Chapter 42
Chapter 42
Munnu dai na tsaye tana kallon ikon Allah. Da ya kasa janye Mimi sai ya dawo kaina babu kunya ya rike kafad'una wai zai janye ni. Hannunsa na tankwabe da sauri ina watsa masa mugun kallo Ya kalleni na kalleshi, bai ce uffan ba, ya kara kai hannu a karo na biyu na goce da sauri, gabana na fad'uwa. Da sauri ya fuzgo ni daga jikin Mimi nayi taga-taga zan fad'i can na tsaya daga k'afafuna ina haki! Mimi ya rungume a jikinsa yana Dan dukan bayan ta alamun rarrashi. Da sauri na tsuguna kasan k'afafun su na dauki dankwalina da mayafina na mike INA d'aura d'ankwalin ina kokarin bude kofa bana kallon gabana sosai gabana yake fad'uwa. Munnu ta biyo bayana da sauri muka futa. Mimi kuwa tun lokacin da ya rungume ta ta nemi nutsuwar ta tarasa a hankali ya zaunar da ita kan bed ya futa daga dakin tare da kulle kofar da key don kar ta futo. Lokacin har mun futa harabar gidan Tsit!! Sai hasken fitilo ko ina INA, kai tsaye muka fara tafiya a k'afa. Can naji hon din mota Munnu tace."Asma'u tsaya ina jin za'a kaimu gida ne ga motanan za tawo. Bana cikin nutsuwa ta shiyasa banji abunda take cewa ba, sai gani nayi motar taja burki a gabana, da sauri na tsaya, a gurin, ya bude motar tare da fadin "Shigo i n kai Ku gida dare yayi Yanzu." Bani da zab'i dole sai hakan Munnu tayi saurin shiga na shiga na zauna kusa da ita, kamar wani dravar haka muka mai dashi, yaja motar muka futa daga gurin. Sosai yake gudu a kwalta Dan har gabana ya soma fad'uwa ganin irin gudun da take, babu Wanda ya yi wata magana a cikunmu, tunda na dago kaina sau daya muka hada idoshi ban kara dago wa ba, har muka Isa gida, yayi parking inda ya saba, bude motar nayi na futo da sauri! Shi kuma yaja motar da Wani irin gudu yabar gurin kamar walkiya Jikina duk babu k'wari haka muka tsallaka titi muka nufi gida babu mai magana a cikinmu. ***** Mimi na zaune a inda ya aje ta har yanzu kuka take yi sosai kamar wacce akai wa wani Abu, itafa sai yanzu ta gane ba da Asma'u a ka d'aura auransu ba, gani take kamar tayi wani laifi tana mamakin abunda ya hana Amjadu auran ta, gashi dai ta San yana sonta. Haka ya shigo dakin ya same ta, zama yayi gefan ta hade da Jan mayafin ta yana yi mata magana k'asa k'asa Shiru tayi gabanta na fad'uwa yace." Tashi kije ki dauro alwala munyi sallah godiya.." Jikinta babu kuzari ta mik'e ya bita da kallo gwanin tausayi, minti biyar ta futo tana boye fuskarta lokacin yana tsaye kan dadduma hijab ta ta sanya ta tsaya bayanshi ya tada sallah. Bayan sun idar yayi addu'a sosai sannan ya mike a nutse ya zauna gefan bed dinta tare da fad'in "Momyna wai kukan me kike yi ne ko yunwa kike ji."? A hankali tace" Ina kukan rabuwa da 'yar uwanta ne nayi mamaki da baka had'amu ka aura ba kamar yanda ka fada." Murmushi yayi yace." Allah yayi ita din ba matata bace kinsa matar mutum kabarin sa inji malam bahaushe." Shiru ya ratsa dakin, minti biyar yace." Idan kina jin yunwa kiyi magana yanzu in ciyar dake kazar amarci." Mimi taji gabanta ya fad'i jin abunda yace Ganin tayi shuru yasa ya mike kan bed din yans fadin"Ok ki shirya ki zo ki kwanta nasan dai a koshe kike ko." Mimi dai yayi shiru. Bata ce komai ba. Shima sai ya share ta ya kwanta sosai yana lumshe idonsa Asma'u ce kawai