Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 64

Chapter 64

Dangin Ubana Book 1 Complete Hausa Novel 1,269 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kanta,murmushi yayi kana yace "Tashi muje muci abinci" mikewa yayi daga kwancen da yake ya fita, Yana fita ta bi bayan sa,a parlour ta tarar dashi ya zauna gaban shi da abinci kallon sa ta tsaya yi,Shima kallon ta yake yace "Kin tsaya kallo na zauna mana" Zama tayi tana mamakin a ina ya sami abincin,ta Kai hannun ta kenan yace "daga ta malama wai kina nufin a tare zamuci abinci? A kwano d'aya haba,matsayin ki bai Kai Nan ba" taji ba dadi hakan yasa ta mike cikin fushi ta nufi d'aki,da sauri yace "Gara ki zauna kici abinci,sabida bazan sake fita ba,idan ma na fita a chan zanci kayana,yanzun ma tausayin ki naji yasa na kawo miki take away,sannan inaso ki samu karfin d'auka na,ki ga take away chan...... "Yana nuna mata ledar dake gefen sa "ki d'auka rice and stew ne" Sai da ta gama kallon sa kana ta shige d'aki abinta,girgiza kai yayi had'e da Murmushi ya cigaba da cin abincin sa,tana shiga ta sawa kofar key,zama tayi akan sallaya wayar ta ta shiga dubawa taga babu,hakan ne ya tabbatar mata da cewar ya d'auke mata, mikewa tayi ,tayi sallar Isha kana ta kwanta akan gado. Tunanin halin da Nabila zata shiga ne yake damun ta,Fatan ta shine Allah yasa su gane sace ta akayi,kuka ta fara yi ganin yanda Adnan ya Maida ta tamkar matar sa a Rana d'aya kawai Kuma ta tabbata zai Kuma Neman ta shiyasa ma ta rufe kofar, tunani take mai kyau da mara kyau tana da na sanin abubuwan da ta aikata,ta dad'e a haka kana bacci ya d'auke ta,chan cikin bacci taji alamun ana cire mata wando,a razane ta Farka tana jaan jikinta,ganin Adnan ne hakan ya Kara tsoratar da ita,kuka ta shiga yi tana Masa magiya akan Kar ya mata haka Amma ina baya ma sauraron ta,a haka har ya raba ta da kayan dake jikin ta,ya afka mata bakamar d'azu ba da Saida ya yi wasanni da ita,zafi taji sosai tana kokarin tureshi Amma ta kasa sabida Adnan na mijine kakkarfa,yafi karfin ta,sai da yayi mai isarta kana ya kyaleta, tare suka kwana a wannan ranar idan yayi barci da zaran ya Farka sai ya afka mata yayi hakan kusan sau Hud'u kan gari ya waye,sai da aka Kira sallar asuba kana ya kyaleta ya koma d'ayan d'akin,ya watsa wa jikinsa ruwa yayi sallah kana ya koma baccin sa,ayrah kuwa ko motsi Mai kyau ta kasa yi,i wani azabebben zazzab'ine ya rufe ta,ta ja bargo ta rufe jikinta tana rawar sanyi. Sai karfe 10 na safe ya tashi daga bacci Nan ma yunwace ta tashe shi, weekend ne hakan yasa bazai fita aiki ba,d'akin da take ya nufa Yana shiga ya hango ta tana rawar sanyi da sauri ya karasa inda take ga mamakinsa zufa take had'awa Amma kuma tana rawar sanyi, first aid box ya d'auko ya bata maganin zazzabi dakyar ta karb'a Tasha zaunar da ita yayi Yana kokarin d'agata,wani Kara ta saka Wanda yasa ya razana bargon ya d'aga yaga irin aika aikan ta yayi zanin gadon duk ya 'baci da jini,dafe Kai yayi a zuciyar sa yace "What have I done?" Cike da Jin tausayin ta ya Mike ya d'aga ta Chak sai ban d'aki ruwan wanka ya had'a mata tana tsaye a rigingine tana kallon sa, had'e da ciza leb'en ta magana yake mata Sam bata Jin sa,ganin hakan kawai ya d'aga ya saka ta acikin bathtub da already ya had'a ruwa Mai zafi,wani nkarabta saka