Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 52

Chapter 52

Dangin Ubana Book 1 Complete Hausa Novel 1,209 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ICU Dr Ali ta gani yana kaiwa yana kawo wa murya na rawa Tace "Dr Ali ina yake? Yana ciki ne?" Kan ya Bata amsa da sauri ta kusa kanta cikin d'aki Meerah, Ayrah da Mardiya Suma suna kokarin Shiga ciki yayi saurin d'aga musu hannu had'e da fad'in "A a please ku jira ta anan" sai yabi Bayan Isha. Isha inda ake Canza Kaya ta nufa ta cire takalmin ta,ta sanya Wanda ake Shiga cikin ICU dashi, da sauri tayie inda Haisam yake, ganin Haisam tayi yana rarraba idanu yana son gane inda yake Isha tsuman tsaye tayi tana kallon sa, suna had'a Ido dashi ta masa Murmushi shima Murmushin ya mata sannan ya rufe idanun sa. A dai dai Nan Dr Ali ya Isa inda suke fuskar Haisam ya kalla cikin kid'ima ya nufi kansa duba nakurar da ke Kan Haisam ya Shiga yi ajiyar zuciya yayi ya fita, Isha ma tabi Bayan sa. Sai da suka fita waje tace "Dr ya naga Kuma ya rufe idon sa?" Ya amsa da "I don't know isha, ban San ya akayi hakan ya Faru ba, baifi mintuna 30 da farkawa ba fa, ina ganin ya farka na Kira ki" Dafe kanta tayi Tace "This is not what I asked you Dr meyasa ya rufe idanun sa?" Kallon ta yayi kana yace "I don't know and I just told you that, look Isha hakan na faruwa dama Kinga Kenan akwai alamun ya kusa ya Dawo" Cikin murya Mai d'an kara tace " What? Kana nufin ya sake Shiga comma ne?" Kai ya d'aga Mata alamun eh. Jiki a Sanyaye ta zauna a kasa hawaye d'aya na bin d'aya daga nesa suka hango su da sauri suka karasa gun, Meerah ce take kokarin d'aga ta Amma ta kasa hakan ne yasa Ayrah tayi saurin riko ta, Ma'isha da dukkanin karfinta ta ture ta har sai da ta Fadi a kasa cikin zafin nama Ma'isha ta Mike cikin tsawa tace "How dare you Ayrah? Who gave you the audacity to touch me?" Meerah baki a bud'e take kallon Isha don Bata tab'a ganin 'bacin ran Isha har haka ba, cikin sanyin Murya Meerah Tace "Isha calm down please,muna asibiti ne fa ki duba kiga kin sa ana ta kallon mu" "A kalla Mana I don't care,gara su kalle mu su san cewa akwai Mutane mugaye azzalumai kamar Ayrah a dalilin ta na rasa d'an uwana kuma masoyina ta rabani dashi,Kuma kice min I should calm down?" ta karasa maganar cikin kuka. Meerah Tace "Na sani Isha Amma kiyi hakuri Insha Allah, Allah zai bashi Lafiya,but ba Kince ya farka ba?" "Eh ya farka don har na kalli cikin idanun sa Amma ya sake rufe idanun sa,Ayrah bazan tab'a yafe miki ba Idan wani abu ya sami Ya Haisam" Ayrah da tun d'azu take durkushe a kasa ta Mike had'e da kakkab'e Kuran da ke jikin ta tace "To hell with You Isha,so what Idan baki yafe min ba? Did I asked for your Forgiveness? Haisam d'an uwana ne jinin da ke yawo a jikin sa shi yake yawo a jikina,na fiki son sa" Dariya Isha ta Shiga yi sosai harda rike ciki Amma fa hakan baisa ta daina zubar da kwalla ba sai da tayi mai isarta kana Tace "Su d'an uwa manya,so tell me Soyayyar da kike masa ne yasa Kika Masa hakan? A dalilin ki ya Shiga wannan halin shima Duk Soyayyar ce?" "Ai ba'a..........." Da sauri mardiya Tace "Please ya Isa Haka,Ni Banga amfanin chachan bakin da kuke ba Kar ku manta fa a asibiti Muke Kuma