Chapter 47
Chapter 47
Wata irin tsawa ya buga mata tare Da fadin"Babu babban mai laifi sai ke Momy menene zaku Tara mata a gidana kuna fadace-fadace sai kace wasu yara, na lura sai abunda Asma'u tace kiyi kike yi ko."!! Mimi ta tsananta kukan ta tana so ta fahimtar dashi amma Sam yak'i sauraranta masifa yake mata. Daga k'arshe yace." Kafin in dawo ki sallami Asma'u domin baza ta zo gidana tana tada min da fitina ba." Kashe wayar yayi bai bari tace Komai ba. Mimi rasa abunda yake mata dad'i tayi goshinta ya suntume yayi tsini ga zugi yana yi mata, ta lailaiya shi, duk da haka babu sauki, kwamciya tayi kar kujera tana kuka tare da tunanin maganganun Amjadu da inda suka dosa, wanene Ya sako Asma'u cikin case din gidan sa, da zai kama fad'ar bakaken maganganu Sam ya maki tsayawa ya saurari maganar ta. Wayar ta ta d'auka ta nemo numbar Asma'u lokacin ina kwance kam katifa sai juyi naje yi yanzu har na saba da kwanciya ni kadai a daki, k'atuwar waya tace a hannuna wacce Mujahid ya kawo min ita shekaran jiya, yanzu ka chat muke dashi sai dariya nake ni daya.guy ya iya zuba kalaman soyayya ina so ayi ta nuna min so, ina tsaka da bashi amsa kiran Mimi ya shigo cikin wayata Da sauri na daga wayar murya ta a sake nace"Mimi yane."? Kuka ta fashe dashi! Nayi saurin mik'ewa zaune tare da fadin "Menene."? Tace." Asma'u Alina yazo har gida tayi cin mutumcin har da su duka da mari baki ga yanda ta fasa min goshi ba." Kai tsaye nace"Zata ai kata abunda yafi haka, tunda naji labarin cewar haukane kawai bata yi ba, da ta samu labarin d'aurin Ku. Yanzu ke wane mataki kika dauka."? Cikin kuka Mimi tace"Asma'u kin San dai halin Alina da sharri da kitifi shi kan shi Amjadu ta hada ni dashi, baki ga yanda ya bugu min waya ba yana cimin mutumci har dake a ciki." Shiru nayi ina mamakin maganar ta yo ni me ya kawo ni cikin sabgar su, idan ba Neman fitina ba, meye alakata dasu ina gefe guda. Nace "Mimi kar ki kara Bari wata 'yar iska tazo har cikin gidan ki ta doke ki kuma duk sabda Alina ta kara zuwa gidan ki kira ni a waya, Wallahi sai taci kutumar ubanta." Mimi tace"Shikkenan ni kaina nayi kokarin k'watar kaina ta samu rinjaye a kaina. " tsaki naja cike Da takaicin ta da jin haushin ta nace"Banza kema babu abunda zaki iya sai aukin kuka idan zaki d'age ki kwatarwa kanki 'yanci ki zage ki kwata." Ina gama magana ta kashe wayar cike da jin haushin Mimi domin duk shashancin ta ne, mace tazo Har cikin gidan ka ta doke ka, lallai Alina tayi kaurin suna. Ko da ya dawo gidan ma fad'a sosai ya dinga sirfawa Mimi har ta dinga mamakin dama haka yake da fad'a kuka take tana bashi hakuri, bedroom d'insa ya shige cike da b'acin rai.! Wanka yayi ya futo daure da towel me girma zama yayi gefen bed ya dauki lopto dinshi yana dubawa. Mimi tayi sallama simi-simi ta shigo dakin. Ba tare da ya d'ago kansa ba ya amsa mata sallamar, hankalinsa nakan loptop dinshi. Zama tayi kusa dashi jikinta a sanyaye! Da gefan ido ya kalleta yaga goshinta s kumbure d'ago kansa yayi yana kara kallon gurin, shi Sam bai lura da gurin ba A ya mutse yace." Kin ce Alina karya take muku ga shaida nanan a goshin ki alamun kun daki juna da ita." Shiru Mimi tayi