Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 50

Chapter 50

Dangin Ubana Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._ ```Continuation......``` Da gudu suka shigo d'akin suna fad'in "Umma kin ganta ko, mun fad'a miki bata tafi ba" Aymana da Aima ke Wannan maganar. Umma dake biye dasu Yar karamar dariya tayi had'e da fad'in "Eh lallai Kun fini Gaskiya" kallon inda Isha ta ke tayi Tace "Daughter Kince min Zaku fita Ashe Kuna Nan?" "Eh wallahi Umma, munzo fita ne muka had'u da Mardiya da Ayrah" Umma jin ta ambaci sunan Ayrah hakan yasa tayi saurin kallon inda suke, tana ganin fuskar Ayrah ta gane fuskar ta sabida tana Kama sosai da mahaifiyar ta. Jiki na rawa suka durkusa har kasa a tare suka ce "Ina wuni?" A d'an yasine ta amsa da "Lafiya" riko hannun Aima da Aymana tayi suka fice daga d'akin, jiki a Sanyaye suka koma ma zaunin su, Meerah dad'i taji wani irin Murmushi tayi Mai d'an sauti. Isha Tace "As I was saying zan auri Yayan kine on one condition, and the condition is zamuje inda kuka binne Wannan layan ku kona shi da hannun ku" Ayrah zaro ido tayi tana kallon Isha Tace "Amm.... Amma ai... " Sai Kuma ta kasa karasa maganar da take son yi Isha Tace "Amma me" Cikin Murya Mai sanyin Tace "Babu komai" A zuciyar ta Kuma Tace "Ya Rabbi ya zanyi zasu ruguza min shiri gashi yanzu ina son Haisam sosai" muryar Meerah taji tana fad'in "Kunyi Shiru? Bazaiyu bane?" Mardiya Tace "Me zai Hana yanzu ma sai muje in Kun shirya" Mikewa Meerah tayi had'e da fad'in "Good Sai ku tashi muje bari na Shiga kitchen nasha ruwa" sai ta fice. Isha, Ayrah da Mardiya fita sukayi suka tsaya a katafaren compound na gidan suna jiran fitowar Meerah , fitowa tayi hannun ta d'auke da jakar ta tana wasa dashi ta karaso inda suke Tace "Muje ko?" Tafiya suke ganin Su mardiya da Ayrah sun nufi motar su cikin Muryar fad'a Tace "Excuse me ina Kuma zaku? Wai Kuna nufin motar ku zamu shiga Bazaiyu ba" Ayrah Tace "Uhmn to kin San inda aka binne abin ne? Idan kin sani to bismillah mu shiga motar taku" Kawar da kanta kawai tayi Isha Tace "Meerah you know they are right let's use their car" Meerah Tace "Oh stop it please Duk abinda sukace sai kice they are right? Ai mu ba baki bane a garin ko? Gombe fa garin mune anan aka Haife mu so zamu sani" Mardiya Tace "zaiyi wuya kusan gun gaskiya Amma babu komai mu yi amfani da motar taku sai na Rika nuna muka hanya" Isha Tace "A'a ai wannan wahalane goma da ashirin muje kawai" jaan hannun Meerah tayi tana bata hakuri dakyar ta shiga motar, Meerah da Isha a baya suka zauna Mardiya ke jaan motar sai Ayrah a kujerar Mai zaman banza, fice wa sukayi daga gidan suka kama hanya. Tafiya suke Babu Wanda ke magana da d'an uwan sa, Meerah ganin tafiyar taki karewa Tace "Irin Wannan tafiya haka kamar zamu bar gari are we safe?" Murmushi Mardiya tayi kana Tace "Of course you're safe, kusa da makabarta ne" Zaro Ido Isha da Meerah sukayi a tare suka ce "Makabarta dai?" Ayrah Tace "Eh Makabarta" shiru