Chapter 9
Chapter 9
nashi ya binshi dashi yana mamaki yaushe Aliyu zai chanza yadawo namiji, son jikinshi da rashin kuzari is too much, hanunshi ya chusa cikin kanshi yana mishi head massage yace "sannu kaji Son kagaji sosai ko?" gyadamai kai yayi idanunshi a lumshe yace "bakaine kawani ce mutum yadawo ba, I need hot bath jikina kaman an kakkaryani Dad" "tooofah, sannu yaron kirki, muna zuwa gida zakai wanka kaci abinci saikai wanka abinka" gyadamai kai yayi a shagwabe yana sauke ajiyan zuciya yanajin dadin yanda Dad kemai headmassage din. Agaban wani babban gida sukai horn wani soja yabude musu Gate din, tashi yayi ahankali ya zauna yana kallon babban gidan nasu da babu kowa a ciki, shiga ciki sukayi sukai parking bude musu kofar motar akayi, ahankali suka fiffito daga motan yana kallon gidan, babban gidane dake dauke da manya manyan flat flat guda hudu, sai daga tachan dayan bangaren kuma wani babban flat guda daya ne, shidai babu yanda zaiyi da Dad ne amma harga Allah baison dawowa Nigeria ba, ya tsani gidan mahaifin shi sosai, he hates this house with all his heart, dafashi da akayi yasa yadaga kai ya kalli Dad din yadan turo baki kaman mai shirin yin kuka, murmushi Dad yamai tareda sumbatan goshinshi yace "all is well Aliyu am here for you kaji relax, muje" gyadamai kai yayi suka fara tafiya bodyguard kuma nawajen mota suna fito da kayayyakin su daga boot, wata yar budurwace doguwa dabazata wuce 20yrs ba sanye dawata doguwan rigan atampa tafito daga wani daki dasuke kira da laundry tariko wani white folded zanin gado a hanunta tajuyo, ganin Aliyu tareda Dady yasa ta tsaya chak tareda bude baki cikeda mamaki danko kadan Dady bai sanar dasu zai dawoba, tsayawa Aliyun yayi shima yana kallonta da idanunshi dake cikeda gajiya, murmushi Dady yayi yace "gata wajenka nan ai banfada mataba I want to surprise her taganka kawai kaman daga sama" murmushi sosai yayi yana kallonta batare dayace mata komiba ya daga mata gira daya alamun kallon fa baki sanni bane? Watsar da zanin gadon tayi akasa tsabagen rudewa tasa hanunta takai kan saman idanunta ta murza idanun irin ta kara tabbatarwa ba gizo idanunta kemata ba sanan tabude su, tagadai still dai yana tsaye inda yake kusada Daddy dake sanye da babban riga that means Yaya Aliyun tane, wani irin ihu tayi dayacika gidan. "Yaya Aliyuuuu, Yaya Aliyu oyoyo" ta tafi dawani irin mugun gudu hakan yasa yabude mata hannu da gudu taje tai wani irin tsalle tafada jikinshi ta rungumeshi sosai her heart couldn't contain her happiness sai kuka, hakan yasa Dady yace "kagamin shagwababbiyar yarinya, kin wani dane jikinshi zaki karyamin shi saikuma ki sakinmai kuka dukshi kadai, haukatashi kikeso kiyine daga dawowan shi, cikashi" kojin maganganun Daddyn suma batayi sai kuka take bayanta ya shafa ya bubbuga alamun tai shiru, jin karan bude buden kofofi wanan nabin wanan yasa yadago kai matayen Dadyne kowacce tadan leko dakai daga flat dinta ga yara manya da kananu duk sunaso sufito suga ihun mai akeyi a tsakar gida sun hanasu fita, fuskarnan bayabo ba fallasa duk sai kallonshi suke kaman yau suka fara ganinshi, babban cikin matan ne tadan tabe baki tace "ahhhh manyan baki su Aliyu ne agarin, mutanen turai saukan yaushe ko sanarmana ba'ayi ba, hala cinye dan gwal din zamuyi maigida" tasake tabe baki tana kallon Rauda da har lokacin ke rungume da Aliyun tace "sannu da zuwa Aliyu, kekuma ina zanin gadon danace kikawo min uwar shishigi?" kafin Rauda tai magana Dad yace "ahadama Aliyu lafiyayyen abinci Kareema" dan