Chapter 40
Chapter 40
watan watarana, misali Kamar d'an sarki saudiya tun da yayi hatsari ya shiga comma yafi 20 years bai farka ba Kuma bai mutu" Mummy Tace "To me banbancin sa da mamaci ya mutu kawai" Dr sani yace "Bai mutu ba Mummy sau dayawa Akan binne Mutane ba tare da sun mutu ba wasun duguwar Suma ce amma rashin sani sai a binne su" Daddy ne yace "Allah ya Basu lafiya, don comma fa babban tashin hankalin" Ganin sukayi Isha ta tsuke sai ganin ta sukayi a kwance mummy kuka ta fara Farukh yace "Mummy kwantar da hankalin ki ni na bata maganin bacci,tayi kuka sosai gudun Kar ciwon ta ya tashi,na d'auka ma zata gane" Meerah Tace "Aikuwa nima shi nake Shirin bata, baza ta gane ba sabida ai ba a hayyacin ta take ba" Murmushi Daddy yayi yace "Madallah da samun Mutane irin ku a gaskiya daughter da Son sunyi dace" Mummy Tace "Hakane Kam na dad'e Banga Qawa ko aboki Haka ba, Allah ya muku Albarka ya barku tare" Duk suka amsa da ameen. Mummy da Meerah ne suka kai Isha wani d'aki don ta samu damar baccin da kyau,Nan tayi ta baccin ta. ____________________________ Ga masu bukatar Shiga WhatsApp group kumin magana 07083818353 Mata zallah pls , sannan idan kin San baza kiyi sharhi ba Kar kimin magana Dan Allah,don sharhi nake so ba Thanks ko Allah ya kara basira ba,idan ba kyayi zan cire ki. Please comment and share Milhaat ce Yar terawa [7/6, 1:26 PM] Miilhaat: 🍃*DANGIN UBANA*🍃 Story & Written By Milhaart Na zo muku da littafi Mai ban tausayi,cike da abun al'ajabi,wannan salon na daban ne. *🌍MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION📚🖊* *M. W. A* ```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻``` https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa ____________________________________ *Wannan labarin kirkirarren labarine ban yarda a chanza min labari ba Wanda ya chanza bamu yafe ba.* Ina alfahari da rubutu,sabida alkalami yafi takobi🗡️🗡️🗡️ *BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM* Page 43&44 _Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._ _Continuation........_ "daddy wai me Mutanen Nan suke fad'a ne? Wa aka kashe?" Ayrah keyi wa Daddyn ta da yake tuki tayi wa wannan tambayar, cikin inda inda yace "Don't mind them please,shirme ce da irin sharrin su da suka Saba" "To Shikenan, Amma daddy har naji tausayin sa Wallahi, Ya haisam na da kirkii Sosai" Taka birki yace "Tausayin..... Tausayi Kika ce" Ganin yanda ya ke zaro Mata Ido kana Yana maganar cikin fad'a ya tsorata tata Sosai. Murya na rawa Tace "Am sorry" Tsaki yayi yace "You better be, Banda wawiya irib rashin mutuncin da ya min baki ji tausayi na ba sai Tausayin sa? Kuma kul na sake jin kin ambaci sunan sa sai na sab'a miki shasha kawai" A dai dai Nan suka Isa gida zata fita yace "Dawo Nan" Dawo wa tayi ta zauna bata ce Masa komai ba, ganin bai yi magana ba Tace "Daddy gani" "Mtsss ai na zaci Zama zakiyi kina Kallo na tunda na Zama sa'an ki, kina jina?" Ta amsa da "Eh daddy" "Good, Kar ki kuskura naji kin fad'awa maman ki maganar Nan" "Toh" "Wuce ki fita min a mota." Tur baki tayi kana ta fita, likowa yayi yace "Ni kike turawa baki ina zan Shigo gidan na same ki Sai na ci mutuncin ki" Da guda ta shige gida, shi Kuma ya fita daga gidan. Bayan farfad'owar Abba da umma, Tunda mummy ta fad'a mata cewar Haisam ya Shiga comma ta bud'e sabon babin kuka Daddy kuwa yayi ta fad'a Yana fad'in "Ai dama sai da na Hana ki fad'a mata Amma kinki ji, yanzu ki ga halin da Kika sata a ciki" Abba yace "haba Yaya ya Isa haka Mana tun d'azu kake ta fad'a Kuma, ai dama Dole ta sani ko idan bata sani ba Dole gaba zata sani so ni Banga abun tashin hankali anan ba" Shiru kawai yayi bai ce Masa komai ba, Ma'isha na farfad'owa Meerah ta gani a gefen ta, da taimakon Meera Isha ta zauna abinci ta bata da ruwa da kyar ta karb'i spoon 3 ta Sha ruwa, ta tashi zata fita, Meerah ce ta rike ta had'e da fad'in "Ina Kuma zaki?" "Gun Ya Haisam" "Amma......" Dakatar da ita tayi da fad'in "Yanzun ma hanani ganin sa zakuyi? Bayan d'azu maganin bacci kuka bani?" Sake ta tayi kana Tace " ya akayi Kika sani?" "uhmn Kar ki manta fa Ni pharmacists ce nasan drugs" tana Kai nan ta fice d'akin da Haisam yake ta nufa taga wayam. Da sauri ta fito ta hango Bayan Meera Kiran sunan ta tayi ta tsaya, su Daddy najin Muryar ta Duk suka fito , da sauri ta Karasa inda take Tace "Ya ban ganshi ba?" "To ta ya za'a yi ki ganshi ce miki akayi ya shiga comma to where do you expect za a Kai shi pharmacists?" "Oh so that's mean yana ICU" Hannu ta d'aga mata alamu oho, ta juya tayi tafiyar ta tana ganin su Umma ta nufi inda suke, dukannin su Sannu suke Mata ta amsa. Abba ne yace "Ya kamata mu koma gida ko tunda duk Mun farka" Umma Tace "A bar Haisam d'in dawa?" Ma'isha Tace "Umma Kar ki damu ina Nan, Kuma baza a bari a Rika Shiga kansa ba , kin san ba'a son motsi ko kad'an a ciki" "Hakan na nufin bazan sake ganin sa ba ko?" Ta karasa maganar tana matsar kwalla, Ma'isha rungumar Umma tayi Tace "Please Umma ki rage kukan Nan haka Kinga nima na daina ko muyi ta Masa magana, Kuma Insha Allah zan nemi hanyar da Zaki Rika ganin sa lokaci zuwa lokaci, Kuma fatan mu shine Kar ya d'auki tsawon lokaci a ciki" Mummy Tace "Allah yasa hakan ne don nifa Sam ban yarda da likitocin Nan ba, a Haka sukayi wa wata makwanbciyar mu ba Ashe kashe ta sukayi ance fa yawanci likitocin Nan mayu ne" Ma'isha tayi saurin fad'in "Laaah mummy Kenan Nima mayya ce ko?" Duk sukayi dariya a Haka suna Hira har suka fita, Umma da Abba suka Fara ajiyewa a gida kana su daddy suka wuce gida. "Qawata ya akayi haka? Meyasa zakiyi wa Haisam haka? Dama ba son shi kike da Gaske ba?" Mardiya ke yiwa Ayrah wannan tambayar, mikewa Ayrah tayi Tace "Na fad'a miki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76