Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 52

Chapter 52

Babban Yaro Book 2 Complete Hausa Novel 1,220 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

idan yake bin lafiyayyar fatar wuyan ta da gashi ya kwanta a gurin, lumshe idon sa yayi ya bude su a gurin, jiki na kyarma ya cusa fuskar shi tsakin gurin yana sakin wata shegiyar ajiyar zuciya, k'ugunta ya rungume da hannu d'aya Jikinshi na wani irin kyarma, sosai yake murza gemun shi a wuyan ta had'e da kuncin ta. Wani irin masifaffan yanayi na shiga mai wahalar fassarawa gabobina suka yi wani irin laushi! Yayin da na fara Jin k'asa na ya fara tsiko. Kamar yanda ya saba min duk lokacin da ya kusance ni, lumshe idona nayi, kokarin tuno addu'ar Neman tsari nake na kasa, gashi duk ya bi ya matse ni jikin bango tare da sake min k'arfin shi, zubewa nayi a gurin ina nishi! Ya bini hade da Dora hab'arshi kafad'a ta, idanunsa sunyi wani irin ja, duk sun kankance fuskar shi, yake gogo mun a gefan fuska ta, tsigar jikina na mik'ewa, a hankali naji muryar shi na fad'i"Kin cuci ni.!!! Cikin zafin nama na mike ya maida ni da sauri, a hard'e yace." Babu inda zaki je sai kin bani sweet lips dinki na tsotsa, shine hukuncin ki."!!!!! Kallon Mara hankali nayi masa, da kyar! Nace"Kaji tsoron Allah a duk inda kake." Hannunsa ya Dora kan lips dina yana d'an girgiza kai yace." Ke tsoron sa kike ji? Me zai sanya ki saka wad'annan kayan a gidana."? Yafad'a yana kallon jikina, da k'irjina da suka futo Samar Riga. Fuskar sa ya Dora a gurin yana murzawa.! Wata shegiyar a jiyar zuciya na saki, tare da fashewa da kuka, nace" Ka Ubangji kayi min maganin ka" : Cikin wata irin shashsheka yace." Nima Allah yayi min maganin ki."! Kauda kaina nake yi yana kara kusanto da fuskar sa, bakina. Bana son in bude bakin inyi magana hakan zai bashi damar yin abunda yayi niyya shiyasa na ki budewa, cikin shakakkiyar murya yace." Harshen ki kawai zan tsotsa in k'yale ki, ni shi kadai nake muradi." A zuciya ta nace ban tab'a ganin tantari irin guy nan ba Hawaye ne ya cigaba da zubowa a idona hakuri nake bashi da ido ko da wasa naki bude bakina kar ya samu dama. " Miskilin murmushi yayi yace." OK tunda kin ki bude min sweet month din bari in tsotsi sweets nipple din ki, da alama shi kike so in tab'a miki." Hannunsa ya sanya yana kokarin bank'are min k'irji.ihu! Na kurma! Granny da Mimi suka nufo kicin din da sauri. Surutun granny yaji tun kafin su k'araso kicin din ya sa ya mike da sauri! Kofar da zata sada ka da store ya bude da sauri ya mai da kofar ya rufe. Mik'ewa nayi da sauri sai haki nake yi. Rigata na gyara da sauri! Na dauki wuk'ar da ta fad'i kasa. Suka shigo kicin din. Granny tace"Menene kike yin ihu!? Ina kuka nace"Granny yanke wa nayi." Mimi ta k'araso gurin tana duba hannuna kuka ta sanya tace"Muje ki zauna na fasa cin miyar." Nace"Mimi me zaki ci ki bari in k'arasa miki domin yau Zan tafi." Granny tace" A'a kije ki huta kinji yau dai daya." Rike hannuna tayi muka futa daga kicin din gabana na fad'uwa. Yana dai na jin motsin su ya futo yana Jan tsaki. Parlor ya shiga lokacin duk suna dakin Mimi. Kai tsaye dakin shi ya nufa, dole ya sake yin wanka, domin jikinsa duk ya b'aci ga wata irin kullewa da mararsa take masa, ba bu tantama dole ya nemi me biya masa buk'ata. Kuka Mimi take min kar in tafi ita a ganin ta nice garkuwar