Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 63

Chapter 63

Raina Kama Book 3 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

hak'iri, ga matsalar ciwonsa da ba'aso ya yawaita kuka. Babu shiri Momma ta jawo waya, zata kira Munaya saita tuna ai wayartama Na d'akinta, Dan haka ta maida akalar kiran ga Galadima. Cikin barci yaji wayarsa Na ring, da k'yar ya iya mik'a hannu ya d'auka yana guntun tsaki, shi baima San a Yaya yay picking call d'inba, yadai saka a kunne kawai cikin yanayin barci yace, “waye?”. Mamaki ya kama Momma, wato bama su tashiba?. Tace, “Kabarmin yarinyata tazo ta shayar da yara kaji malam”. Babu shiri ya watsakke, saidai kafin yace wani Abu wayar ta yanke, kansa ya dafe danjin Momma Ce Ashe, ya kalli Munaya dake barcinta har yanzu, harga ALLAH tana buk'atar hutu, baison tashinta, saiyaji inama yabari yaran sunashan madara tun farko, aikam yanzu dolene ya nemota, Dan can zasu dinga kwana wajen Momma. 🤣yanzu kuma. Aunty Mimi tace, “Momma kibata kawai takaisu, Dan wad'annan sakkowarsu aikice kam yau, yarannan kuma yinwa sukeji, ai maganinsa ma, bashine ya hana abasu madara ba, ai da yanzu sai a basu susha su k'oshi”. Momma tai kwafa tana fad'in, “Ai dolensa ya nemota yanzu, Dan bazan iya wannan shelarba kullum nikam, indai yaran nada abinda zasuci sukam su shekara basu fitoba ina ruwan wani, yunwama ta ishesu”. Aunty Mimi dai da jakadiya dariya suketa sha. Samha ta d'auki Abdurraheem ta Goya, sannan ta rike Amaturrahman da Abdurrahman a hannu tahau saman. Knocking tamusu dukda tanajin tsoron fad'an Uncle Sam, amma yazatayi dana Momma kuma. Tasowa Galadima yayi da k'yar, ya d'auka jallabiya ya saka sannan yazo ya bud'e k'ofar. Rissinawa Samha tayi ta gaisheshi, ya amsa fuska babu walwa, itadai duk a d'arare take, kar6ar biyun yayi yafara zuwa ya kwantar sannan yadawo ya kar6a d'ayan. Gudu-gudu sauri-sauri Samha ta sauka tana murnar an rabu lafiya🤣. Kukan Amaturrahman ya sanya Munaya farkawa, tayi mik'a addu'a d'auke a bakinta ta bud'e ido. Da Galadima ta fara tozali, ya sakarmata wani sassanyan Murmushi yana wani lumshe ido. Itama murtani ta mayar masa da sinne kai saboda kunya. Yace, “Ayi hak'u atashi yunwa mukeji”. Munaya tad'an 6ata fuska tana kuma jan bargo, “ALLAH barcin nan bai isheniba nidai”. “Haba my Queen yi hak'uri please ”. Kamar Munaya bazata tashiba, tadai daure ta tashi zaune tana yamutse fuska, sauka tayi ta shiga bayi tayo brush sannan tadawo. Ya d'ora mata Abdurraheem daya kafa sabon kuka a cinya. “Wlhy rigimarka tayi yawa Abdurraheem, ko kad'an bakada hak'uri”. Galadima yayi Murmushi kawai amma baice komaiba, sai ido daya zuba mata itada yaron. 'Dai-d'ai taringa shayar dasu, yayinda Galadima ke can gefe saman kujera yana waya da latsa lap-top, da alama kiran mai muhimmancine. Nidai nagama shayar dasu natashi, duk saman sofa Na maidasu Na gyara gadon tsaf, harna kammala bai gamaba, koda nazo shara da Morphing ma yanata wayarsa, nagama kimtsa d'akin fes na shiga bathroom shima Na tsaftace sannan nakoma falon, dukda babu datti shima saida Na kuma gyarawa, ina jiyo hirarsu Momma a k'asa amma banyi yunk'urin saukaba, danni yau bammasan ya za'ayi Na sauka k'asaba, kunyar kowa nakeji wlhy. A tsaye Na iskeshi yana k'ok'arin d'aura towel idonsa akan yaransa daketa kalle-kalle. Muka had'a ido ya d'agemin gira da fad'in “zanyi wanka”. Da to Na amsa masa na shige bayin danna had'a masa ruwan wankan. Ko kad'an banji shigowarsa ba, saida na d'ago da nufin fita naci karo da mutum, baya nayi zan fad'i yay saurin taroni na dawo jikinsa. “Nikam kabani tsoro”. Nai maganar a shagwa6e. “Sorry”. Shima ya fad'a yana k'ok'arin saka idonsa cikin nawa amma nak'i. Nace, “Ga ruwan, bara naje karsuyi kuka”.. Hannu yasa ya rufe k'ofar yana jana cikin bayin sosai, “Bawani kuka da zasuyi, yau duk zame-zamenki tare zamuyi wanka Matar Sameer”. Cikin waro ido nace, “Tarefa?”