take masa gizo yayi da yake jin gabansa na kara mik'ewa wata irin shahararriyar sha'awa na yunkuro masa, Jin yayi shiru kusan minti goma yasa Mimi mik'ewa tana satar kallon inda yake kwance, wardrobe ta nufa ta fara tube kayan ta, wata rigar bacci ta sanya cotton me k'aramin hannu, me hula toilet ta nufa ta wanke bakinta ta futo Idonsa dake lumshe ya bude yana kallonta sanda take zuwa gurin shi, k'irjinta ya zubawa ido ya gansu wasu cibir dasu 'yan kananu amma a tsaye car dake rigar me kwanciya a jiki CE, dama baya yi mata kallon me nonowa lumshe idonsa yayi yana sak'a abubuwa da yawa a kanta. A hankali tazo ta zauna kusa dashi, yaji k'amshin jikinta ya buge shi. Bude lumsassun idonsa yayi ya zubawa bayan ta kallo, Mimi tana kyawun fata sumul-suml da ita gashi sai shek'i takeyi Tasha gyara, hannusa ya sanya ya jawo ta tafad'a jikinshi, us rumgumets tsam! Sha'awar shi na kara tsananta tunda suka hada ido da Asma'u yinin yau yake fama da sha'awa gefe guda kuma maganin granny yana aiki sosai a jikinsa. Kwantar da ita yayi kan bed din ya rufe ta da jikinsa hade da cusa fuskarsa tsakanin wuyanta Mimi ta kwance lokaci guda ta fara mik'a tana sakin nishi, soyayyar shi me wahalar samu yake mata inda ta kasa gane cikin duniya take ko a lahira sosai ta sakar masa jiki yayi mata sintir yana wasa da k'ananun nonowan ta, Wanda yake jin mugun banbanci a hannusa domin dai duk Neman matansa bai taba cin karo mace me k'ananun nonowa irin na Mimi ba amma dake idonsa ya rufe bai damu ba kokari kawai yake yaga ya shigi Mimi wacce take kuka tana ture shi, shi kuwa sai cije baki yake yana sakin nishi! *Nan na futo na barsu* *27/11/2019* [11/18, 11:33 AM] BintuUmarAbbale: *BABBAN YARO* *MALLAKAR_ BINTA UMAR* *LITTAFIN MALLAKINA NE KUN BIYA KUDIN KARATU NE KAWAI DUK WACCA TASAN ZATA CI MIN AMANA TA FUTAR MIN DA LITTAFINA TO TUN WURI TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA, GASKIYA DAYA CE, HAKA MA AMANA DAYA CE DUK WANDA YACI TA SAI TA CI SHI* 08089965176 07084653262 *WANNAN SUNE NUMBOBIN WAYATA IN KANA BUK'ATAR CIGABA DA KARANTA BOOK DIN NAN SAI KA TUNTUB'I DAYA DAGA CIKIN NUMBABO NA DOMIN IN FADA MAKA YANDA ZAKA BIYA KUDIN KARATU D'ARI UKU NE KACAL* ```Ina maraba da dukanin masoya na masu kaunar rubutuna a duk inda suke``` *55* Amjadu bai yiwa Mimi da sauki ba, duk da ya fahimci cikkakiyar budurwa ce bai saurara mata ba har sai da ya gamsu sosai sannan ya dawo hayyacin sa, Mimi ta galabaita sosai da sosai kuka kawai take yi bakinta duk ya bushe, cike da rashin kwarin jiki ya mike ya nufi toilet tsaye yayi cikin band'akin yana kallon joystick dinshi inda take mike zindir gashi dai ya gamsu a lokacin amma ji yake idan da kari zai iya k'araea domin bai kai geji ba, cikin dauriya ya hada ruwa yayi wankan tsarki sai Jan tsaki yake yi ko na menene oho masa jikinsa daure da towel me girma ya futo Lokacin Mimi ta mike a daddafe, ganin tana kokarin fad'uwa yasa ya karasa gurin da take da sauri ya kamata tana tafiya kamar 'yar kaciya ya kaita toilet ruwa ya hada mata me zafi a cunkushe yace. " kiyi wanka ki gasa jikin ki." Futowa yayi bai saurari abunda zata ce, jallabiyar sabuwa dal ya cire cikin ledar ta, ya sanya a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78