Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 44

Chapter 44

Dangin Ubana Book 1 Complete Hausa Novel 1,212 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yarinyar Nan gidan Nan?" Murya na rawa Tace "Dama kin santa ne?" Wani irin mugun kallo ta mata sama da kasa Tace "Nasan ta mardiya Kenan, itace wacce nake baki labari Wanda suka Shiga tsakani na da Bashir da kawarta Ayrah" Kallonta mardiya Isha tayi Tace "Tirkashi to ai nima itace kawar Ayrah da sanadiyar ta Yaya na ya Shiga comma" Ma'aruf Duk ya rikece ya kasa fahimtar inda maganar su ta dosa cikin rashin fahimta yace "Wai me ke faruwane Kun sani a duhu?" Meerah Tace "Ni zan fitar da Kai daga cikin duhu ko Kuma ince zan kunna maka haske,in dai Wannan yarinyar kanwar kace Wallahi Sam bakayi dacen kawa ba sabida wannan da kake gani tafi bakar macijiya mai mugun dafi" Isha Tace "Please Meerah maganar nan ta wuce, please kiyi hakuri ki manta komaai dan Allah" "Isha ke Shaida Ce kin San halin da suka sa na shiga, Duk duniya zan iya yafe komai Amma banda abinda Sukayi min" Ma'aruf yace "Isha please Kar ki hanata Dan Allah, Meerah Sanar dani me Kanwata ta Miki?" Mardiya kuwa duk da AC da ke d'akin bai hana jikinta jikewa da zuwa fa, sai rarraba idanu take, juyawa tayi da niyar fita daka Mata tsawa ma'aruf yayi yace "Dawo Nan" Jiki Sim sim ta dawo ya nuna mata kujerar dake gaban sa yace "Zauna anan" sai da ta zauna ya maida kallon su ga Meerah da Isha yace "Please ku zauna, Meerah ki Sanar dani abinda ya kamata na sani" Kallon Kallo Meerah da Mardiya suka shigayi wa juna. Ana wata sai ga wata shine mene ne wannan abun da Mardiya tayiwa Meerah? Ku cigaba da bibiyata, don Jin yanda labarin zata kasance. _____________________________ Ina Jin dad'in comments d'inku Group d'in Dangin Uban dama sauraun groups d'in, bana samun damar yi muku reply Amma ina gani sannan hakan na faranta min Rai nagode Sosai Allah ya bar Kauna. Please kuyi min sharing sannan ku cigaba da Sharhi ni Kuma na Rika yi muku typing Milhaat Ce Yar Terawa [7/6, 1:26 PM] Miilhaat: 🍃 *DANGIN UBANA*🍃 Story & Written By Milhart Na zo muku da littafi Mai ban tausayi,cike da abun al'ajabi,wannan salon na daban ne. *🌍MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION📚🖊* *M. W. A* *Wannan labarin kirkirarren labarine ban yarda a chanza min labari ba Wanda ya chanza bamu yafe ba.* Ina alfahari da rubutu,sabida alkalami yafi takobi🗡️🗡️🗡️ *BISMILLAHIR RAHAMANIN RAHIM* Page 47&48 _Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._ _Continuation......._ Ma'aruf ganin sunyi shiru ya Kuma cewa "Meerah kinyi Shiru, Ina sauraron ki, Dan Allah ki Sanar dani Kar ki boye min komai" Ajiyar zuciya Meerah tayi kana Tace "Na San ka San kawancen dake tsakani na da Mardiya Bayan Isha bani da wata kawa da ta wuce Mardiya" Kai ya d'aga had'e da fad'in "Wannan Hakane" "Mardiya tayi amfani da yardar da na Mata ta cutar dani" gyara zama tayi kana Tace "Bayan na gama secondary school, ina burin Shiga School of nursing Amma Abba yaki ya fi so sai na yi aure in yaso na cigaba da makarantar, Already dama ina da saurayin da yake son Aurena Mai suna Bashir, Bashiir mutum ne mai bala'in kishi, Kuma yana yawan fad'in shi idan ya auri mace ya same ta ba a budurwa ba zai rabu da ita" Ma'aruf yace "Ina sauraron ki" "To akwai wani d'an unguwar mu , Kama sanshi sunan sa Usman ana Kiran sa da Usu" "Eh na gane shi" "Akwai wata rana Mardiya ta shigo gidan mu ta zo take min labarin sa, akan yana da kirki Kuma yana Sona, sai nace Mata kina da shirye me wallahi an fa Riga da ansa ranar biki na Nan da yan satikai Kuma kike min maganar wani, sai Tace min "Ai ba a d'aura ba tukunna ai ansha yin hakan" Nace Mata "Bana so ayi hakan akai na gaskiya kima bar maganar Nan kawai." sai ta Ciro wasu kud'aden da ni ban San adadin su ba, Wai Usu ne yace a bani, babu yadda batayi da ni ba naki karb'a, a haka ta maida masa, ba shine na farko kuma ba shin na karshe ba tana yawan kawo min maganar sa Duk da na nuna Mata Bana son hakan. Sau dayawa takan kawo min kud'i da turaruka akan shi yace a kawo min ban tab'a sa hannu na karb'a ba, tunda bana son sa bazan so abin hannun sa, akwai wata rana ana saura 5 days da bikina tazo gidan mu nace "Mardiya ya batun lalle ne, wa Kika Sanni wacce ta iya, don Gaskiya ina so a fitar Dani" Tace "Eh akwai wata mata da take yi gidan ta bayi da wani nisa sai muje a Miki,Amma fa sai munje Mun tambaye ta,ta San da zaman ki" "To yaushe kike ganin zamuje?" "Zuwa gobe,idan Baki da abin yi" "Okay zan fad'a wa Mama Sai muje,zan ma Kira Isha sai muje tare" "Ki bari ranar lallen sai muje tare da Isha d'in tunda yau ai tambayar ta zamuyi ko?" "Eh to da Wannan ma, Allah ya Kaiimu goben" Nan muka cigaba da hirar mu, washe gari Bayan sallar azahar sai ga Mardiya ta shigo gidan mu,dama na sanarwa Mama inda zamuje tana zuwa na Sanar da ita zamu fitan, ta min a Dawo Lafiya Kuma tace Kar ka na dad'e,muka tafi, napep muka hau wani gida d'an madaidaici muka nufa, kusa kan mu mukayi muka Shiga ciki Bayan mun Shiga har parlor muka zauna. Bayan Mun Zauna ne naga wani Saurayi ya fito daga shi sai gajeren wando da singlet, Ya mana Sannu kana ya wuce, Yana fita nima na miki na Fara masifa ina fad'in "Dama Nan gidan zaki kawo ni, gidan maza, kince Nan gidan mai lalle ne Amma Banga mace ko d'aya ba tunda muka Shigo" hannu na ta rike Tace "Haba Meerah Nan gidan Mai lallen ne wallahi tana ciki shi Wanda ya wuce d'an tane fa" Kan na bata amsa wata budurwa kamar sa'ar mu ta fito Hannun ta d'auke yake da drinks da ruwa ta Shigo da sallama, tace "Sannun ku da zuwa,tana wanka zata fito yanzu" sai ta fice, jin hakan sai naji hankali na ya d'an kwanta, sai na samu wuri na zauna. Mardiya da kanta ta zuba min a kofi na karb'a nasha Sannan ta d'auki d'ayan ta bud'e ta zubawa kanta ta Sha,

Table of Contents

Chapters

76 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});