. Saukar ruwa naji ajikina. Yace, “ga tabbaci ma”. Inaji ina gani doledai akayi wankannan, Wanda shiriritar da muka tsaya tajamu tsawon lokaci. Aunty Mimi ta had'a breakfast a babban tire tabama Samha takai musu, taita knocking ba'a bud'eba, saita d'an tura k'ofar ta lek'a, babu kowa a d'akin sai yara a kan gado, saikuma ta jiyo motsin ruwa a bathroom, hakanne yasata fahimtar wanka suke kenan, d'aukar tiren tayi ta shige cikin ta ajiye, a ranta tana fad'in soyyaya ruwan Zuma, duk d'aurewar Uncle Sam da k'asaitar nan tasa Ashe zai iya soyayya, Ashe mu aka raina aita mana mazurai da harara.😂 Bayan mun gama shiriritarmu muka fito fuskar kowannen mu d'auke da farincikin kasancewa da juna, yaran duk sunyi barci, ya zauna gaban mirror yana fad'in “Kashmir fa zamu wuce yanzunan”. Da mamaki na kallesa ina fad'in, “Kashmir fa?”. Hannuna ya kamo ya d'orani saman cinyarsa, yawani k'ank'ance idanu yana kallona, “To bakece kika Sani dawowar doleba my Queen, tunda nasamu kin sauka ai saimu koma tare”. Hannuna na d'ora saman kwantaccen sajensa dake jik'e da laimar ruwa ina fad'in “Kai dai ka koma abinka, ALLAH inajin kunyarsu Momma”. Murmushi yayi ya kama hannuna yad'an ciza. Kukan shagwa6a na sanya masa ina yarfe hannun. “O, my Heartbeat ingani yayi jini?”. “Ai saina rama”. Na fad'a ina lalubo nasa hannun nima. Dariya ya sanya da k'ok'arin 6oyewa, kad'an garage mu fad'i daga saman stool d'in, Dan yamana kad'an. yakuma cizona a kunne kad'an. Kukan shagwa6a na kuma sanya masa da fad'in bazan yardaba. Biyemin yay mukai tayi yana dariya da zagaye sofa akan saina kamashi na rama, amma yak'i tsayawa, gashi dagamu sai towel, saida ya tabbatar nayi laushi sannan ya fad'a saman Sofa yana dariya da sauke numfashi, jawoni yay na fad'o jikinsa nima ya rungumeni. “Sorry Yalla6iyana bazan sakeba kinji, inga kunnen shima koya huda”. Na turo baki gaba da mik'a masa kunen, “Bagashi harda jiniba”. Nanma dariya ya sanya, “Yaushe kika koyi sharri kuma?, saikace wani mai hak'orin zaki”. Dariya nayi inad'an dukan k'irjinsa kad'an. Nace, “wama yasani ko irinsa gareka, ALLAH akwai zafi”. “Rakinki yayi yawa my Queen, nidai tashi kibani abinci naci, fita zanyi Akash na jirana, kinsan d'an matsalarnan bikinsa yataho”. “A lallai kace munada shan shagali”. Hancina yaja cikin tsokana yace, “idan baki fara laulayiba sannan ko?”. “Laulayi kuma? Nami?”. “Na abin cikin kwan mana, kina tunanin banyi ajiya bane jiya?”. Sauka nayi daga jikinsa ina fad'in “Ka rufan asiri my King, ina zani da wad'annan ma dake gabana?”. “Duk ki had'a mana babie na”. ALLAH ya kiyaye na fad'a a zuciyata, a fili kam bance uffanba. Tsaf muka shirya kanmu, sannan mukayi breakfast a makare. Yayi k'yau cikin fararen suit, sai zabga k'amshi yakeyi, nikam sket da Riga na lass na sanya, kusa dani ya zauna, ya sanyani jikinsa yay mana photo, sannan ya sumbaci la66ana. Nad'an murmusa da maida masa murtani, cikin lumshe ido yace, “Thanks my Everything”. Far nayi da idanu cikin kissa nace, “ALLAH ya tsaremin kai”. “Amin” ya fad'a yana mik'ewa. Ya matsa ga yaransa dake barci duk ya sumbaci kumatunsu sannan muka fito.. Iya falon saman na tsaya ina masa adawo lafina. Harya fara taka steps d'in ya tsaya, juyowa yay yana kallona, “Wai kina nufin iya nan zaki tsaya?”.. “Nidai wlhy kunyar su Momma nakeji”. Dariya tabashi, amma sai baiyiba, yay murmushi yana cigaba da sauka abinsa. Shi kansa dai daya sakko k'asan sai kunya ta kamashi, ganin Momma da Aunty Mimi duk suna

Table of Contents

Chapters

83 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});