Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 16

Chapter 16

Babban Yaro Book 2 Complete Hausa Novel 1,216 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ciwon maganar sa, amma dake taimakon sa nake nema ban tanka masa nayi Shiru hake da sunkuyar da kaina har yanzu hannunsa na rike da nawa gam!!! Murya k'asa-k'asa yace." Sakar min hannu." Sakin sa nayi ya fara kokarin cire babbar rigar jikinsa, Mik'o min Yayi yace. " cire hijab din ki sanya wannan." Cike da mamaki nake kallonshi Yace." Kin ce in taimake ki kuma kin tsaya kina kallona. A hankali na karb'i rigar kamshi turaran shi sai tashi yake Yace. " Cire hijab din ki lullub'e jikin ki." Nace"Matsalar Idan naje da rigar gida." Katse ni yayi da sauri yana fadin" wannan kuma damuwar ki CE, kina bata min lokaci." Da sauri na cire hijab din na fara kokarin kare jikina da babbar rigar tashi Ina kallonsa yana min wane mayen kallo hankalin shi duk yana k'irjina, ni kuma sai kare wa nake. Hannunsa ya sanya Wai zai gyara min. Cikin dubara naji ya shafo nonuwana, Ni dashi ban San Wanda ya fi shiga d'imuwa ba. Rigar ya tattato a hannunsa dai-dai k'irjina ya kama hannuna hade da Dora gurin, murya a harhade yace." Ki rike nan da kyau." Shiru nayi ban amsa ba. Ya bude motar ya futa Futowa nayi jikina babu k'wari Tsalla titin mukayi a nutse sai naga karan ya koma gefe ya zauna ya daina haushin. Sai da muka shiga layin mu sosai sannan ya juya ba tare da yace min komai ba. Nace"Rigar ka fa." Yana tafiya yace." Ki jefar da ita ana. Shiru nayi ina kallonshi har ya tsallaka titin ya shiga motar sa hade da barin gur Rigar na rike sosai ina sakin ajiyar zuciya, cikin sauri na tsallake kwatar dake kusa dani na nufi gida, daga nesa na hango Aminu tsaye a waje hankalina ya tashi nan na tuna hijab dina Dana barshi a motarsa Cikin zuciyata nace"Dana dauko shi sai in jire rigar jikina nasan dole Aminu sai yayi magana Ina k'araso wa ya bini da kallo Simi simi Nazo na wuce cikin gidan ya biyo ni a baya yana zabga tsaki Sakata ya zura sannan ya shiga Umma na tsaye tsakar gida na shigo kallona tayi tace"Sai yanzu ya tafi. "? Gyada kaina nayi jikina tabi da kallo cike da mamaki. Da sauri nace" Wannan masiffafn karan ne ya hanani shigowa layin nan, shine ya bani babbar rigar shi na sanya. Ya Aminu yace." Dole yayi miki haushi dama an hana ki sanya bakin hijabi kink'iji sai kinje wata rana ya cije ki. Girgiza kai Umma tayi ta shige daki. Nima dakin mu na wuce jiki babu k'wari Mimi sarkin bacci har tayi bacci Rigar na cire na zaune gefan gado ina sauke ajiyar zuciya Tunanin rashin mutumcin da guy nan yayi min nake, hanyar da zanbi in rama nake nema Wani shashe na zuciyata yake fada min kull kika ce zaki rama domin duk WANNAN abunda kuke dashi baki tab'a samun galaba a kansa ba, Duk abunda yayi ado ne a garunshi ke Kuma zubewa mutumci ki rabu dashi kurrum Rigar shi na dauka ina shashanawa lumshe idona nayi hade da kwanciya rigingine tsigar jikina ta fara mik'ewa abunda na Dade ban ji shi ba yau shi naji, muguwar sha'awar sa kawai nake, nipple d'ina suka fara k'aik'ayi kasa na ta soma motsi, rike rigar nayi da k'arfi ina cije bakina, matse jikina nake sosai tare da rungume rigar shi ji nake kamar shi na rungume a jikina. Karar waya naji Mimi na can tana bacci da sauri ns dauki wayar saboda lokacin ji nayi ina son in kara jin muryarsa ko zan samu sassauci Kasa&kasa nayi sallama, Bashi b'angaran ya fahimci muryat ta ce, Kai tsaye yace." Ina Momyna bata wayar zamuyi hira. " muryata a shake nace"Tayi bacci." "Ok ke me ya hana ki yin baccin."