Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 63

Chapter 63

Dangin Ubana Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya jaa da baya, rungume shi tayi Yana kuka tana kuka. Meerah na ganin hakan ta fita tabi Bayan Isha, hango ta tayi ta durkusa tana ta kuka mai tsuma zuciya, cike da Jin tausayinta ta d'ago ta tana fad'in "Isha kuka?...... Tasa hannu tana share mata hawaye " please ki daina kuka Isha, nasan ambaton Ayrah da yayi ne ya saki kuka ko?" 'dago rinannun idanun ta tayi cike da mamaki Tace "Ya akayi Kika gane hakan" "Hmm haba Isha we have been friends for a very long time, ya za'a yi bazan gane ba?" " Hakane Amma Meerah abun ya bani mamaki, Amma meyasa ya ambaci sunan ta, hakan na nufin asirin da ya mata bai Karye ba?" "A a baki ga actions d'insa ba, ya tuna abinda ya faru ne, don na tabbata Haisam zai d'auka kamar bacci yayi ya farka, ya Kamata ki Masa uzuri kinji, bazai ma so Ayrah ba sai dai ya tsane ta sabida abinda ta aikata masa" Hijab ta saka Mata kana ta ajiye Mata ta kalmi, sawa tayi, Meerah riko hannun ta tayi suka koma cikin d'akin. Dukkanin su murna suke sosai yau Haisam d'insu ya Dawo. Mardiya tana kwance a d'akin da Mummy ta ajiyeta, taji lokacin da suke waya da Mummy Akan Haisam ya farka, kuka ta Shiga yi tana fad'in "bazan tab'a yafe miki ba Isha, kin kashe min Yayana da Iyeye na, gashi Yayan ki ya farrka wayyo Allah na, ya zanyi na Shiga uku na lalace" kuka take sosai kamar ranta zai fita. Kwankwasa kofar da taji akeyi ne yasa ta tsagaita kukan nata, hannu tasa ta share hawayen ta kana ta Mike ta nufi kofar d'akin, bud'e kofar tayi tana kallon ta. Tace "Hajiya Lafiya naji kina kuka?" Mai aikin Umma ke yi Mata wannan tambayar. Kirkirerren Murmushi tayi kana Tace "Lafiya Lau, nagode" ta koma ciki had'e da rufe kofar. "mtswww Amma Ayrah bata da mutunci na tabbata taji labarin abinda ya same Ni, tun da safe Amma har yanzu Bata Kira ni ba bare tazo inda nake" Dialing numberta ta Shiga yi Amma swich off, cike da mamaki take kallon wayan nata a bayyane Tace "Yau Wace Rana? Wayar Ayrah a kashe?" Tab'e baki tayi ta wurgar da wayar a gefe ta yi tagumi tana tunaniin yanda rayuwar ta zata kasance, ba uwa ba uba ba yayanta Wanda yaje sonta fiye da komai, ta cigaba da rera kukan ta. "Nabila wai yau ina Ayrah ne, tun safe da na Zo ban ganta ba, wato dama haka takeyi Bata Zama a gu d'aya?" Mamy kiyi wa Nabila Wannan tambayar. "A'a Mamy kullum tana Nan Wallahi, Sunusi ne ma ya daina zuwa kwata kwata" " To ina taje?" "A Facebook muka gani Wai gidan su Mardiya ya kone, shine ta fita don taje ta Duba ta Amma haryanzu bata Dawo ba, Kuma na Kira Layin ta baya shiga" "Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un, Ashe dama gidan su Mardiya ne? Ance fa Duk mutanen ciki sun mutu" "Eh Mamy gidan sune" Mamy yarfa hannu ta Shiga yi ta Kama habarta Tace "Oh Allah, Allahumma Ajurni fii musibati, Kinga rayuwar Nan ko, ita fa da Ayrah suka had'a Kai suka cutar da Yayan ku Haisam sabida hud'ubar uban ku, gashi duk Allah ya soma nuna musu ikon sa" Nabila "uhmmmn" kawai tace.. Mamy Tace "Kira Mardiyar muji ko suna tare" "To Mamy" Ta Shiga Kiran layin Mardiya, mardiya naji wayan ta ya Fara ringing tayi Tsaki bata Duba wayar ba bare tasan Wanda ke Kiran an Kira har sau