Chapter 46
Chapter 46
Nan bazan bari ba, bare ma karya kike da son ranki akayi hakan" "Ban fad'a wa kowa bane sabida sun tsoratani Akan zasu nuna maka, shiyasa na yi shiru" "Makaryaciyar banza, Ni zaki kalla ki fad'awa hakan an gaya miki ni yaro ne, Wallahi Meerah idan baki biya min bukatata ba zan fasa auren ki" "Sai akace maka Ni d'in wawiyace ko? Oh in baka kaina ka yi yanda kake so dani sannan kaki aure na, Ni ba mazinaciya bace, sannan na tabbata bani da zunubi a agun mahaliccina, sabida haka kazo ka karb'i kayan ka mtssw" tafiya nayi na barshi a gun baki a bud'e shikan sa yayi mamakin yanda akayi ban amince da bukatar sa ba Duk da dama niyarsa ko da kuwa nayi abinda yake so bazai aureni ba. Bayan na Shiga gida Isha na Kira na Sanar mata da yanda mukayi da Bashir, Isha cike da mamaki Tace "Bashir ya bani mamaki, insha Allah, zai had'u da dai dai shi" Cikin Muryar kuka nace "Isha yace zai fasa aurena Dan Allah yazanyi ina tsoro Kar ya sanarwa iyayena" "Kar ki damu, inshallah Allah na tare dake" Nan tayi ta rarrashina, daga bisani ta katse wayar. Washe Gari Da safe Bashir ya turo magabatan sa, gidan mu Akan a maida Masa kayan sa, Baba na jin dalili a take hawan jinin sa ya tashi Mama ta Shiga tashin hankali a gurguje aka kaishi asibiti, Bayan ya farfad'owa yayi kuka har ya tsine min Albarka, Albarkacin Mama ita kadaice ta yarda da magana ta. Baba yafi shekara baya kulani ni kuma ban gaji da bashi hakuri ba duk da ba saurarona yake ba, bayan wasu watanni nayi wani rashin lafiya kamar bazan tashi ba, sanadin rashin lafiyar Nan ne Baba ya saurareni har ya fahimci komai yayi da na sanin fushin da yayi dani sannan ya kudiri aniyar sai yasa an Kama su. Amma mama ta hana a fad'in ta idan akayi hakan tamkar an tona min asiri ne, dakyar ta shawon Kan Baba ya bar maganar, Bayan na samu sauki ne yasa na Shiga school if nursing, tun daga Wannan ranar da zaran mijin aure ya fito Sai a same shi a sanar dashi Kuma na tabbata aikin Mardiya da Ayrah ne. 'dago Kai tayi tace "Ma'aruf kaji abinda Kanwar ka tamin sabida son zuciya irin nata" ta karasa maganar tana kuka. Ma'aruf Banda ambaton Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un babi abinda yake yace "Mardiya Ashe haka kike? Innalillahi am finding it Very difficult to believe my ears" Isha Tace "Ya fa Riga ya wuce dan Allah" Cikin Muryar kuka Tace "Hakika nayi abubuwa da dama Wanda ban tab'a da na sani ba sai yanzu Wallahi nayi na dama Dan Allah ku yafe min" Isha Tace "Ni baki min komai ba, Meerah kikayiwa Kuma Insha Allah zata yafe miki" Mardiya Tace "Isha kema na miki laifi kawai dai baki sani bane" Isha cike da mamaki Tace "Laifin me ni Kuma Kika min?" *ina masu son koyon humra da kwalacha na jiki da kuma kwalacha na gashi da turaren wuta da kuma kyaran jiki na uwar gida har amarya akan naira #250 kawai, duk mai bukata ya tuntube ni a wannan number 07053599651* _____________________________ Please comment and share Milhaat ce Yar Terewa [7/6, 1:26 PM] Miilhaat: 🍃 *DANGIN UBANA*🍃 Story & Written By Milhart Na zo muku da littafi Mai ban tausayi,cike da abun al'ajabi,wannan salon na daban ne. *🌍MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION📚🖊* *M. W. A* *Wannan labarin kirkirarren labarine ban yarda a chanza min labari ba Wanda ya chanza bamu yafe ba.* Ina alfahari da rubutu,sabida alkalami yafi takobi🗡️🗡️🗡️ *BISMILLAHIR RAHAMANIN RAHIM* Page 49&50 _Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._ ```Continuation..........``` kallon Yayan ta Mardiya tayi kana ta sunkuyar da kanta kasa tace "Tun ranar da na ganki a cafeteria da Haisam na gane ki, sabida nasha ganin hotunan ki a wayan Meerah, Ayrah ta nuna min tana son sa nice na zugata mukaje gun Boka aka asirce shi, sannan ta bini akan muje mu tona naki, Haisam bazai tab'a son wata ba in har Wannan layan na kasa" Isha Mikey tayi cikin Muryar kuka tana ambaton sunan Allah tana fad'in "Mardiya why? Mardiya me muka miki haka da kike son ganin mun wulakanta?" Kai a kasa tace "Meerah Qawata ce tun muna Yara dake unguwar mu d'aya ke Kuma kawar Tace a makaranta, Meerah tana samun Duk wani gata da jin dad'in Rayuwa iyayen ta sunfi nawa karfi bayan hakan Kuma suna sonta sosai kasantuwar ita kadaice Yar su shiysa da Usu ya Zo min da bukatar sa na amince sabida nasan Dole iyayen ta zasu tsane ta, maganar ki da Haisam Kuma hoton ku na gani ke dashi a wayar Meerah sai naji na kamu da son sa ganin irin Soyayyar da kukewa junan ku nasan bazan tab'a samun Soyayyar sa ba, shiyasa na yi kokarin raba ku, duk Wanda ya ganku zai gane Kuna son junan ku Amma, Haisam bai gane ba shiyasa mukayi amfani da wannan damar wurin rabaku,amma Wallahi tallahi ban san Shirin rabuwa take dashi ba plan d'inta ne da mahaifinta Wanda ni ban sani ba, Amma a yanzu nayi na dama kuma na miki alkawarin yau d'in Nan zanje na cire layan Nan" Cikin Muryar kuka Tace "Kin cuce ni kin cuci masoyina bazan tab'a yafe miki, a dalilin Kune na kamu da ciwon zuciya, sannan a dalilin kune Yayana Yana chan yana kwance Rai a hannun Allah, bazan tab'a yafe muku ba" Durkusawa mardiya tayi ta had'e Hannayen ta wuri gudu alamun roko Tace "Dan Allah kuyi hakuri ku yafe min, wallahi alhakin kune yake ta bina gashi na gama makaranta sama da 3 years Amma babu Wanda ya tab'a zuwa gidan mu da sunan yana Sona, in ko an min zancen Soyayya to jikina suke so Dan Allah kuyi hakuri ku yafe min" Meerah itama mikewa tayi a tsawace Tace "yafiya? Har kina da bakin neman yafiya a wurin mu? Shin zakiyi iya Dawo min da budurcina da kimata da na rasa a dalilin ki?" Isha ta d'aura da fad'in "Shin Zaki iya Dawo min da Yayana? Zaki iya sa ya tashi? Ko Kuma zaki iya bani lafiya" Cikin tuhuma suke mata maganar. Meerah Tace "Baza ki iya bako? To kamar yadda baza ki iya Dawo da wa'an nan abubuwan da muka rasa a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76