juya ido tayi tace "haba Alhaji saida abinci yakare kasan yawan yaran gidan nan gasuda shegen ci barin ma yaran Amaryan ka, aida kafadamana zaizo dasaimu saka dashi a girki, shi yaro kasan bacin abincin yan aiki yakeba dasai ace suhadamai koyar Indomie ce, kaga kumani wash Allah" tadan yatsine fuska tana dafa kafarta tace "kasan ina fama da wanan ciwon kafan bazan iya shiga wani kitchen ba Alhaji sanyin kashi dazaran dare yayi saidai kaji kasusuwana nakiran salla" shiru Dady yayi yana kallonta baiso yay hayaniya agaban Aliyu da dawowan shi kenan baiso yatadamai da hankali da sauri Rauda ta tashi daga jikin Aliyun tace "nizan ma girki kaji yayan mu, maizan dafama?" kafin ma yay magana Kareema tace "wai bazaki wuce kidau zanin gadon chan dakika watsar akasa kije ki shimfidamin agado ba" wani mugun kallo Daddy ya watsa mata yace "kije ki dauka dakanki, girki zatama dan uwanta" Daddy ya kalli Raudan datai zuru zuru dan tsoron masifar uwarta take Yace "wuce je store ki dauko all abunda zakiyi amfani dashi kizo side din Aliyun kiyi girkin awajen" gyadamai kai tayi tace "to Daddy" tama Ya Aliyun murmushi tajuya da sauri tawuce, Dady ya kalli sauran matan biyu dasuka tsaya suna kallonsu yace "duk baku iya gaisuwa bako" ko wacce da kallan nata reaction din dasukayi da kyar sukace "sannu da zuwa Aliyu" ko amsasu Aliyu baiyiba Yajuya yay part hanyar side dinshi, Amaryan Dady mai suna Amina tace "yaro baisan ya gaida manyan Shiba saidai asa manya su gaidashi sabida sonkai, mumadai Allah bamu y'ay'a mazan nan, kuma kar wata takara kiran yarana " dan juyowa Dady yayi ya kalleta jin yanda take jefanshi da kananun magana ta shige dakinta baice komiba amma wlh duk zasuci ubansu yasan maganin su, shida sune su zuba indai kan Aliyun dudda sun haifamai yara zai iya sakin yan bura'uba yakawo nany su kulamai da yaranshi, billahillazi duk wanda zai tabamai Aliyu marayan danshi nan mara uwa sai yay yakin biafra da mutum. [4/5, 8:05 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 5️⃣ & 6️⃣ _how to pay your subscription fee_ _*zaki turo 300 ta account dina 3107021073 first bank aisha Muhammad, saiki turo evidence of payment ta WhatsApp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting*_ _*for those da prefer su tura kati, you can also send MTN card na 300 ta WhatsApp number na 07012181461 saina loda nasaki a group din danake posting ATSAKANKANIN SOYAYYA_ _Free page_ Sallame salla Ammi tayi sake kwalamata kira akaro na uku tayi. "Aneesa wai bazaki tashiba, idan kika bari nazo dakin nan sai jikinki yay tsami, kindaisan abubuwan dake gabanki yau ko" da kyar ta iya bude ido jin Ammi na masifa tana kiranta jiya taci aiki a shago bana wasaba saisa tagaji haka, dama duk jumma'a haka take uban aiki a shago dan masu zuwa party nazuwa placing order dayawa kuma duksaitayi, da kyar ta sauko daga gado har bata gani da kyau tana dafa bango tafito daga dakin tafito Ammi tabita da kallo tai tsakar gida bayi ta shiga dan lokacin har gari yasoma wayewa fitowa tayi tadauro alwala takoma daki tadau hijabi ta sanya, akusada Ammi ta tsaya ta kabbarta salla, data idar tai karatun Al qur'ani sanna ta sallame ta gaida Ammi ahankali, amsawa Ammi tayi tace "tashi kije kidaura ruwa a wuta" gyadama Ammi kai tayi ta tashi ta zare hijabin jikinta tafito daga dakin tai kitchen wuta ta kunna ta daura pot din ruwan wanka dake cikeda ruwa tadau tsintsiya ta share tsakar gidan fess sanan ta shiga dakin dakin Ammi ta tattaro
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78