sukayi basu ce komai ba, ko wacce da abinda take tsakawa a ranta, a Haka har suka Isa gun. A bakin hanya sukayi parking motar su, kana suka Fara Shiga wani daji sun d'auki tsawon mintuna 20 suna tafiya mardiya ce Tace "Mun iso ganan gun" tana nuna gun da d'an yatsan ta. Meerah Tace "kin tabbata Nan ne?" "Eh Nan ne" Isha Tace "But ya akayi Kika gane gun shekara kusan bakwai Kenan fa ko?" Ayrah tace "da wannan bishiyar muka gane shiyasa muka binne a karkashin bishiyar" Isha girgiza kai tayi alamun ta fahimta had'e da fad'in "Oh." Ayrah Tace "To yanzu ya zamuyi mu tona Ni shaf na manta ma da Mun d'auko ko da wuka ne" Meerah Tace "Worry Not na d'auko" had'e da zaro wuka a Jakarta ta mikawa Ayrah, Ayrah hannu tasa ta karb'i wukan tana juyashi tab'a Kara kallon wukan tace "Mardiya gashi ki tone" Tana Mika mata wukan, banka Mata harara tayi Tace "Kila kin manta ko,kece Kika binne Kuma kece zaki tona shi bani ba" Girgiza kai tayo ta Mika Mata Jakarta da durkusa ta Fara tonawa, tono take yayin da su Kuma suna tsaye suna kallon ta, har sai da ta fara jin alamun abu a kasan ta ajiye wukan ta sa hannun ta tana kokarin cirewa, Isha da Meerah ganin abinda ta Ciro suka jaa da baya a razane, ajiye shi tayi Kana tace "Gashi Nan" had'e da kakkab'e Hannayen ta. Isha cike da tsoro Tace "Me nake gani haka kamar kad'agare, sannan kamar alluraai ne a jikin sa?" Ayrah Tace "Eh hakane" Meerah Tace "Duk tsawon shekarun Nan Amma bai Rub'e ba ya akayi haka" Mardiya Tace "Eh bazai rube ba sabida abubuwan da akayi amfani dashi, inda ya Rub'e to zai daina sonta ma'ana asirin ya karye Kenan Kuma ba abu bane Mai sauki" Meerah Tace "Lallai asiri Gaskiya ne" Mardiya Tace "To gashi nan Mun cire what's next" Isha Tace "Burn it" Ayrah ji tayi gabanta ya Fad'i, "Bazan tab'a bari ku 'bata min shiri ba" a zuciyar ta take maganar a bayyane Kuma Tace "Dame za'a Kona?" Mardiya Tace "I wonder" Ayrah Tace "Mu tafi dashi kawai in yaso idan na Koma gida zan kona" Meerah charab ta karb'i maganar Tace "Tabd'i kalle mu dakyau ce Miki akayi mu illiterate ne? To da ilimin mu, shiyasa ma na kawo wukan Nan, da Kuma ashana" tana maganar ta sa hannu ta ciro Ashana, ta wurga Mata. Yar karamar dariya Isha tayi Tace "Inayin ki Qawata" tafi Sukayi suna dariya meerah Tace "Ooops I almost forgot ganan kerosene sai yafi konewa" ta Mika mata dariya suka Kuma yi. Ayrah gaba ki d'aya taji hankalin ta ya tashi ba don ta so ba jiki na rawa ta zuba Kerosene akai kana ta kunna ashana ta wurga akai sai da ya kone kurmus kana suka bar gun, kan su Shiga mota wayar Isha ya Fara ringing. Ganin Dr Ali (likitan dake kula da Haisam Kenan) hakan yasa tayi saurin picking murya na rawa ta amsa daga d'ayan 'bangaren yace "Good News,Haisam ya farka Yanzun Nan ya bud'e idon sa." Ajiyar zuciya tayi had'e da fad'in Alhamdulillah, sauke wayar tayi daga kunnen ta suna tambayar ta Amma ta kasa

Table of Contents

Chapters

76 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});