Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 46

Chapter 46

Babban Yaro Book 2 Complete Hausa Novel 1,211 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da d'an kiba amma ba sosai ba fari ne amma ba kai Amjadu ba, fuskar sa kullum a sake, take naji ya kwanta min domin duk cikin samari na babu Wanda na tab'a sakarwa fuska kamar shi, a yanda yake fada min shi da gaske yake aurena zai yi kuma, baya so aja wani dogon lokaci, to nima gaskiya ya kwanta min a rai naji zuciya ta ya kwanta min shiyasa na bashi numbar wayata da zamu rabu, tare da yi min alk'awarin zai kirani da daddare mu sha shira nace masa ina sauraren sa. Ko da na koma gida a lokacin aunt Hauwa ta tafi gidan sai Umma kadai tana gyare-gyaren abunda ba'a rasa ba, tana kallona cike da mamaki take fadin ",Har kin dawo kenan."? Nace" Eh Umma zaman me zanyi" "Lafiya dai ko."? Umma ta fada tana kokarin futa daga dakin, ta San dai ta tsuniyar gizo bata wuce ta koki. Shiru nayi mata domin ina jin nauyin fada mata dalilin kiran Mimi di. ***** Rayuwa kenan yau kwanan Mimi biyar a dakin mijinta, inda Umma kullum ya zauna zancan Mimi take yi, duk da cewar kullum sai sunyi waya da ita, wani lokacin ta bani wayar mu gaisa ta k'araci korafin ta ta gama , sai dai in ce mata kawai tayi hakuri zan zo. Wani lokacin kuma idan ta kira wayar kin karba nake yi ko in tashi in bar gurin. Ya Aminu da Babban su Munnu sune suke mana cukucukun makaranta nan FCE Babban su Munnu yake sha'awar muyi mu samu ko Diploma ne tsakanin Munnu da Ya Aminu soyayya tayi k'arfi domin Babansu ya kori Shamsu tunda yayi da shi ya turo manya a yi magana shikkenan ya gudu daga ranar be kara zuwa ba. Gaskiya naji dadin koma wa makarantar da zamu yi ina mutukar son in ga nayi karatu me zurfi a rayuwata. Ni da Munnu sai shirye-shirye muke yi wacce tayi tayi dani muje gidan Mimi naki zuwa, ita kuma tace baza taje ita kadai ba. ******** Rayuwa suke da Mimi babu yabo babu fallasa Shine me Dan shige mata jiki ita kuwa kullum kamar suruka take a gurin shi, idan yana guri ta dinga b'oye-boye kenan shi dai sai dai yayi dariya kawai yana mamakin me zata b'oye masa Wanda be gani ba. Tun ranar da ya kwanta da ita kwamciyar aure bai kara takar ta ba, sai dai duk daran duniya yana ragewa kansa zafi da ita, amma bai kara gangancin yin sex da ita saboda baiji da dad'i ba a farko. Misalin k'arfe goma sha biyu da rabi na ranar Asabar Wanda yayi dai-dai da satin Mimi biyu gidan Amjadu, tana zaune a parlor ita kadai lokacin ya futa zuwa company sa kuma dai shirye-shiryen tafiya Chana yake yi shiyasa kwana biyu baya zama sosai. Kallo take yi ita daya kamar tsuntsuwa, sai ta soma jin takun takalmi za'a shigo parlor da sauri ta kallo kofar shigowa, suka Had'a Ido da Alina ta shigo cikin wasu 'yan iskan kaya fuskar ta tasha make up sai taunar cingum take, hannunta rike key din motar ta tana kar kad'a shi, tazo ta tsaya kan Mimi tana girgiza jikinta, cikin shigar raini. Mimi tace" Alina babu sallama kika fado min gida." Wata irin mahaukaciyar dariya Alina ta kwashe da ita tare da fadin"Su Mimi masu gida!!!! Hahahahaha.'' Mimi ta bita da kallo cike da mamaki. Wani irin tauna tayi wa cingum din bakinta tayi kwai dashi ta kalli Mimi a d'age tace."Ina sugar Boy yake yi."