Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 42

Chapter 42

Dangin Ubana Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

d'akin sa Mummy ma ta Mara Masa baya suka barta a zaune a gun ta rasa me ke mata dad'i abin duniya Duk ya bi ya ishe ta. ____________________________ Please comment Vote And share Milhaat ce Yar Terawa [7/6, 1:26 PM] Miilhaat: 🍃 *DANGIN UBANA*🍃 Story & Written By Milhart Na zo muku da littafi Mai ban tausayi,cike da abun al'ajabi,wannan salon na daban ne. *🌍MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION📚🖊* *M. W. A* *Wannan labarin kirkirarren labarine ban yarda a chanza min labari ba Wanda ya chanza bamu yafe ba.* Ina alfahari da rubutu,sabida alkalami yafi takobi🗡️🗡️🗡️ *BISMILLAHIR RAHAMANIN RAHIM* Page 45&46 _Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._ _Continuation........._ jiki ba karfi Isha ta fita, asibiti ta nufa Wanda shine ya zame Mata wurin wuni da Kuma Kuma kwana ko da kuwa ranar aikin tace ko ba ranar aikin ba achan ta ke Zama, Bayan ta Isa asibitin ne ta tarar da Meerah ta tashi, Isha hannun Meerah ta rike suka fita waje suka zauna a inda ba hayaniya Sosai Tace "Meerah ina cikin matsala Ina cikin tashin hankali" "Kwatar da hankalin ki ai ko baki fad'a ba na fahimci hakan a tattare dake, Amma me ya Faru?" "Uhmn Daddy ne Wallahi" "Me ya sami Daddyn?" Cike da kulawa Meerah ke mata tambayar. Isha Tace "Daddy wai aure zai min Nan da 2 weeks" Murmushi tayi had'e da fad'in "Alhamdulillah Kai Amma naji dad'i Wallahi" Wani irin Kallo ta mata Meera cikin rashin fahimta Tace "ikon Allah Wannan mugun kallon fa, nifa ina Taya ki murna ne" "Zaki taya ni murna ne only if am happy with it" "what do you mean if you're happy wi.....? Hold on kina so kice min bakya son auren ne, nasan Babu Wanda daddy zai aura miki a yanzu da ya wuce Ma'aruf" "Bana farin ciki gaskiya Kuma eh Ma'aruf d'in ne" " Meyasa bakya farin ciki?" "Sabida bana son auren nan ke Kanki kin San Wanda nake so ba Ma'aruf ba, and yanzu fa Dole zasu min" ta karasa maganar tana matsar kwalla. "Isha Kenan ke ma kin Samu zakiyi auren Amma Ni Kuma fa tunda na rabu da wannan d'an iskan shiru babu Wanda naga ya kwanta min" "Uhmnn kefa issue d'inki daban nawa daban, yauwa that reminds me, ya maganar Farukh ne Kam?" "Wai kina nufin Abokin Ya Haisam" "Eh Mana Akwai wani Bayan shine" "Yana nan kin San ya dage sai dai ya turo gidan mu" "Then what are you waiting for? Then ki turashi Mana" "Banfa Gama sanin wane ne shi ba tukunna so Ina bukatar lokaci gaskiya" Zaro Ido Ma'isha tayi Tace "Wani irin sani kike bukata yau kusan 3 years Kennan fa da kwanciyar ya Haisam Kuma tun lokacin kuka fara Soyayya, ke dai kice bai miki bane kalas" "Ba haka bane kin San ai gayen ya had'u ban San meyasa na kasa bashi dama ba" "a gaskiya ki cire Duk wani kokonto Wallahi Yana da kirkii Sosai" "To Shikenan inshallah zan duba na gani, Amma seriously Isha Kar ki tashi hankalin ki Akan maganar auren Ma'aruf Wallahi yana sonki" "nifa bana son shi kin fi kowa sanin hakan, Haisam nake so kuma sho zan cigaba da so" "Haka zaki zauna kina jiran ranar da Haisam zai farka? Kin San ranar da zai farka ne? Kibe abinda su mummy sukace shine kad'ai kwanciyar hankalin ki" Ajiyar zuciya tayi Tace "Hakane I always have faith in Haisam will wake up sooner or later but it seems like...... " Kuka ne ya ci karfinta ta kasa karasa maganar dake bakin ta, Nan Meerah tayi ta rarrashin ta, sai da tayi ta bata baki har hankalin ta ya kwanta suka rabu. "Mamy Dan Allah horon yayi yawa Dan ki yi hakuri ki yafe min" Kallon ta tayi kana Tace "Ayrah na fad'a miki ba sau d'aya ba sau biyu ba, baza ki tab'a samun sakin fuska daga gareni ba har sai Haisam ya farka sannan ya yafewa miki, nifa baki min laifi ba" "Toh Mamy tunda ban miki laifi ba Dan Allah ki daina maltreating d'ina nifa 'yar kice" Mikewa tayi Rai a mugun 'bace Tace "Ni ce ma nake Maltreating d'inki? Oooookaaay wata kin samu dama ina kula ki shiyasa kike fad'a min magana son ranki ko? Tashi ki fice min daga d'aki, Kuma ko da wasa na sake ganin kafar ki a d'aki na sai na karya miki su." Ganin yanda mamy take mata fad'a ta tsorata matuka,Bata tab'a ganin ta a Haka na, hakan ne yasa ta fice da gudu tana kuka, Kanwar Tace ta bi Bayan ta tana tambayar ta "Aunty Ayrah Dan Allah ki fad'a min me ya Faru kullum cikin kuka kike" 'daga kai tayi ta kalle ta kana Tace " Babu komai" tasa hannu tana shara hawayen ta cike da kulawa Tace "Haba Aunty sai dai in baza ki fad'a min ba, na rasa dalili Duk sanda kuke tare da mamy sai kinyi kuka ko wani laifi Kika Mata ne?" Kai a kasa Tace "Eh Nabila, nayi mata laifi kuma ta gindaya min wasu sharud'a Kan ta yafe min" "To ai ni a gani na abu mai sauki ne tunda kin San abinda take so kiyi, sai ki aikata hakan" "Uhmn lamarin Nan ya wuce tunanin ki, Amma ki tayani da addu'a insha Allah komai zai dai daita" "Allahu yasa" Ta amsa da "Amiin." Ma'isha Bayan ta baro asibiti gidan Umma ta nufa, Bayan sun gama gaisawa Umma tace "Amma yau Kam zaki kwana mana ko? Kannen ki suna tambayar ki" "Eh Umma kwana zanyi ina Twins d'in suke ne ma ban gan su ba?" " Sun tafi islamiya" "Haka Auta fa?" (Auta shine d'an da Umma ta Haifa Bayan kwanciyar Haisam zuwa yanzu yaron na da shekaru biyu a duniya da Yan watanni, sunan sa Aayan, amma suna kiransa da Auta). Umma ta amsa da "Yana bacci kin San shi da son bacci" "Wallahi yafi mishi ai, Ni da zan samu hakan ma ina so" "Uhmn daughter Kenan, ki dai bi abin hankali ko da yake yanzu da sauki ma tunda kin kwana biyu ciwon ki bai tashi ba" "Hakane Umma abin ne sai a hankali, gashi Daddy na son d'aura min wata damuwar Kuma" Gyara Zama tayi tana kallon Isha tace "Me kuma ya Faru?" "Umma Daddy wai aure zaimin Nan da sati biyu" "To me abin

Table of Contents

Chapters

76 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});