Chapter 59
Chapter 59
da abinda yake rayawa a ransa. A hankali yake kusanto fuskar shi da na nata, had'e kansu yayi wuri guda suna jin numfashin shin junnan su sun d'auki tsawon dakika 6 a haka, tsintan Kan su sukayi suna sumbatar junan su, a hankali suke Shan bakin junan su, sun dad'e a haka, a tare Kuma suka janye bakin su suna wani irin numfashi yanda kasan sunyi gudu ne. Hannun ta ya rike suka shige bedroom d'insu, a Kan gado ya zaunar da ita, ya shige bathroom yayi wanka, Bayan ya fitone itama ta shuga, Bayan ta fito ne ta hango shi Yana ki shin gid'e a Kan gado daga shi sai Vest da gajeren wando, d'ago Kai yayi ya kalle ta, jikinta ya ke bi da kallo daga ita sai towel, zumbur ya mike ya nufe, Sa hannu yayi ya raba ta da towel d'in jikin ta, rintse ido tayi, Murmushi yayi ya sa hannu ya d'auke ta kamar wata Yar Baby, Akan gado ya dirar da ita Nan ya Shiga raba kansa da kayan dake jikinsa, niko ina ganin hakan nayi saurin barin d'akin na ja musu kofa, Nace bari na leka asibiti Naga a wani hali su malam Hassan suke. asha Amarci Lafiya. "Sister nifa gaskiya na gaji da yawon asibitin nan kullum Kenan mu muna hanyar asibiti, gashi Yan iskan Nan sun hana mu komawa makaranta wai strike" Murmushi Ayrah tayi Tace "Sunusi Kenan to yanzun me kake nufi? Zuwa asibitin ne baka so ko Kuma haushin ASSU kake ji?" " Duka" yace a takaice, Nabila Tace "Ni kaina na gaji Wallahi, kullum asibiti kullum asibiti" "To ai rashin Jin Faisal ne ya ja mana hakan, gashi Nan Yana chan a tsare na tabbata ba sake shi zasuyi Nan kusa ba" Nabila Tace "Nifa yamin dai dai Wallahi" Sunusi yace "To yanzu wa gari ya waya? Kin San dai hukunci Wanda ya kashe shine a kashe shi ko?" Cikin Muryar kuka Ayrah Tace "Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un wannan masifa dame tayi Kama?" Sunusi girgiza kai yayi ya fice abinsa , Nabila ganin Ayrah ta Shiga tashin hankali sosai Tace "Sister ya labarin Adnan ne Kam?" Hannun tasa ta share hawayen dake fuskan ta kana Tace "Yana Nan, kin San tun lokacin da yaji labarin aurena da Haisam ya rikice babu yanda baiyi dani ba Akan Kar na Masa hakan, na so na Fad'a Masa plan ne Amma na kasa gudun karya tarwastsa Mana shiri" " To yanzu ya ake ciki?" " Ya daina kulani babu yanda banyi dashi ba Amma yaki kulanai shiyasa na hakura Amma to my surprise jiya ya turo min da wani sakon da ya tsorata ni" Zaro wayar ta tayi a d'an karamin purse d'in dake hannun ta ta Shiga text d'in ta Mika wa Nabila ta fara karanta shi kamar haka. "Na tabbata kina cikin tashin hankali Sabida iftila'in da ya dirin muku a gida, Allah Kenan baki ga komai ba this is just the beginning" Nabila kallon ta tayi kana Tace "Me yake nufi da hakan?" Tab'e bako tayi Tace "I don't know Wallahi, and I love this guy so much" Muryar Mamy taji tana fad'in "Kwarai kuwa baki ga komai ba ko ince bamu ga komai ba, Ai Allah ba azzalumin bawan sa bane ba, sai Wanda ya zalunci kansa bare Kuma Kun tab'a maraya, yau tsawon shekara nawa haisam yake kwance rai a hannun Allah, ai naso da yana Raye yaga halin da mahaifin ki ya shiga kuma Wallahi masifa da bala'i yanzu kuka Fara gani, gashi chan Faisal shima taurin Kan Nasa abinda ya jaa wa kansa" Nabila Tace "Haba Mamy maganganun