Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 27

Chapter 27

Dangin Ubana Book 1 Complete Hausa Novel 1,216 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tayi ta d'auko BP apparatus kasantuwar ita d'in a school of Nursing take tana final year yanzu, gwada BP d'inta tayi ta Kuma gwada har sau uku zaro Ido tayi Tace "Isha jinin ki ya hau sosai har 200 Inna wa Inna ilaihirraji'un, gaskiya dole in fad'a wa Ya Haisam gaskiyar magana bazan bari ki cutar da kanki" wayar ta d'auka zata Kira shi Ma'isha tayi saurin kwace wayan Tace "Me haka Ameerah me kike Shirin aikatawa haka?" "Ke zan tambaya Isha me kike Shirin aikatawa, zaki ja wa kanki matsala a banza Bayan wannan matsalar idan kina so a Yau d'in Nan za'a yi maganin sa" "kince na cire shi a Raina Insha Allah zan cire shi I just need some time please" Hawaye wani na bin wani haka ya rik'a fita daga cikin idon Ma'isha,ta kalli Ameerah ta rik'e hannunta tace "Please Dear ki taimaka min dan Allah karki fad'a,baki san irin son in da yaya yake ma Aysha ba ,haka itama wallahi suna son junansu bani son lalata masu farin ciki muna k'aunar junanmu ni da d'an uwana" Haushi yasa Ameerah ta fara magana cikin fad'a "oh kenan kin fiso ki mutu?kina so mu rasa ki kenan?shin keda Aysha wa ya fara son yaya Haisam? tun kafin ya dawo gidan ku a school baki da wata magana sai tashi shin idan ba'a fito fili an fad'a masa gaskiya ba ya kike so muyi?kina so ki dawwama cikin damuwa Kenan?" Kukanta a yanzu ya fito fili ta saka hannayenta ta rufe fuskarta tace "alkawari kika d'auka Meerah karki manta girman alkawari da mahimmancin sa ki rufa min asiri"dan Allah karki fad'awa kowa" Itama Meerah kuka ta fara, ta jingina kanta a kafad'ar Ma'isha ta cigaba da fad'in "karki damu da duk halin da nake ciki ni dai fatana karki fad'awa kowa kamar yadda kikayi alk'awari" "Shikenan Insha Allah bazan karya alkawarin da na d'auka ba Amma kema kimin alkawarin Zaki cire shi a ranki" "Insha Allah." "Hajiya wai kina nufin Kanin Alhaji ne wannan ko da yake na d'an ga kama Kam" "Eh kanin sane uwa d'aya uba d'aya....... " Nan fa Fara bata labarin sa da halin da ya Shiga girgiza kai Umma tayi Tace "Allah sarki na tausaya mishi, wato Duk halin da ka Shiga a Rayuwa idan Ka ga na wani sai ka Raina naka" Mummy tace "Wannan hakane" riko hannun Umma mummy tayi Tace "Please Zainab ki taimake mu ki maye Masa gurbin abinda ya rasa" Cikin rashin fahimta take kallon ta, "ban gane na maye Masa gurbin abinda ya rasa ba?" Nan mummy ta kwararo mata bayanin yanda sukayi da Abba a razane ta Mike tace "Gaskiya bazaiyu ba, bani ba aure kice Masa bana son sa ban amince ba, Kai baza ma na tab'a son sa" Mummy mikewa tayi ta fara Mata magiya, hakan yayi dai dai da Shigowar Daddy a tsawace yace "Maryam!!! Ba Mummy ba har ita Umman ta tsorata , sai da ta maso inda suke, sai Kuma yayi kasa da murya yace "Ba haka mukayi dake ba Akan me Zaki matsa mata Tace Bata so then let her be" sai ya wuce d'akinsa, Haisam kuwa Jin Muryar daddy ya Shigo da gudu, karaf maganar da daddy yayi ya sauka kunnen sa. Mummy cikin kuka Tace "Haba Zainab yanzu da abinda Zaki saka Mana Kenan" ta juya tabi bayan daddy. __________________________ Alhamdulillah naga yanzu ana comments ba laifi Amma fa ina Kan baka na, na removing Insha Allah Kuma zanyi. Nanarh Ummu Ziyad Ayusher Da sauran masu comments bazan iya irgu sunayen ku duka ba, nagode sosai inajin dad'in comments d'inku musamman Nanarh Allah ya bar Kauna. Please comment And share Milhaat ce Yar Terawa _Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._ 🍃*DANGIN UBANA*🍃 Story & Written By Milhaart Na zo muku da littafi Mai ban tausayi,cike da abun al'ajabi,wannan salon na daban ne. *🌍MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION📚🖊* *M. W. A* ```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻``` https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa ____________________________________ *Wannan labarin kirkirarren labarine ban yarda a chanza min labari ba Wanda ya chanza bamu yafe ba.* Ina alfahari da rubutu,sabida alkalami yafi takobi🗡️🗡️🗡️ *BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM* Page 33&34 _Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._ _Continuation........_ jiki a sanyaye mummy ta nufa part d'insu Haisam na Mata magana Amma Bata kulashi ba, a parlor ta zauna tana matsar kwalla, Haisam cikin tashin hankali ya zauna a gaban ta had'e da riko hannayen ta, cike da kulawa yace "Umma me ya Faru ne ban tab'a ganin daddy acikin irin Wannan yanayin ba a iya zaman da mukayi dashi ba, Haka ma mummy har kuka naga tana yi kema gashi kukan kike yi what Happened Umma?" Cikin shesshekar kuka Tace "Nothing Haisam, babu abinda ya Faru" "Dan Allah Umma ki fad'a ya za'ayi kice babu abinda ya faru Kuma kike kuka Dan Allah ki fad'a" Mikewa tayi a d'an tsawace Tace "Nace maka Babu ko" Ta shige d'akin ta. Ya dad'e a wurin yana zaune daga baya ya tashi ya bar gidan ma gaba ki d'aya. "Kin 'bata min Rai Maryam, Akan me Zaki sa ta agaba dole sai ta amince kar ki manta fa kece Kika sa na d'auko su na ajiye su akarkashina ba takura babu takura Jan su da mukayi a jikine yasa har suka sake jiki damu muka Zama one and family, tunda tace Bata so let her be

Table of Contents

Chapters

76 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});