biyu na ukun ne tace "mtsww Wane ne hakane?" Ganin sunan mardiya ya bayyana a fuskar wayarta tayi saurin d'agawa, ta'aziyya ta mata kana ta tambaye ta ko suna tare da Ayrah. "A'a bata Zo ba, nayi tunaniin ma bata ji abinda ya faru bane ba" "A a taji, har ta fita da motar ta Akan zata je gidan naku" "okay bata iso ba maybe tana hanya ne" "Anya kuwa tun fa lokacin da abin ya faru ta fita, ai ko barin gari zata yi Albarka" "Hakane Kam, Kuma ko da taje gidan namu ma baza ta sameni a Chan ba" " Toh Allah yasa Lafiya" Ta amsa da amiin. Mamy ce ta karb'i wayar suka gaisa ta mata ta'aziyya sannan ta mata nasiha, ta Kuma jaddada mata cewar kuka ba nata bane yanzu tayi ta musu addu'a kuka take sosai, Mamy na Jin hakan tayi saurin katse wayar, Mardiya kuwa ta Shiga rera kuka Mai cin raai. Bacci take har ta manta Jikin ta , ruwan da aka watsa mata ne yasa ta farka a razane a had'e da dirkowa daga Kan gado, kallon sa take yi da d'an karamin bucket d'in dake hannun sa ta kalli Jikin ta, zaro ido tayi tana ganin jikinta har yanzu ba kaya da sauri ta sa hannu ta d'auko zannin gadon ta d'aura a Jikin ta. "Mtsww me zaki 'boye anan me ban sani a Jikin ki ba?" Adnan keyi wa Ayrah wannan maganar Kai ka sa tana matsar kwalla Sam bata ji dad'in maganar da yayi mata ba, yace "Ba Kya sallah ne? Bakiyi azahar da la'asar ba gashi magrib ta sako Kai, wato ma kinji dad'in abinda mukayi d'azu tunda har Kika iya bacci, to ki shirya anjima zamu sake, kije kiyi wanka" Yana kainan ya fice abinsa. Bin bayansa tayi da Kallo tana Jin tsanar sa a cikin zuciyar ta, ajiyar zuciya tayi ta nufi hanyar ban d'aki, shigowa d'akin ya sake yi Amma wannan karon da wata Leda ne a hannun sa, wurga mata yayi yace "Kaya ne idan kin yi wankan kisa" Bud'e ledar tayi, kananan kayane aciki, daga mini skirt sai wanduna da riguna sharara Wanda su da babu Duk d'aya, hawayebe masu zafi suke gangarowa daga fuskan ta Tace "Wai me ya maida ni ne?" Ji tayi ya amsa da "Karuwa ta" kallon sa tayi tana mamakin yaushe ya shigo, Kuma ya akayi yaji abinda Tace ganin kallon da take Masa ne yasa ya kashe Mata ido had'e da fad'in "Ya akayi" Yana maganar cikin gadara da nuna Isa. Wurgar da ledan tayi ta Shiga ban d'aki, tana ji kamar ta shake mishi wuya. _________________________ Please comment and Share Milhat ce Yar Terawa 67&68 Continuation.......... Tana fita daga wankan jikin ta d'aure yake da towel,sai da ta leko taga baya nan kana ta sa Kai ta fita, ledan da ta yatsar ne ta tsuguna ta d'auka,zazzagen kayan tayi ta shiga dubawa wani wando ta gani Wanda shine d'an dama dama ta saka taga ya Kai gwiwanta, Wani riga ta d'auka ta sa, Wanda armless ne kamar vest Amma ya rufe mata cibiyar ta. Bayan ta gama sakawa ne ta hango kan gadon,da mamaki ta Kara gun hannu tasa ta d'aga ga mamakinta hijab ta gani girgiza kai tayi a bayyane tace "Adnan kenan,hijabi ya kawo min" ajiyewa tayi ta koma ban d'aki tayi alwala bata dad'e ba ta fito,sallayan da ta hango a bedside ne ta d'auka ta shimfid'a kana ta Sanya hijab din ta tada sallah. Ta yi raka'a biyu ta ji shigowar sa,har ta gama jero sallolin da ake binta kana ta sallame,tana d'aga Kai suka had'a ido dashi,tayi saurin kawar da

Table of Contents

Chapters

76 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});