Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 74

Chapter 74

Dangin Ubana Book 1 Complete Hausa Novel 1,189 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

razana sosai, tana fita daga gidan ta Kara gudun motar. Su Mardiya ko ina za'a je, me take Shirin aikatawa oho? ________________________ Kumin afuwa mun koma school shiyasa kuka jini shiru, Amma Alhamdulillah yau muka Gama exam. Please comment and share. Milhaat Ce Yar Terawa. 79&80 Continuation..............''' "Yane abokina" "Dallah Malam ina ka ajiye wayar Kane ina ta Kiran ka Amma baka d'aga ba, Ina ka Shiga ne?" " Afwan mun fita da baby ne ya ake cikine? " " Baka ga sakon da na tura maka ba" "A a ban gani ba Wallahi, dake wayar bata hannu na" Waro Ido yayi yace "Ban Gane ba Abdallah a hannun wa wayar take?" "Mardiya ce fa ta rike min wayar ne" "Innalillahi Shikenan asiri na ya tonu idan har mardiya taga sakon Nan don Wallahi nasan baza ta rufa min asiri ba" "Wai me ka turo min ne duk Naga ka Riki ce?" " Ka duba ka gani please ta bud'e ko bata bud'e ba" 'dan cire wayan yayi daga kunnen sa ya duba, Murmushi yayi kana yace "ba a bud'e ba ka kwantar da hankalin ka bata gani ba" Wani ajiyar zuciya ya sauke kana yace "Alhamdulillah dama Ayrah ce ba Lafiya nake so ka kawo Mana maganin zazzabi please" " Okay bara na je na sayo, yanzu zan Shigo gidan" " Okay" a tare suka katse wayar. Direct police station ta nufa, tana parking da saurin ta ta fito tana gudu ta Shiga, Police din dake Kan canter har ya tsorata sabida irin gudun da ta Shigo da dashi leka Bayan ta yake ko wani ne ya biyo ta yayinda mardiya Kuma sai faman haki take kamar numfashin ta zai d'auke, sai faman kallon ta yake Yana kifkifta Ido yace "Madam Lafiya wa ya biyo ka?" Da Yar hausar sa da bata gama nuna ba . Murya na rawa ta fara magana "Qawata wacce ake nema kwanaki ba a ganta ba naji labarin inda take" "To yallab'ai wani kawarki Kenn....... " Bai karasa maganar ba sai ga shigowar DPO Sara Masa yayi had'e da bankare kirjinsa Kallo d'aya ya Masa yace "relax" maida kallon sa yayi ga Mardiya yace Wace ce kike magana akai sannan ya sunan ta" "Ayrah..... Ayrah Alhassan" zaro Ido yayi had'e fa fad'in " kin tabbatar da abinda kike fad'a?" "Eh na tabbata" Maida kallon sa yayi ga Police din kana yace "Take her statement, Sannan ku shirya don dani za a fita" Sara Masa yayi had'e da fad'in " okay sir" Nan ta Basu dukkanin details din, dama ta bar karamar wayar tane a cikin motar Kuma wayan is on call taji maganar da suke, Luckily ya sa wayan a handsfree hakan yasa taji dukkanin maganar da suke. Number ta bawa Police din don yin tracking ai kuwa ba a d'au lokaci Mai tsawo ba aka gano inda Abdallah yake Nan da Nan suka Fara binsa a sace, da motar Ayrah sukayi amfani sabida bai santa da wannan motar ba, Bayan Abdallah yayi horn a gate d'in ba d'au lokaci ba Adnan yazo ya wangale Masa gate d'in, Yana Shiga tun Kan ya rufe kofar motar Mardiya ta sa Kai cikin gidan nan da nan polisawa sun fi biyar suka sauko daga cikin motar dukkanin su day bindigogi , Suna pointing din Adnan. Nan da Nan Adnan hankalin sa ya tashi, Abdallah da ya fito daga motar baki a bud'e yake kallon su, hannun sa rike yake da ledan magana, cikin wata iriyar murya kamar zaiyi kuka Adnan yace "Abdullah ya zaka min Haka?" "Wallahi