Chapter 38
Chapter 38
Haisam, Abba da Daddy naga sun mike Daddy ne yace "Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un" _____________________________ Naji dad'i Sosai da addu'oin kuyi hakuri ban samu damar muku reply ba nagode Sosai Allah ya saka da alhairi. Please comment and share 🍃*DANGIN UBANA*🍃 Story & Written By Milhaart Na zo muku da littafi Mai ban tausayi,cike da abun al'ajabi,wannan salon na daban ne. *🌍MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION📚🖊* *M. W. A* ```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻``` https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa ____________________________________ *Wannan labarin kirkirarren labarine ban yarda a chanza min labari ba Wanda ya chanza bamu yafe ba.* Ina alfahari da rubutu,sabida alkalami yafi takobi🗡️🗡️🗡️ *BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM* Page 41&42 _Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._ _Continuation........_ Abba kallon su Daddy yayi ya dafe kafad'ar sa had'e da fad'in "Yaya Lafiya naga Duk kun rud'e" Haisam cikin rawar murya yace "Kanin Mahaifiyi na" a dai dai lokacin Malam ya iso Haisam karo zaro idon sa yayi da ganin Aysha a bayan sa, cikin kid'ima yace "Habibty dama kin San shine?" Yar karamar dariya tayi tace "Na San shi mana" "Amma.... Amma ta yaya? Kin San shi Kuma baki sanar dani ba? Why?" "Yaya Haisam kenan, Dole na sanshi sabida jinin sa ke yawo a jinin jiki na" Tana maganar tana kallon jikin ta, Haisam kama baki yayi Nan da Nan zufa ya keto masa yace "Kina nufin...." Tayi saurin katse shi da fad'in "Eh mahaifina ne, Nayi mamaki da ba ka gane kanwar ka ba" Zaro Ido yayi waje yace "Ayrah!!! Dariya tayi Tace "Yaaap you got it right, d'azu ka tambayeni meyasa ban fad'a maka na San shi ko?" Shiru yayi Yana kallon ta bashi kad'ai ba kowa da kowa na son Jin dalilin ta, gyaran murya tayi Tace "To ga amsar ka Nan, nayi hakan ne saboda na karya maka zuciya, na sa maka soyayya ta a ranka sabida na ga bayan ka" Idon sa fal da kwalla Yana Fara magana suka fara gangarowa yace "Amma me na miki what have I done to deserve this?" "Oh so you don't know? Kar ka rainawa kan ka hankali mana don't act innocent" Murmushin gefen baki Malam hassan yayi yace "Just tell him Yar daddy, fad'a masa ya kamata ki tunatar dashi" "Toh daddy" kallon ta ta maida ga Haisam Tace "Dr Haisam, wannan shine sakamakon tozarta mahaifina da kayi ka kwace Masa dukiyar sa sabo son zuciya irin naka" Daddy Rai a 'bace yace "Dukiyar sa? Ko Kuma dukiyar Haisam?" Kallon mallam Hassan yayi yazo ya tsaya gaf dashi yace "Bayan ka kashe shi yanzu Kuma so kake ka kashe d'an sa?" Cikin rashin fahimta Ayrah ko ince Aysha 😁 Tace "Wa aka kashe?" Girgiza kai Daddy yayi "Hakan ne ya tabbatar min da baki San komai ba, you are just dancing to your father's tone amma Ni zan fad'a miki gaskiya wannan mutumin da kike gani...." ya nuna malam Hassan ya d'aura da fad'in "Shi ya Kash........ " Da sauri malam Hassan yace "Kul ka fita daga idona na rufe Kar ka d'auka don kana da kud'i ka d'auka kafi karfina Wallahi ka fita daga harkan family na" Kallon Haisam malam Hassan yayi yace "Kuskuren ka shine da ka d'auko zuciyar yafiya irin na iyayen ka shine ya cutar da Kai da ace ka koreni daga gidan Nan da company da ka bani da Duk hakan bai Faru da Kai ba" Daddy kallon su yayi yace "Amma ya akayi kune kuka bamu aure ba shi ba?" 'daya daga cikin sune yace "Wallahi biyan mu yayi bamu san komai ba" Haisam Banda zubar da hawaye babu abinda yake. Abba yace "Amma baku kyauta ba sabida kud'i a had'a baki da ku a cutar da wani, yanzu fisabilillahi baku ji Kunya ba?" Jikin sune yayi sanyi d'ayan yace "Wallahi tallahi bamu San Shirin su Kenan ba, mu ce mana sukayi baya gari Kuma zai dad'e bai dawo ba, Sannan ya tabbatar Mana da cewar Kun matsane in ba ayi baikon ba zai iya fasawa" Haisam kallon Ayrah yayi kusa da ita ya tsaya suna iya shakan numfashin juna yace "Naji kin yi hakan ne sabida ki d'au fansa a kaina Amma Dan Allah Duk rintsi Kar ki rabu dani don wallahi idan na rasa ki zan iya rasa Raina ko Kuma nayi karamin hauka." Jikin ta sanyi yayi tasan tabbas ta cutar dashi amma lokaci d'aya ta tsinci kanta da rashin tausaya Masa maganar da mahifinta ya fad'a mata ta tuna "Haisam har marina yayi sannan yaci mutunci dakyar na roke shi ya bar Mana wannan gidan da 'dan karamin company Bayan duk wannan gumi nane hassada ce da kyashi irin na d'an Adam" Muryar Haisam ce ta dawo da ita daga tunanin da take Yana fad'in "Dan Allah Kar kice zaki rabuna dani Dan Allah, please ki bari a d'aura Mana aure and I'll make things right." Tace "Over my death body, Bayan abunda kayi wa mahaifina Wallahi ko mutuwa zakayi bazan tab'a auren ka ba, idan ka mutu ma bani da asara" Tari Haisam ya Fara yi ya rike kirjin sa Nan da nan ya fara tarin jini, Abba da Daddy ne sukayi saurin rirrike shi, tsaki tayi had'e da fad'in "I hate you, fool Wai soyayya, soyyaya my foot" Malam hassan ne yace "Allah ya miki Albarka daughter ina alfahari dake" hannun ta ya rike suka shige motar da suka zo dashi, suna barin gun kuwa Haisam ya yanke jiki ya Fad'i a sume, Abba ne ya d'auko mota da taimakon daddy,da Farukh da wasu daga gun aka sashi a mota, Basu Zarce ko ina ba sai asbiti. Nan da Nan Mutane suka Shiga jinjina lamarin Nan kowa na tofa Albarkacin bakinsa wasu suna ganin hakan da aka yi wa Haisam ba dai dai bane wa'anda suka yarda da maganar malam Hassan kuwa suna Allah ya kara. Emergency aka kaishi, daddy ne ya Kira Mummy ya fad'a mata Umma najin hakan ta fashe da kuka a lokacin suna tare Kuma wayar na handsfree ne, Isha fitowar ta Kenan taji wannan mumunar labarin Duk da bata San dalilin sumar tasa ba, driver suka Kira ya kaisu asibiti, Isha hankalin ta yayi mugun tashi Bayan sun Isa asibitin aka hana su Shiga. Duk suka tsaya zugum kowa da abinda yake
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76