saboda ita yanzu bata son a kara maganar. Tsaki yaja abunsa ya cigaba da duba loptp dinda Mintin goma sha biyar ya aje ta gefan bed din, ya kamo Mimi tare da rungume ta a jikinsa. Goshin ta ya kama ya sanya karfinsa sosai ya hau mulmulawa, kuka take sosai, sai da ya tabbatar gurin ya koma sannan ya sake ta, tare da fadin"Idan har kin San Asma'u zata dinga zuwa gidana tana hada min husuma da tashin hankali tom kice mata inji ni bama Neman ta tayi zaman ta inda take, ina laifin Alina don tazo taya ki murna. Kawai sai Ku hauta da duka sai kace marasa hankali, nasan sharrin duk ba na kowa bane sai na Asma'u." Cikin dauriya Mimi tace"Wai Alina ce tace maka har da Asma'u? To wallahi karya take tsabar sharrinta ne, tun ranar da Asma'u tazo gidanan bata kara zuwa ba." Yace." Dole ki kare ta dama saboda kar ta tsigale ki, ni dai na fada miki ki kiyaye." Cikin kwantar da Kai tace shikkenan Insha Allah haka baza ta kara faruwa ba." Kwanciya yayi kan bed din yana lumshe idonsa, ita kuma ta tashi jiki babu k'wari ta nufi toilet wanka tayi ta futo salau-salau ta bude wardrobe kayan baccin ta ta dauko ta sanya Riga da wando ne amma irin masu santsin nan, a hankali ta nufo bed din, ta kwanta gefan sa. Gogan Ku kuwa k'amshin turaran ta ya dame shi, abunka da mayen turare nan take ya jawo ta a zafafe ya hau ya mutsa ta, yanzu Mimi ta saba da jarabar shi, haka ta hak'ura yana ta murza mata nonowa yana wasa da joystick dinshi a gurin. Mimi Sam bata iya komai ba, ta dinga kauda kanta kenan wai ita kunya shi kuma ya dinga buga mata tsaki da harara ya na nuna mata inda zata tab'a masa, idan taki sao ya dau hannunta ya d'ora a gurin.da kyar take kamawa take masa wasa, inda yake sakin wani irin nishi na dad'i Haka suke rayuwar sai tayi wuta sannan zai yi sex da ita amma yana samu ya kawo sai daya yake rabuwa da ita. ******* Tsaf ya futo cikin shiri yana sanye da wasu suit blue and white wanda suka yi masa kyau sosai komai na jikin shi kalar blue da white ne, sai kamshi yake Mimi na binsa a baya idanunta duk sun kode da kuka, wai tafiya chana zai yi dagan ya wuce Ingila kuma yak'i Sanar mata da ranar da zai dawo, shine ta damu. Hannunta ya rike sosai yace." Momy kiyi hakuri kinji ko, ki kwantar da hankalin ki, granny zata zo ta taya ki zama har in dawo babu matsala cikin tafiya dama nasa ba lokaci zuwa lokaci." Mimi ta fashe da kuka hade da rungume shi, da kyar ya cire ta daga jikinsa ya futa daga parlor cikin sauri bodyguard d'insa suka rufa masa baya. Zubewa tayi tsakiyar parlor tana wani irin kuka ta ina zata fara rayuwa a cikin gidanan ita d'aya ko sati biyu bata cika ba an tafi wata uwa duniya an bar ta, kuka take sosai. Mimi tafi a wa gudu a gurin tana kuka daga bisani ta mike jikinta babu k'wari ta shiga bedroom dinta wayar ta ta dauka ta kira Asma'u. Ina d'aukar wayar naji ta fashe da kuka, tsaki naja da k'arfi nace"Wallahi Mimi Matsalar ki ta fara isata da me zanji ne? Da karatun ko da Matsalar ki, kullum sai ki kira ni kina min kuka, ke baza ki iya gyara Matsalar ki da mijin ki ba."? Da shashsheka tace"Asma'u yayi tafiya ya barni kuma yak'i fada min yaushe
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78