akwai marasa Lafiya moreover a bakin ICU Muke kunsan ba a son surutu Dan Allah ku yayyafa wa zuciyar ku ruwan sanyi please" Dr Ali yace "Finally" ya maida kallon sa ga Isha yace "Kamar yadda nace miki ya kusa farkawa inshallah zai farka......." Maida kallon sa yayi ga Meerah yace "Please ki maida ta gida" Riko hannun isha kawai tayi suka bar wajen ba tare da ta ce Masa komai,ba girgiza kai yayi had'e da fad'in "Allah shi kyauta." Ya bar wajen. Mardiya na ganin yayi d'an nesa da su ta finciko Ayrah magana kamar rad'a Tace "Wai meyasa ke Sam baki da hankali ne" Cikin 'bacin Rai Ayrah Tace "Nice ma ke Ni dake waye Mara hankali?" Murmushin takaici mardiya tayi kana Tace "Ke Kanki kin San baki da hankali, to in ba rashin hankali ba me zai sa ki tsaya kina biye mata harda maida Mata da magana?" "Mtsww Amma dai a gaban ki ta ture ni ko? Ni banji haushin ta rabani da d'an uwana ba ita sai taji haushi" "Iyeeee jimin zafin raai Shirmen banza inda kin d'auke shi a matsayin d'an uwan ki ai da baza ki Masa hakan ba" "Amma dai kin san ina son sa ko? The love she have for him is nothing compared to mine" Tafi ta Shiga tana fad'in "Wow wow bravo bravo, so now you love him? It seems like Baki San mene ne Soyayya ba, Soyayya fa sacrifice ne, Soyayyar da Isha keyi wa Haisam shine soyyayar gaskiya" "meyasa kike ce Haka?" Cikin sanyin Murya ta mata tambayar. Mardiya rungumar hannun ta tayi kana Tace "It's clear ai,Isha tana son Haisam sosai ita kanta ta San rabuwa dashi zai mata illa Amma fa hakan baisa ta danne zuciyar ta ba sabida tana son abinda yake so" Cikin rashin fahimta Ayrah Tace "What do you mean? Why are you siding with her?" "Am not siding with anyone,am just saying the truth,look malama bank da lokacin miki bayani sabida komai a bayyane take" tana kaina ta juya da niyar barin gun. Ayrah Tace "Mardiya please help me I really love him" Ba tare da juya ta kalle ta ba Tace "I can't help you this time sabida kinyi wasa da chance d'in ki,kizo mu tafi gida" ta cigaba da tafiyar ta, Ayrah kuwa ta Tsaya tana kallon Bayan ta,ganin fa dagaske tafiya zatayi ta bi Bayan ta jiki a Sanyaye. Gun motar suka nufa Mardiya Duk a tunanin ta zata tarar dasu a gun motar , Kallon Ayrah tayi Tace "Laah sun tafi fa" "Mtsww to sai me in sun tafi dama bana bukatar ganin ta a kusa Dani" " Kyaji dashi nikam ina bukatar hakan sabida bana so asirina ya tonu, mun shirya komai yanzu kin Zo kin 'bata komai" " Ban fahimce kiba me kuka shirya?" "Mtsww Allah ya shirye ki maganay auren Yaya Ma'aruf da Isha Mana kin manta shine dalilin sa ya sa muka fita?" "mtswwwwwww matsalar kuce wannan ba tawa ba , ni mamaki ma kike bani da har Kika damu da auren nan Bayan na san kin tsani yarinyar Nan tun kan ma ki San Yayan ki na neman ta" "Amma dai na fad'a miki sharad'in Yaya ko? Inda banyi hakan ba kashi na ya bushe so Dole Nayi abinda yake so for the meantime ba gidan mu ba? Allah ya Kawo ta sai ta Raina kanta" " Naji naji Dan Allah ki maida ni gida kaina ke ciwo" Mardiya Kallon agogon hannun tayi kana Tace "gaskiya zaki makarar dani fa" "Oh to ko na taka da kafa ne?" " a'a bance ba muje nayi dropping

Table of Contents

Chapters

76 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});