? Ya fada Kai tsaye... Nace" Ban sani ba nima. Sai da na fad'i haka kuma na fara Dana sani. Shiru yayi na minti biyu yace." Ko dai Jarabar ki ce ra hanaki bacci don na lura da halin da kike ciki d'azu.Shiru nayi idanuna a lumshe, shine yake abun shi don ba jinsa nake sosai ba, ina can duniyar shauki jin muryarsa ji nake kamar yana kusa dani ga k'amshin sa a jikina motsi kawai nake ina lumshe idona wayar ma saura kad'an ta fad'i, yace." Ko bakya ji ne."? S hankali nace "Uhmum."!! Nashi bangar yaji tsigar jikinsa ta tashi yanayin yanda tayi maganar ya tada masa da sha'awa, lumshe idonsa yayi hade da gyara kwanciyar sa, yace." Shikkenan tunda kina so nayi hira dake, yanzu ki fada min wane shawara kika yanke a kan auranmu ki zab'i guda ni ko Saurayin ki." Shiru nayi ban ce komai ba A hankali naji ya ambaci Sunana *Asma'u* wani iri naji a jikina ya iya fad'ar sunana. "Uhum."!! Abunda nace kenan. Yace" Malama ki bude baki kiyi min magana ko in kashe wayata meye wani Uhumm.!? Nace "Me kace to? Nifa ban ji abunda kace ba." Tsaki yaja yace." Baza ki ji ba dama fitinanniya kawai." Kitt!! Ya kashe wayarsa A hankali na aje wayar ina tab'e bakina ko banza na samu sassaucin abunda nake ji. Mimi sahorama tana can tana bacci ko motsi ta kasa yi Amjadu yana sane ya kashe wayar shima saboda yanda ya fara jin Jikinsa ya sauya joystick dinshi ta mike sosai wata irin sha'awa ta bujoro masa, yasan haka zai kwana cikin mawuyacin hali. Haka suka kwana suna juye-juye sai dab da asubah bacci ya dauke su, cike da mafarkin jununsu. ******** Umma da Wuri ta futa Unguwa don abun kari ma mu muka Dora ni da Mimi Kowa sabgar gabansa yake yanzu dukanmu mun rage sakewa da jununmu. Tare muka karya da muna hira sama-sama Mimi ta kalli gurin kwanciyata taga rigar Amjadu. Tace"Asma'u waccan kamar.... Kafin ta karasa nace"Eh rigarsa ce ya bani na kare jikina da ita jiya dare yayi kafin in shigo gida ga shegen karanan yayi ta yi mun haushi. " Fuskarta ta sauya tare da dauke kanta tace"Har nayi bacci ina sauraron shigowar ki." Ina sane nace "E Wallahi unguwa na raka shi. Kallonta tayi fuskarta a hade ta tab'e bakinta.. Nace." Jiya kina bacci ya kira wayar ki." "Meya sa baki tashe ni ba."? Nace" Shine yace"A k'yale ki ki huta, shine mukayi hira sai kusan k'arfe daya na dare na kwanta. Wani irin kishi ya bujoro wa Mimi mik'ewa tayi taje ta kwanta kan katifar ta Kallon ta nayi cike da Mamaki nace"Mimi kishi kike dani ko."?Cikin wayancewa tace"Wane irin kishi zanyi dake Asma'u. "? Nace" Gashinan daga magana kin je kin kwanta ko abincin ma kin kasa ci." Murmushi tayi tace"Ji nayi bakina babu dad'i tunda naji kin ambaci Amjad gabana yake fad'uwa.wani irin nauyi k'irjina yake min." Nace."Mimi ya zama Dole fa ki ragewa kanki damuwa soyayyar da kike nunawa. Mutumin nan fa akwai matsala domin zata ita kai ki ta baro kuma duk sanda ya fahimci son da kike masa wulakanta ki zai yi, Sam! Ba'ayi wa Namiji haka." Lumshe ido tayi tace"Asma'u wani irin nauyi nake ji cikin zuciyata da ina iya hak'ura da guy nan da na hak'ura na bar miki shi Wallahi saboda na fahimci kamar yafi sonki dani." Nace"Ki

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});