajan hancina, “bazaki manta da sunannan ba ko?”. Dariya mai d'aukar hankali nayi ina fad'in, “kaida sunanka, yalla6ai Na yalla6iyarsa”. Shima dariyar yayi yana kuma rungumeni a jikinsa, “Wlhy kin zuba rashin ji sosai My mata, bak'aramar wahala nashaba lokacin auren Contract d'in nan, naga alamar tsiwarki Safah ta gado gaba d'aya, yarinyarnan batada tsoro ko kad'an, ga iya magana, tafi Marwah wayo sosai”. “Ai Marwah miskilanci da gatan da Hafsat ke musune ke d'awainiya da ita kawai, yarinyarnan miskilancinka ta gado itama, itada Abdurraheem da Saifudden da Khadeeja (d'iyar Hafsat) wlhy duk hallayarkace, rashin son hayaniya, miskilanci, k'asaita da basar da Abu tamkar bai damesuba, rashin iya r, ga salon cizar lips irin naka da Abdurraheem keyi shida auta jalaludden, nifa saidai naita kallonsu idan sunayi, Dan kai nake hangowa gaba d'aya a zamanin k'uruciya, musamman Abdurraheem ”. Sarki Muhammad Sameer yay murmushi da sumbatar goshina, a hankali yace, “my mata k'yan d'a......?”. Nace, “yagaji ubansa”. Yace “kin gama magana Sarauniyar sarakuna, time d'in barci yayi”. Bai barni nak'ara maganaba ya jani saman gadon tareda ja mana bargo mara nauyi. Har barci ya kwashesa ni nakasa nawa, Na zuba masa idanu ina tuna abubuwa masu yawan gaske da suka faru a tsawon shekaru 25 da aurenmu, Galadimana Muhammad Sameer yanzu yazama Sarki Muhammad Sameer, mutum mai tarin k'asaita, mulki, k'yawawan halaye masu nagarta, hak'uri, kawaici, dattako, iya zama da mutane, tausayin Na k'asa da shi, k'yauta da k'ok'arin tsare gaskiya, wad'annan duk halayyarsace dake kuma k'aramin k'aunarsa da addu'ar y'ay'anmu koyi dashi, Na matsar da fuskata kad'an ina manna masa Sumba a la66a, yad'an bud'e ido yamin murmushi dakuma sanyani a jikinsa. Daga nan nima barcin yay awon gaba dani. Sai bayan sallar la'asar sakaliya Na baro sashen Takawa, nafito sainaji sha'awar lek'a Hafsat, Dan duk yau bamuga junaba saboda tayi bak'i a yammacin jiya, tsakaninmu ma akwai k'ofar dake sadamu da juna batareda rakkiyar kuyangi ba, saidai abinda yasaka jikina sanyaya iske Hafsat a k'aramin falonta tareda bak'inta suna zugata akan zamanmu, ta mik'e tsaye karta yarda Na cigaba da mulkarta, kowa yasan nama fi sarkin mulki, Dan sai abinda nace yakeyi koda a fada, itako tazama tamkar wata sa d'akarsa. Fushin daya tasominne yasani daka musu tsawa. Bilyn Abdull da Hafsat suka rikice, ko kad'an basusan da zuwan Sarauniya Munaya falonba, hakama Maman kadee da Aysha DanSabo da Rano, party zarah, Ummu Basheer, khaleesat hydar, Ummi Ai'sha, Faxy fashion, Zee Bawa, zee Yabour, Ayusher Muh'd, Mamugee, Asmy b Aliyu, Silmzy, Feedohm, Bily galadanci, Safiyya Huguma, kdeey duksun rud'e, Dan dama sune bak'in Na Hafsat miss xoxo. Hafsat ta mik'e tana nufar Sarauniya Munaya datayi fushi zata fita, “Please gimbiya ki saurareni, ko kad'an niban d'auki zugarsuba, dama jira nake su gama Na kora musu bayanin bakina”. Jin wannan magana sai Sarauniya Munaya ta tsaya cak, sannan ta juyo da baya tana danne fushinta da maye gurbinsa da murmushi. Dawowa tayi ta zauna duk tana kallonmu, cikin sanyin murya tace, “kunason sanin yanda aikai nasamu dukkan fada da matsayi a zuciyar mijina Sarki Muhammad Sameer fiyeda kowacce mace bayan mahaifiyarsa?”. A tare suka amsa da eh. Tai murmushi da zame hular alk'yabbarta tayi baya, sannan ta kuma gyara zama da nutsuwar maida dukkan hankalinta garemu tafara bamu labari tun daga kan harmutsi da halayyar gidansu zuwa yanzu damuke tare da ita a yanzun. Wannan shine mak'asudin fitowar labarin RAINA KAMA ga sauran Fan's. Gaba d'aya sai jikinmu yay sanyi, domin labarin ya girgizamu, Sarauniya Munaya ta cancanci fiyema da hakan ga Sarki Muhammad Sameer Saifudden Abubakar, babu abinda zamuce saidai binta da fatan alkairi, itama k'awarmu Hafsat miss xoxo mu bita da addu'ar samun k'auna ta musamman a zuciyar Sarki Muhammad Sameer, dukda itama Alhmdllh tana samun dukkan kulawa a garesa. Mun bama Sarauniya Munaya hak'uri da Neman yafiyarta akan jahiltar abinda bamu saniba, lallai idan kaga mace Na mulkin gidanta karka zargeta, Dan bakowacce bace take zama Sarauniya a gidan miji bisaga bigiren kauce hanya, wata k'yawawan hallayartane suka siyamata wannan matsayin da girman da soyyar ga mijin da ahalinsa, domin ayau labarin Munaya ya tabbatar mana da haka, hardajin sha'awar kasantuwa masu koyi da k'yawawan halayyarta. _Mun yarda lallai Mahaifansu Munaya Inna da mama Rabi'a *RAINA KAMA* ne, Galadima, kuma a yanzu Sarki Muhammad Sameer shima *RAINA KAMA* ne, Munaya & Munubiya suma *RAINA KAMA*, Momma *RAINA KAMA*. Abie *RAINA KAMA*, kai jama'a dayawa a wannan labarin sun zama *RAINA KAMA KAGA GAYYA!!*_ 😁👍🏻 Atake a wajen tace ta yafe mana, takuma gayyacemu zuwa sashenta inda tasa aka had'a mana beta ta musamman😋😋, dazan Baku labarin garar arzik'i da abinda wad'anan guys d'in Na HASKE sukayi dakunsha dariya, saidai ina tsoron suburbud'a alk'ur'an🤣🤣⛹🏻♀⛹🏻♀⛹🏻♀. Abin kallo bai k'are manaba sai da daddare, bayan sallar isha'i kai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83