Chapter 7
Chapter 7
na gane sunan shi dake bayan motar kuma na shiga cikin kusan sau biyu. Mamaki ne ya kama ni, mutumin da baya gari me ya kawo shi gurin nan. Sama-sama mukayi sallama dasu na koma ciki ina tab'e bakina. ****** System d'in shi a kan cin yar shi yana dubawa Anthony na gefan shi yana waya cikin yaran na chana. Sak'o ne ya shigo yana dubawa yaga rambow ne, pictures ya fara gani kusan guda Dari suna shigowa, da sauri ya bude yana dubawa, ji yayi zaman gurin ya gagare shi a sabili da abunda ya gani cikin loptop din shi, babu shiri ya mik'e da sauri ya shige wani had'addan bedroom hade da sanyawa kofar key ya zauna gefen bed hannu na rawa yake duba hotonan wani irin gum! Yana tsatstsafo masa a saman goshi *3/NOVEMBER/2019* [11/4, 11:56 AM] BintuUmarAbbale: *BABBAN YARO* *Mallakar_BINTA UMAR* *LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA.* *39* Yarinyar yake gani cikin maza ko ta ina, ga sassan jikinta a bud'e ko duk motsin da zata yi kana ganin saman breast dinta ga sunan a waje hankalinsa bai k'ara Tashi ba sai inda yaga ta shiga filin rawa tana juyi ana mata watsin kudi, wani uban ihu!! Ya kurma hade da jefar da loptop din ta fad'i kasa ta gangara can bakin kofa, mike wa yayi a zafafe! Ya kai wa bango duka da hannunshi!! "Ni wannan yarinyar zata tozar ta. ? Da k'arfi ya fad'i maganar, kaiwa yake yana kawo wa a dakin, a fusace! Yaje ya dauki wayar sa, yana lalubar Mimi, bugun duniya yayi tak'i shiga, jefar da wayar yayi ta fad'i kasa, dafe kansa yayi dake mugun sara masa, fuskar guy nan kawai yake hangowa Wanda yake nanikar yarinyar duk inda ta sanya gaba shine ya fi kowa zak'ewa, shifa idan ba idonshi ne yayi mishi gizo ba sai yace kamar yaga ya rungume ta, wani irin ihu ya kurma!!! Hade da sanya hannunsa biyun yana dukan katifar dake kam bed din sai kace wani mahaukaci, da sauri Anthony ya shigo domin yaji ihu!! Cin karo yayi da lopot bakin kofa a kife, cike da mamaki ya sunkuya ya dauko ta yana gyarawa, k'araso wa nan ma yaga wayar sa a jefe.. Ajiye loptp din yayi kusa dashi ya dauki wayar yana dubawa dake mai hade da batir ce kunna wayar yayi ta kama abunka da abu matsada nan take ta kama. Zama yayi kusa dashi cikin harshen turanci yake tambayar sa." Dago kamshi Yayi yana kallonsa da idanunsa Wanda suka kad'a sukayi mugun ja!! Hannu ya mik'a masa alamun ya bashi wayar, da sauri Anthony ya mik'a masa wayar, Numbar Mimi ya kara kira is switch up, cikin sauri ya nemo numbar Rambo, bugun farko ya dauka, bai saurari maganar da yake masa ba, yace." A ina guy nan yake? I wiil kill you!!!." Rambo ya tsorata jin muryar Oban gidan shi, na wani irin rawa!! Yace. " Sir ban gan..........kafin ya karasa maganar ya katse shi cikin wata irin razananniyar tsawa yace." Rambo!! Ni kake fad'awa baka gane ba, Dan ubanka me ka turo min Yanzu."!!! Rambo yace." Sorry sir Wallahi ban San dai a ina yake ba, a tare dai suka zo gurin cikin mota.... Yace." Kafin safiya ka bunkito min a wani guri ya ke shi Dan gidan uban waye, sai na kashe shi."