? Alina ce kawai take kiran shi da wannan sunan." Mimi tasha kunu tare da fadin "Ban sani ba ni Zak........ Kafin ta karasa Maganar tata Alina ta wanke ta da mari tare da fadin" Kinyi ganganci Wallahi!! Kinyi gangamcin shiga gona ta, shigiya 'yar mutsiya ta, kar ki ce bam san abunda yake faruwa tun daga farkon auran Ku har karshen sa, duk nasan komai, Wallahi i n da nasan haka zakuyi min da ban gayyace Ku brhday na ba, Maciya amana kawai." Mimi ta mike tsaye da sauri tare da buge hannun Alina dake kokarin kai mata wani sabon marin, tace"Ba Isa kizo har cikin gidana kiyi min iskanci ba, wallahi yanzu zan sanya ayi miki fata-fata a gidan nan."!! Dariya Alina ta kwashe dashi ta daki! Kirjin Mimi tana watsa mata kallon raini tace"Nasan fa komai banza kawai kema da kike rawar Kai kin aure Sugar Boy a banza domin bake ya ke so. Ba ya fi son wancan mutsiya ciyar yarinyar mummuna Asma'u, to Wallahi duk sai nayi maganin maciya amana kawai." Mimi ta fusata ta d'aga hannunta zata kai mata duka Alina ta goce da sauri ta sanya gwiwar hannunta cike da mugunta ta mangare Mimi ta fad'i kan kujera, takalman ta masu tsini ta cire ta fara dukan Mimi dasu abun. Mamaki, Mimi ta fara kokarin k'watar kanta tana kare fuskar ta, inda Alina ta sanya tsinin takalmin ta ta buga mata a goshi da mugun k'arfi sai jini ya soma zuba, da sauri ta futa daga parlor.Mimi ihu kawai take hade da dafa goshin ta dake zubar da jini duk ya b'ata mata fuska. Alina kuwa a fusace ta figi motar ta ta fuce daga gidan. Da kyar ta dauki wayar ya ta fara Neman numbar sa, kira kusan biyar bai dauka ba, gashi dai tana ringing aje wayar tayi tana kuka ta nufi firji k'ankara ta dauko ta Dora a goshinta inda yake zubar da jini gurin har ya kumbura yayi tsini Alina kuwa tana tafiya cikin motar ta tana tunanin sharrin da zata kulawa Mimi gurin Amjadu. Wayar ta dauka ta fara kiran shi, sai da tayi ringing sau uku ba 'a dauka ba. Ana hudu ne ya d'auka, Murya sa s tsaye yayi sallama domin ya gane numbar Alina ce. Wani irin mahaukacin kuka ta fashe dashi, tana fadin "Na shiga uku na lalace!! Hubby naje gidanka sun taru sunyi min duka." Kasa gane inda maganar ta ta dosa yayi yace." Ke wai meye ne, ina da uziri yanzu." Alina tana gursken kuka tace." Asma'u da matarka Mimi ne sukayi min dukan mutuwa Yanzu na ina kan hanyar zuwa hospital." Cike da mamaki yace." Me kika yi musu? Kuma me ya kaiki gidana." Cikin kuka kamar gaske tace"Kasan munyi skull tare dasu sai ince maka gurin zaman mu d'aya dasu, dake ban samu damar zuwa bukin ba, sun gayyace ni, shine naje nayi musu Allah ya sanya alkairi Asma'u tazo gidan ,shine suka taru suka dinga dukana." Kashe wayar yayi saboda tsabar takaici, Alina ta fashe da dariya tana draving tace"Shegu 'yan iska ai tunda bani na aure shi ba, sai na hada muku sharri a gurin sa, wayar sa ta kara kira yana kallon kiran yak'i dauka. Tunani yake wato bayan futowar shi daga gida Asma'u taje gidan shi, yasan duk abunda Alina ta fad'a Asma'u zata aikata sun mayar masa da gida sansanin yak'i baya ganin laifin kowa sai na Mimi gani yake Asma'u ce take murza akalar ta, sai abunda tace da ita sannan take yi, Wayarsa ya dauka ranshi a b'ace! Sai yaga kiran Mimi kusan sau shida, lallai zancan kenan, bugu daya wayar tayi Mimi ta d'auka tana shashshekar kuka.

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});