ta a gidan nace"Mimi ciwo da lafiya duk na Allah ne ki kwantar da hankalin ki insha Allahu zaki samu lafiya." Granny ta sanya bakin ta tace"Kiyi hakuri ki zauna mata tunda tana son zaman ki kuma tana walwala zaki samu lada gurin Allah, kinji ko, ubangiji Allah yayi miki albarka.' Karamcin matar ya sanya na hak'ura amma ni kaina nasan zama a gidan hadari ne ina ganin mutumin nan zai iya fad'o min tsakar dare. Dole in dawo kwana da granny. Sai daf da sallahr magrib ya futo daga dakin shi, lokacin muna zaune a parlor muna kallo ko ince suna kallo domin ni Sam bana Cikin hankalina. Yana sanye da jallabiya ash coulor hannunshi rike da carbi me maddanai, yayi shirin zuwa masjid, Granny ta kalle shi tare da fadin"Au! Kana cikin gidan Ashe."? Babu walwala yace." Eh zan je massalaci."kallonsa nayi cike da wani irin tsanar sa, kullum yana nunawa duniya shi na Allah ne amma bayan fage yana aikata sab'o Allah ya shirye shi idan me shiryuwa ne. Futa yayi ba tare da ya kalle mu ba, granny tace." Yau me zamu ci ne me mana girki ta yanke a hannu." Mimi tace"Rambo yayi mana take away kawai. "Ke kika San wani take away ni kam ban San shi ba, gashi me gidan ki ya dawo bai ci abunci ba kuma naga baki damu ba, ya kamata ki shiga kicin din in zaki iya kiyi masa girki ko." Mimi tace"Granny baki San halinsa ba, wallahi zai iya cewa baya ci." Shiru tayi minti biyu tace"Nasan halinsa farin sani, amma bari inyi sallah ni da kaina zan shiga kicin din." Kafin Isha'i granny ta kammala girki tsaf inda ta shirya jalop din macaroni da dankalin turawa hade da kayan Lambu da bushashen kifi Kamshi ne kawai yake tashi. Mik'ewa nayi ina taya shirya daining din tsaf ya shigo hankalinsa a kanmu ganin granny a tsaye a gurin ya k'araso da sauri yana fatan ita CE tayi abunci Matsawa nayi daga gurin da sauri, ni yanzu tsoro yake bani. Mimi ce ta hada masa abunci ta zauna kusa dashi Yana ci suna hira sama-sama, ni da granny muna parlor a zaune. Mujahid yayi sallama ya shigo kamar yanda ya saba, babu iso babu komai yana ganin duk an zama d'aya. *21/11/2019* [11/22, 9:48 AM] BintuUmarAbbale: *BABBAN YARO* *MALLAKAR_ BINTA UMAR* *LITTAFIN MALLAKINA NE KUN BIYA KUDIN KARATU NE KAWAI DUK WACCA TASAN ZATA CI MIN AMANA TA FUTAR MIN DA LITTAFINA TO TUN WURI TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA, GASKIYA DAYA CE, HAKA MA AMANA DAYA CE DUK WANDA YACI TA SAI TA CI SHI* *59* Da murna granny ta tare shi tana fad'in"D'an halak yanzu nake zancan ka, a zuciya ta Ashe kana tafe." Mujahid ya k'araso tsakiyar parlor fuskar sa a sake yake fadin" Ina shigo wa naga alamun mutumin ya dawo shiyasa ko gida ban shiga ba na shigo." Granny tace" Aikuwa ka kyauta. " Daining din ya nufa yana fadin"Kai baka ce mun kana kan hanya ba, muje dauka ka." Amjadu fuskarsa ya ya mutse Sam! Yak'i sakar wa Mujahid din yace." Akan me zan kashe maka aiki." Jahid ya sanya dariya yana kallon Mimi yace." Kai kake ganin haka amma kafi k'arfin komai a gurina." Shuru yayi masa ya cigaba da cin abuncin sa. Mimi tayi saurin mik'ewa domin kar ya fuskanci komai tace"Dr zauna ina hada maka abunci." Zama yayi kamar yanda ta umarce shi. Yace." Madam lallai yau lafiya ta samu, har da shiga kicin."? Mimi na hada masa abunci tace"Aikin granny ne." Girgiza kansa yayi yana fadin " lallai

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});