tallahi ban San sun biyo ni ba" Mardiya ce ta fito tana wani irin Taku tana tauna cin gum , tazo daf da Adnan Tace "Hello Mr Adnan" kana ta kauda Kai had'e da Murmushi Tace "Hello baby" "Mardiya kece?" Abdallah ke mata tambayar Nan cike da mamaki, tace "Eh nice kayi mamakin gani na ko?" "Ai dama na fad'a maka yarinyar Nan idan ta gani baza ta rufa Mana asiri ba" "ya Isa haka,ina yarinyar take?" DPO ya yi magana a tsawace . Adnan tun da ya gansu ya San Shikenan ya rasa Ayrah, shi ba hukuncin da za a Masa bane ma damuwar sa baya son rabuwa da ita, d'aya daga cikin Police din ne ya ture shi had'e da fad'in "wuce muje" jiki ba kwari ya Fara tafiya Yana tafiya biyu daga cikin polisawan Suna biye da shi sauran Kuma suna tsaye a waje, har da Mardiya aka Shiga ciki, har cikin d'akin da Ayrah take ya kaisu, Mardiya na hango kawarta ta saurinta ta ture Adnan ta nufi inda Ayrah ke kwance tana baccin ta hankalin ta a kwance. Kamar a mafarki ta ji Muryar Mardiya tana Kiran sunan ta, a hankali ta Fara waro Ido har idon ta ya bud'e duka ta tabbatar ba mafarki take ba, daga Chan nesa ta hango Adnan ya rakube a gefe Yana kallon ta daga shi sai vest sai boxer Yana kallon ta, idanun Sa sun canza daga launin fari suka koma jajir kamar zaiyi kuka. Kiran sunan ta da Mardiya tayi ne a karo na ba adadi ta ya dawo da tunanin ta gare ta, rugumar juna sukayi dukkanin su suna kuka. Basuyi wata wata ba suka sa masa handcuffs dashi da aminin sa Abdallah, Ayrah na ganin hakan ta yanke jiki ta fad'i. Haisam na kwance a d'akinsa dawowar sa kenan daga masallaci ya cire jallabiyar sa daga shi sai wando Wanda bai Kai gwiwarsa ba, ya Zo zai kwanta yaji ihu Kuma kamar Muryar isha, tsawaya yayi daga kwanciyar da yake son yi ya Kuma kin ihun ta tana Kiran sunan sa "Ya Haisam zan mutu" da gudu ya fita d'akinta ya fad'a, ya hango ta Akan gado tana mirginawa har tazo Fad'uwa yayi saurin tare ta kanta babu ko d'an kwali. Gashin kanta ya baje kamar wata mahaukaciya kuka take tana yarfa hannu had'e da rike Bayan ta a kid'ime yace "Princess mene ne, me ya same ki?" "Zan mutu Yaya, zan mutu bayana, Inna lillahi wa Inna ilaihirraji'un" "You're in labour princess" Blanket masu nauyi ya d'auko a Waldrop ya shimfid'a,Sau Kar da ita yayi a kasa yayi ganin ruwan ya fashe, ya gyara mata kwanciyar ta, bata kulawa ya farayi kasantuwar sa na likita, d'akinsa ya koma ya d'auko duk wani abunda zai bukata, ba wannan bane karo na farko ba da yake ganin mace a haka Amma bai San Meyasa hankalin sa ya tashi sosai ba, ko don Yana sontane oho. Duk wani abunda ya kamata ayi wa mace Mai haihuwa ya Mata, Yana d'an matsa Mata baya Yana Mata sannu had'e da fad'in "push princess" kusan awa d'aya suka d'auka a haka, gashi Umma bata gida dukkanin dasu Twins suna gidan Mummy, Abba da Daddy Kuma sunyi tafiya suna Germany sunje wani business trip, Mai aikin Kuma taje kasuwa don yi sayyaya. Wani nishi ta saki Mai d'an Kara , jariri ya Fad'o sai Jin kukan jaririn sukayi, wani ajiyar zuciya ya sauke shi zufa ita zufa, mikewa yayi ya gyara kwanciyar jaririn kana da taimakonsa mahaifa ya fito, Raba jaririn yayi da mahaifan, zanin ya sa ya nad'e jaririn a Kai kana ya kwantar Mata a kirjin ta, da

Table of Contents

Chapters

76 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});