Chapter 21
Chapter 21
kanki ma zanyi abunda ban yi niyya ba." Ture kanshi nake daga wuyana hankalina a tashe, hannunshi naji ya zura bayana yana laluben zif din rigar ta, kafin in Ankara naji ya zuge shi, k'arfi na na sanya ina tire shi hade da fadin"Wallahi idan baka dagani ba zan maka ihu!!!."" Kwantar da kujerar yayi na ji ni akwace da sauri ya rufe fa gagan jikinsa hade da cusa fuskarsa tsakanin wuyana yana sakin wani irin nishi! Kafin in Ankara naji harshen shi a fatar wuyana yana lasa,cikin wani irin Dan iskan salo, tuni na kusa zaucewa na fara sakin nishi, hannunsa ya zura cikin briziyya ta ya damko breast dina guda yana mulmulawa. Duk wani karsashi da jarumta na nemi shi na rasa sai na tsinci kaina da rungume kanshi dake saman k'irjina yayi laga-laga a kaina sai lasa ta yake. Ina sakin nuffashi na manta a ina nake..................Daga ni yayi ya koma mazaunin shi. Idona na bude ina kallon bayan shi, shi kuma yana kallona ta mirror fuskarsa dauke da wani miskilin murmushi. Jikina nake dubawa babu Riga sai brez itama da ita gwara babu tunda duk ga breast dina nan a waje, siket dina duk ya tattare cinyoyina a waje. Zuciyata nayi min wani irin zafi na mike zaune hade da d'aukar rigata ina sanyawa. Naji yace." Yanzu ni dake waye d'an iska? Kawai daga tab'a ki kin wani lanjare har kina rungume ni kina kara bude min jikin ki ummmm!. Ki bani amsa ta." Fad'ar halin bakin cikin da nake ciki a bata lokaci ne, rigar ta na sanya na dauki dankwalina na d'aura hade da gyara siket dina na soma kokarin bude kofar motar Wani guri naga ya danna jikin kujerar sai ta mike zaune dani na zauna kusa dashi. Har yanzu da murmushi a fuskarsa yace." Kinyi shiru baki bani amsa ba." Muryata na rawa nace"Bude min kofa in futa Allah zai saka min." Dariya yasa yana nuna ni da hannunsa yace." Allah zai saka miki kika ce.? Hummmm Asma'u manya mata." Shiru nayi masa ina dauke Kaina. Yace." Ki Bari lokaci nan zuwa da zan tsotse ki na shanye ki tasss!!!!! Lokacin da ya fad'i maganar wani irin fleenges ne ya zo min lumshe idona nayi gabana na fad'uwa Yace." Muje ki rakani in duba Momyna in wuce ina da gurin zuwa yanzu. " Kallonsa na danyi nayi saurin kauda kaina zuciyata na raya min kila zai tafi gurin karuwarsa ne ya biyawa kansa bukata. Rai a bace nace"Kaji tsoron Allah a duk inda kake." Babu yabo babu fallasa Yace." Tom Malama ta nagode da wa'azi." Kofar motar ya bude na futa, shima ya futo Idonsa sakaye da glass mai duhu, naji yana fadin"Wannan unguwar taku banda dalilin Ku ban tab'a shigowa cikin ta ba." Banza nayi dashi na tsallaka titi ya biyo bayana Cikin yanayin tafiyarshi ta jarumai yazo ya wuce ni Da sauri na bi bayansa domin kar ya wuce gidan. Tsayuwa nayi kofar gidanmu har ya k'araso ya tsaya muna kallon junanmu nace"Sai ka Bari in Sanar da Masu gidan." "Owk" yace yana bin gidan da kallo, shiga nayi na barshi tsaye a gurin. Mamaki yake sosai yanzu dama acikin wannan gidan Asma'u take rayuwa? Duka girman gidan bai kai b'angaran mai gadin gidan shi girma ba, gyada kansa yake yana duba 'yan gujub-gujub din gidajen dake layin namu a cikin zuciyarsa yake fadin talaka na ganin rayuwa me zai hana baza'ayi zazzab'in maleria ba kwataci duk sun bi hanya sauro da kudaje da bola ko ina. Tsaye na ganshi jikin bango hannunsa nan nade a k'irjinsa nace"Shigo to" Gaba nayi yana bina a baya Umma na zaune gefen sabuwar tabarmar da ta shimfid'a masa tana sanye da farin hijab fuska a sake take amsa sallamarsa. Cikin ladabi naga ya tsaya bakin kofar ya cire hadd'adan takalimsa karfashi sanye da wata lafiyayyar safa ya karasa kan tabarmar . Umma fad'i take"Sannu da zuwa yaron arziki Mara ba lale. Zama yayi kanshi a kasa yace." Barka da yamma Umma na same Ku Lafiya."