!!!!! Rambo yace." An gama sir insha Allah... Katse wayar yayi yana wani irin haki! Shiko Anthony ya dauka irin mutanan sa Wanda suka sanyo shi a gaba wato abokan a dawar sa, sai ya dafa kafad'ar sa yana rarrashin sa da kalamai masu sanyi. Gyad'a kansa kurrum yake yana tunanin irin hukuncin da zai dauka kan yarinyar da shi kanshi guy...wani irin rad'ad'i da zugi zuciyarsa take masa in da yake jin kamar ya Dora hannu aka yayi ta kurma ihu ko ya samu sassauci,, cikin maza don rashin nutsuwa ko wane namiji yazo ya jata kamar tinkiya ta bishi tana murguda masa mazaunai hade da gantsaro masa nonuwa duk Rabin nonuwan ta a waje da ta d'aga hannu hammata a waje *Ya ilahi!!* abunda ya fada kenan da mugun k'arfi, Anthony ya mike da sauri gami da bude kofar dakin ya futa. Minti biyu ya dawo hannusa rike da wata bak'alar kwalba wani Abu mai kyali a saman ta, bude wa yayi da sauri ya mik'a masa, cikin harshen turanci yake fadin "karb'i ka sha wannan zaka ji sassauci a zuciyar ka." Giya ce Anthony yake mik'a masa a zuciyarsa yace." Asma'u bata Isa ta sashi ya fara shan giyaba ko da zuciyarsa zata yi bundiga sai da ya mutu da bakin cikin ta. Kauda kansa yayi yak'i karb'a, Anthony ya aje kwalbar giyar da sauri ya Ciro kwalin sigari hade da leghtar ya kunna guda ya mik'a masa, aikuwa da sauri ya karb'a ya fara bata huta, duk guda zuk'a biyu yake mata ya shanye, tas!! Ya shanye kwali guda Anthony ya mike da sauri ya futa domin dauka masa wata, shi zufa kawai yake lokaci guda yaji wani irin sanyi-sanyi a jikinshi alamun zazzab'i ya kama shi. Kwanciya yayi rigingine kan bed din yana sak'e-sak'e cikin zuciyarsa ********* Kwata-kwataKwata-kwata ma ni mantawa nayi da naga Rambo cikin jama'a na koma muka cigaba da sabgar mu, har lokacin da taro ya watse. Ana kiran sallahr Magariba muka shiga gida, nida Mimi Yaya Aminu da Umma na tsaye da alama magana suke, kafin in an kara naji duka ko ta ina!! Ihu! Na kurma ina fadin "Yaya Aminu me nayi maka kake dukana." Fad'i yake "Asma'u gwara in kashe kan inga abun kunyar da kike k'okarin jawo mana banje gurin party Ku ba, amma ina da labarin dukanin abunda ya faru so kike ki futa zakka a jikinmu Asma'u Ashe 'yar iska ce ke ban sani ba,."!!! Ya k'arashe maganar cikin tsananin b'acin rai! Umma naga tayi shigewar ta daki ranta a bace babu abunda tace kan irin dukan da yake min, kuka na fashe dashi INA fadin" wallahi Allah ba zai barka ba sai ya saka mi... Wani irin mari ya galla min tare da fadin" a gidan uwarki sai ya hau dukana da kafafunsa ina karewa tare da fashe wa da kuka. Mimi na tsaye tana kallonmu daman abunda take guda kenan shiyasa tun farko ta hanani, ganin yanda yaya Aminu yake dukana ne yasa Mimi shahada taje ta rungume ni sosai itama tana kuka tana tayani bashi hakuri, amma saboda rashin imani na Aminu ko kallonmu baiyi ba ya dinga duka yana fadin "Ai dama bakinku daya, wato ke mai tausayi ko? Asma'u zata Kai ki ta baro.!!! Sai da yayi mana lilis sannan ya kyalemu. Da Jan jiki muka shiga dakinmu ko wacce tana shararar hawaye Mimi tace" Tun farko abunda na hango kenan, amma da yake kedin me taurin kan tsiyace kika ji, kika dinga shiga cikin maza saboda rashin kamun kai, wallahi Kiyi wa kanki fad.... Katse ta nayi a fusace.! Nace"Mimi kiyi min shiru ki k'yaleni inji da guda d'aya mana.""" Itama a fusace! Tace"bazan k'yale ki ba Wallahi ai dama gaskiya ce
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78