Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 30

Chapter 30

Dangin Ubana Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tamabaya Ma'isha fa. Mummy ce ta amsa Masa da "Bata fito ba kana da Lectures ne?" "Eh Umma Lectures na karfe takwas nake dashi" ya maida kallon sa ga daddy yace "Daddy naga jaka tafiya zakayine?" "Eh son zani abuja zanyi 3 days a Chan" "Gaskiya daddy sun sa makan Kai a gaba Sam baka Zama Ni na manta ranar ma da kayi one week a gida" Dariya yayi irin tasu ta manya yace "To ya zanyi Dole ce tasa" Haisam ya ce "Hakane Allah ya dafa maka daddy" "ameen son Mike ka Duba ta kar ku makara, mikewa yayi da sauri ya haura sama, a hankali ya tura kofar had'e da lekawa ya hango ta Akan gado ta na sharar baccin ta hankali kwance, a bayyane yace "lallai yarinyar Nan" Ban d'akinta ya Shiga ya bud'e tap ya d'an Tara da hannun sa ya fito ya watsa Mata a fuska a razane ta farka tana ambaton sunan Allah ganin Haisam yasa Tace "Haba Yaya me Haka" ta koma ta kwanta. "Princess ya haka baki da Lectures ne ki tashi please Karki makarar da mu" Ido a rufe ta amsa Masa "Sai 10 kaje kawai sai anjima zan Shigo" 'daga kafad'a yayi ba tare da yace Mata komai ba, Yana fita yaga mummy na shigowa ciki yace "Har ya tafi?" "Eh " "Allah ya tsare, sai na dawo" ta amsa da "a dawo Lafiya" Ya shige motar sa ya fice daga gidan ya wuce school. Ma'isha sai karfe 9 ta tashi ta shiga ban d'aki ta shirya, a gurguje ta karya tayi wa Mummy sai ta dawo ta fice itama da motar ta Shiga school yau, Bayan sunyi Lectures karfe 1 suka Samu break ta nufi Masallaci domin ta gabatar da sallar azahar Kan su koma , Bayan sun idar suka koma class karfe biyu sai karfe 3:30 suka gama Lectures d'in wurin motar ta, ta nufa, tun daga nesa ta hango Haisam da Aysha suna Hira suna dariya alamu ya nuna Duk su biyun suna cikin farin ciki, ki tayi jira na d'aban ta da sauri ta nufi motarta ta bud'e ta Shiga, kwantar da kanta tayi steering motar ta dad'e a haka tana ambaton La'ila ha ila anta subhanaka inni kuntu Minal zalimin take har Saida taji d'an dama dama ta jaa motar ta fice daga cikin makarantar ranta ba dad'i. Bayan ta Isa gida, ganin mummy da Umma a garden tasa ta d'an ji dad'i alamun babu wacce ta rike kowa a Rai, Bayan ta gaida su ta shige d'akin ta ruwa ta watsa kana ta gabatar da sallar la'asar ta kwanta tana tunani kala da iri har karfe biyar da rabi kana Meerah ta Shigo cikin gidan Bayan ta gaida su Mummy ta shige d'akin Isha. Tana Shiga d'akin ta Ciro BO apparatus d'in ta ta hau gwada ta cikin Murya kamar fad'a Tace "Haba Isha Haba Isha 220 Isha, jinin ki ya hau har 220 ina mamakin ma yadda akayi har kike tafiya, Anya kinsha maganin da na ce Kisha" Turo baki tayi ta ce "Nasha Mana" "Wallahi baki Sha ba da kinsha da ba Haka ba, kin San Allah Idan baki cire shi a ranki ba Wallahi tallahi zan fad'a Masa" " Karki min haka Dan Allah" "Isha Ni Banga dalilin 'boye Masa ba, gara ya sani ya San halin da kike ciki a dalilin sa, jinin ki Kara Hawa yake wallahi zuciyar ki zata iya bugawa" "Insha Allah baza ta buga ba, ki tayani addu'a d'azu ma na gansu sai kin gansu gwanin sha'awa" "oooh no wonder yanzu nasan inda matsalar take ganin su da kikayi ne yasa hankalin ki ya Kuma tashi ko? Isha soyayyar da kike Masa na gaskiyane baza ki iya cire shi a ranki cikin sauki ba" Haisam ne ya turo kofar Yana kallon su, wani yawu Mai zafine ya wuce ta makoshin Isha murya na rawa tace "Ya... Yaya ka dawo?" _________________________ Please comment and Share Milhaat ce Yar Terawa 🍃*DANGIN UBANA*🍃 Story & Written By Milhaart Na zo muku da littafi Mai ban tausayi,cike da abun al'ajabi,wannan salon na daban ne. *🌍MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION📚🖊* *M. W. A* ```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻``` https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa ____________________________________ *Wannan labarin kirkirarren labarine ban yarda a chanza min labari ba Wanda ya chanza bamu yafe ba.* Ina alfahari da rubutu,sabida alkalami yafi takobi🗡️🗡️🗡️ *BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM* Page 35&36 _Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._ _Continuation.........._ Kofar d'akin ya tura ya nemi gu ya zauna kana yace "Eh na dawo maganar me kuke tattaunawa?" "Uhmnn ba komai fa" Kallon ta yayi kana yace "Oooh really ba komai? Naji Ana maganar Isha na son wani wane ne wannan lucky guy d'in?" Daram daram kirjin ta ya buga, Meerah Tace "Ya Haisam dama........" Ma'isha katse ta tayi da fad'in "Yaya ya school d'in d'azu na ganka da Aunty na Kuna ta soyewar ku a love garden" "oh ashe dama dagaske ked'in ce , Dama habibty Tace min ta ganki Amma na karyata ta, har ina fad'in inda kece zaki min magana, Ashe yaudaran kaina nayi" idon sa ya Kai kan gado ya hango BP apparatus kallon abun yake da mamaki. Murmushi tayi Tace "Ba Haka bane dama........ " Katse ta yayi da fad'in "Princess ya naga BP apparatus baki da lafiyane?" Ganin baza ta amsa ba yamaida kallon sa ga Meerah da take aikin kallon sa yace "Likita me ya sami princess d'in?" "Yaya jinin ta ne ya d'an hau Amma insha Allah zai sauka na bata magani ta Sha" "jinin ta ya hau how comes?" " Ga ta Nan ask her" Murmushi tayi ta Fara inda inda yace "Tell me princess me ke damin ki? Na lura a Yan kwanakin Nan Akwai abinda ke damin ki Amma kina 'boyewa mene ne?" "Ummm Yaya kasan Exam ya sako kai to yawan tunanin exam ne da rashin samun hutu yasa" "Oh Hakane please ki rika samun hutu sosai, kar ki wahala karatun Kuma exam yazo ki kasa Exam , Kinga anyi ba'a yi ba Kenan" "Hakane Insha Allah zan kiyayye" Mikewa ya musu sallama ya fice. Sai da Meerah tayi sallar Isha , Ma'isha ta maida ta har gida da kanta. Haisam ne a d'akin Umma cikin sanyin Murya da

Table of Contents

Chapters

76 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});