? Umma tace"Lafiya Lou Alhmdullahi ya kokarin ka da fama da jama'a. "? Yace." Alhmdullahi wallahi ya me jiki kuma."?.Tace" Jiki yayi sauk'i ai bs wani tsanani Yayi ba Asma'u ta ta soka." Murmushi yayi tare da fadin"Dama yau nayi niyar in shigo mu gaisa sai kuma take fadamin Momyna babu lafiya." Umma tace"Wallahi kuwa tari take amma da sauk'i dai tunda Aminu ya siyo mata magani Tasha ta samu tayi bacci." Yace." Tou Alhamdullahi Allah ya kara sauk'i. " Yanda suke hira da Umma sai abun ya bani mamaki kamar Wanda suka shekara da sanin juna Umma sai shi masa albarka take da fadin"Muna ganin taimakon talakawa da kake yi a garinan muna jin dad'i Ubangiji Allah ya tsare ka ya kare ka daga sharrin masu sharri. " yaji dadin adduoin da Umma take masa ga yanayin yanda yake amsawa Mimi dake kwance a daki tana bacci kamar a mafarkin taji muryar shi firgigt ta tashi ta zauna k'irjinta yayi mata nauyi sosai rarrafowa tayi ta futo tsakar gida tana dafa bango Nice na fara ganinta ganin kamar tana kokarin fad'uwa ya sanya naje da sauri na rike ta muka karasa kusa dasu Umma Tace." Yauwa ai gata nan ma ta tashi sannu Mimi." Zaunar da ita nayi kusa da shi, na matsa gefe Amjad mamaki ramar Mimi yake duk da yake dare ne kuma tsakar gidan babu wadataccan haske sai da ya fahimci tana jin jiki. A hankali yace." Momyna ya jikin ki? Ashe haka Abu yayi tsanani. " Cikin sanyayyr murya tace." Jiki da sauk'i ." gyada kansa yayi tare da kallon Umma yace." Kunje asibiti da ita kuwa."? Kafin Umma tace Wani Abu Yaya Aminu ya shigo gidan. Gabansa ne ya fad'i ganin Mutumin dake zaune ga gidan jininsa Mimi kenan a zaune a kusa dashi, lokaci guda ya b'ata fuskarsa hade da yin kicin-kicin da ita sama-sama suka gaisa dashi Yana mamakin me ya kawo shi, zama yayi gefen rijiya yana sauraran maganar da suke yi da Umma. [11/9, 6:44 PM] BintuUmarAbbale: *BABBAN YARO* *Mallakar_BINTA UMAR* *LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA.* *46* Nafi minti goma da magana banji motsin sa ba, nace"Zan tafi tunda dai baza ka futo ni kam na daina shiga motar ka." Daga ciki naji muryar shi a hankali yace." Ki shigo ciki shi yafi arziki ko kin manta da yanda nake cikin jama'a ? Yanzu zaki zama abun kallo, bayan haka kuma ga sauro a gurin , bana kaunar cizon sauro." Nayi mamakin yanda yayi min magana Cikin kyakyawan lafazi nace" kayi alk'awarin baza ka kaini ko ina ba."? Kai tsaye yace." Eh nayi alk'awari." Motar na shiga wani irin sanyi da k'amshin sa suka cika min hanci. Ina kokarin rufe motar ne ya ziro hannunsa ya rufe jikinmu ya had'u gurin haka. Nace"Ka gani ko."? Kallona Yayi tare da fadin"Me kuma nayi."? Shiru nayi masa ina dauke kaina. Yace." Duk kin sanya sauro ya cika min mota dole a kaita car wash gobe. " Ni dai bance masa komai ba. Gyaran murya yayi tare da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78