ki sunyi tsauri dayawa Kar ki manta fa ke uwace, Mamy idan uwa tana yawan sawa d'anta Albarka tab'arbarewa yake bare kuma kin Masa mugun fata Dan Allah, Mamy ki Mana addu'a Allah ya Kawo Mana d'auki" " Ni bazanyi musu mugun baki ba, Sannan ni bazan musu addu'a ba" tana kaina ta fice daga gun, ta shige d'akin Malam Hassan, hawaye ne ke gangarowa daga idanun sa kallon sa tayi ta jaa wani uban tsaki Tace "Nasan maganar da mukayi ne da yaran Nan yasa kake kuka to Wallahi baka ga komai ba, Duk Wanda yaci Amana to ba Makawa amanar Allah zata ci shi." Ta jaa kujera ta zauna ta d'aura kafa d'aya akan d'aya ta Shiga danna wayar ta. Malam Hassan kuwa tunda wannan abin ya same shi ya daina magana, sai dai Ido kawai. Tun daga Wannan ranar Isha da Ma'aruf wani soyyaya mai karfi ya shiga tsakanin su kullum a like suke da juna idan kaga sun rabu to ya fita office ne, a haka har suka gama cin amarcin su, har ta koma bakin aikin ta, sannan lokaci zuwa lokaci ta kan je gidan Umma ko kuma gidan Mummy wasu lokutan Kuma tare da Ma'aruf d'in suke zuwa. Mardiya kuwa,tun ranar da ta kai musi abinci bata sake Shiga part d'insu ba,idan sun had'u a gun Mom sukan gaisa, kawancen nata da Ayrah tayi baya sosai ba kamar da ba kasantuwar Ayrah idan bata gun aiki to tana gun mahaifin ta, Itace Kad'ai take kula dashi Mamy kuwa da ta gaji da jinya gidan su ta koma, Ni ko Nace Anya Mamy bata d'auki zafi dayawa ba kuwa? *AFTER SOME MONTHS* Meerah ce ta Kawo wa Isha ziyara , Bayan sun gama hirar su ne suka fito tare har gun motar ta ta rakata, suna tsaye suka hango motar Ma'aruf parking yayi ya fice a motar yazo inda suke, Bayan sun gaisa ne ya ce "Barina na shiga part d'insu mom Dad ne ya dawo" "okay Nima gani Nan shigowa yanzu" "Okay ya shige ciki" Yana wasa da key d'in motar dake hannun sa,Isha binsa tayi da Kallo tana Murmushi , Meerah Tace "Wannan kallon fa?" "Hmm Bangane ba mijina ne fa" "Oh sai yanzu Kika San cewa mijin kine ko?" " Tun da dad'ewa Nasan da hakan" "Uhmnn manyan Mata, Amma naji Dad'i Gaskiya da Kika kwantar da hankalin ki no wonder Mana Naga sai Fresh kike kina kyau, Anya ma ciki kike dashi ba?" "Dallah malama bana son sa Ido...... " Motar Mardiya ce ta shigo ta faka, Bayan ta fito wurin su ta nufa, Isa wurin su ke da wuya suka jiyo wani uban Kara, juyawan da zasuyi suka hangi part d'insu Mom ne yake ci da wuta ga Warin gas ya maimaye gun gaba ki d'aya. Dukkanin su babu Wanda ya Isa mosawa a gun, suna Tsaye suna kallon ikon Allah, Mai gadi be ta fito daga ban d'aki hannun sa rike yake da buta yana kokarin d'aure mazargin wandon sa, Yana fad'in "Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un, ba kowa a ciki ko?" Nan ne fa Isha ta d'aura hannu a kai ta kwarma wani uban ihu, ta yanke jiki ta Fad'i , Mardiya kuwa suman tsaye tayi daga bisani ta Fad'i sumammiya, Meerah kuka ta shigayi tana nemon taimako. ________________________ Rashin comment d'inkune yasa jikina Duk ya mutu da typing d'in,Dan Allah ku bani had'in kai Nasan Kuma Kun kosa da kuji yadda labarin zai kasance Please Comment and share Milhaat ce Yar Terawa 63&64 '''Continuation.....''' da gudu Mai gadi ya nufo su, Yana ta ambaton
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76