tana kokarin fita ya danne ta da dukkan karfin sa,Yana mata sannu kuka take sosai har ta fara Jin dadin ruwan bayan ta d'auka tsawon mintuna kana ya cire ta,ya Mika mata towel ya fita,bed sheet d'in ya cire ya canza wani a dai dai Nan ta fito,kallon ta yayi ya fice daga d'akin. Tun daga wannan ranar yake tausayin ta ya d'an d'aga mata kafa,sai da ta warware kana ya d'aura daga inda ya tsaya. Mardiya tana samun kulawa sosai agun Umma ta d'auke ta kamar Yar da ta Haifa a cikin ta,haka ma su Twins sun saba da ita sosai, idan suka dawo daga school sai su zauna a d'akin ta suyi ta cika ta da surutu,wannan dalilin ne yasa ta d'an saki ranta a gidan. *AFTER ONE MONTHS* Haisam na samun kulawa sosai from both families,musamman ma Isha tafi kula dashi sama da kowa,Ayrah kuwa cigiyan ta ake sabida alamu sun nuna sace ta akayi an samu motar ta a pake a bakin hanya Amma an kasa gano Indo take. Adnan kuwa duk lokacin da yaji amfani da ita zai afka mata ba dare ba rana,da safe zai fita yaje gun aikin sa da dare kuma ya dawo,wasu lokutan kuma ita kad'ai take kwana tafiya yake ya barta Amma baya barin ta ba tare da ya ajiye mata abinda zata ci ba,sau dayawa idan ta shiga d'akin sai ta rufe Amma cikin dare sai taji motsin sa hakan ne ya tabbatar mata da cewar Yana da wani key d'in daganan ta hakura,kullum cikin kuka take tana rokon sa akan ya kyaleta ta tafi gida,Adnan na matukar Jin tausayin ta kuma yana kaunar ta shi Kansa bai San dalilin da yasa yake mata haka ba,har cikin ransa Yana so ya bar ta tafi,Amma idan ta tafi ya zaiyi,ya Saba da ita,Yana sonta Yana kaunar ta sannan Yana son kasancewa tare da ita,hakan yasa ya yanke shawarar bazai tab'a rabuwa da ita ba. Mamy tayi kukan tayi kuka har ta gaji,babbar Yar ta 'bata duk da cewar tana fushi da ita Amma hankalin ta yafi na kowa tashi,kullum cikin kuka take tana addu'ar Allah ya bayyana ta ko da kuwa gawan tane tasan cewar ta mutu,tayi mata addu'a,suna cikin wannan halin ne aka yankewa Faisal hukuncin kisa duk Wanda ya kashe a kashe shi. Kasantuwar Familyn su Mamy suna da kud'i duk da ba wani kud'i suke dashi ba babban yayan tane ya shiga ya fita har aka kashe case d'in aka sake Faisal,tun daga Nan Faisal ne yake kula da business d'in Daddyn nasu duk da har yanzu Yana Jin haushin uban nasa yaso ace da shine ya mutu ba wa'annan Yan matan ba,Amma duk da hakan bai hanashi biya masa kud'in asibitin ba. Ganin babu Wanda ya kira yayi demanding kud'i yasa polisawa suka gane cewar ba kidnapping d'inta akayi ba,hakan yasa suka ma daina Neman ta sabida su kansu sun gaji . Kamar yadda ya saba tafiya ya barta haka yau ma yayi,sai washe gari ya dawo,Yana Bud'e kofar ya hango ta a zaune kan koshin ta zuba Uban tagumi ga TV na aiki Amma hankalin ta Sam baya Kai,bata ma San ya shigo ba,har gaban ta yazo ya tsaya bata sani ba,har Saida ya tab'a ta,a razane ta d'aga kai ta kalle shi,ganin shine ta kwar da kanta gefe Don a ko wani Rana tsanar Adnan karuwa yake a zuciyar ta, cikin murya Mai sanyi yace "Ayrah me yake damun ki?" Kallon ka raina min wayo ta masa kana ta kawar da kanta had'e da yar karamar tsaki, murmushi yayi kana ya zauna a gefen ta yace "Nasan kin tsane ni baki ki ma ace na mutu ba ko?" Shiru bata ce

Table of Contents

Chapters

76 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});