Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 32

Chapter 32

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,206 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

shiga yamayi latti wlh yau zai shiga Chambers dama dayanda zaiyi dabaije ba Aliyu is his number in this life, haka yadinga tunani har yakai House of Representative, Federal Republic of Nigeria. _*duk wacce takaranta book dinan batare data biyaba ban yafeba wlh, pay your access fee is just 300, wtsapp 07012181461*_ Takai kusan 2min atsaye chak awurin takasa matsawa sai rawa da jikinta keyi, kafin ahankali ta janye hijabinta tana kallon wajen, mai keken dayazo wucewa ta tare da sauri dan kunya takeji bana wasaba yanda kowa ke kallonta a wurin, shigewa tayi tace "express road zani" tada keken yayi yaja sukai gaba har express road yasauketa tafito dari biyu ta dauko tamikamai tajuya da gudu Yusuf zai tsaya yimata magana tabude kofa ta shiga abinta, Fatima sai kallonta take kaman yau tafara ganinta, backyard tawuce straight ta bude staff toilet ta shiga da gudu tarufe kofan tabude tap ruwa na zuba tafashe da kuka sosai tana taushe bakinta she's so angry, Aliyu ya mugun bata mata rai, ita wata irin mutum ne da ta tsani dizgi a bainar jama'a tun tana yar yarinya, ko dukanta Ammi zatayi inhar tamata agaban mutane saitai kusan kwana biyu bata fitaba taita kuka agida dan tanada kunya, kuma inhar Ammi tadaketa agaban jama'a kozata kasheta bazatai kuka ba saita daure sai jama'a sun tafi saitafara kuka, batason amata fada agaban mutane she's just naturally like that abin gets to her ne emotionally, shine Aliyun nan da bamata sanshi ba yakama yana mata tsawa kaman wata yarshi harzai mareta, sosai tafashe da kuka, cikin kuka sosai tabude jakanta taciro wayarta hanunta har rawa yake ta shiga contact dinshi ta danna ma number shi delete ta ijiye wayan takara kifa kanta awurin tana kuka sosai, jin ana shirin bude kofa yasa da sauri ta deba ruwan ta shiga wanke fuskarta, Fatima ce tashigo bayin tana hararanta tazo gefenta gaban wash hand basin din tana dan rera waka. "angwada nawa yace bayayi, da akaje gidan namiji saiya kadomu yace bazai bayarba shine muka gudo bayi muna kuka ahayye nanaye" Aneesa najin ta amma ba tace mata komiba, gama wanke wanke hannun tsokana Fatiman tayi tazo zata wuce tana waken ta ta bangaje Aneesa zata wuce, cikin tsananin fushi Aneesa ta fizgota batai wata wataba ta daga hannu ta daura mata clean mari, ihu Fatima tayi zata rama Aneesa tasa kafa ta kwashe ta sai kasa, tabita kasa ta kara daura mata wani marin tace "nasha gayamiki kifita daga harkana kinki, mene miki kika bangaje ni, ba fada kikeso ba zan koya miki hankali yau" takara zuba mata wani mari ta hade hannayen Fatiman ta murde su da karfi, ihu Fatima tayi, gwabe bakinta Aneesa tayi ta tashi daga kan cikinta tace "ki kara tonana" taja hijabinta da wayanta da jakan tafita daga bayin cikeda fushi, Fatima kasa tashi daga kasan tayi ta daga murya tace "wlh sainaga bayanki aduniyan nan Aneesa, sainaci mamanki dan ubanki, wayyo Allah na reshen bayana" dafa bango tayi tamike tsaye da kyar da sauri ta kakkabe jikinta dan batason Yusuf yagane Aneesa ta kayar da ita akasa ta wanwanke hanunta daya baci da kasa tawuce tafita daga bayin ta shiga store kitchen tabiyo Aneesa ta tsaya abakin kofa tarike kugu tace "ni kika mara Aneesa? Wlh sainaga bayanki aduniyan nan zaki ga" cikin masifa sosai dan ranta abace itama Aneesa yake tawani buga bowl din dake hanunta akan table ta kalli Fatima tace "ga fili gamai doki ubanki kafasa, kin zaci ke kadai kika iya hauka ko, sainaci ubanki" tafinciki bowl din tai kofan da gudu inda Fatiman take tsaye da gudu Fatima tafice ganin Aneesa ta haukace mata tana haki Ashe Aneesa ta iya fada haka, tsayawa Aneesa tayi abakin kofa tarufe kofan da karfi tana masifa. "dakin tsaya kiga inban kakkarya kasusuwan jikin ki da kwanon nan ba, da wlh saina kwaba cake dinan da namomin jikin ki" taja tsaki ta tsugunna jikin kofan Aliyu nafado mata arai sosai sama da dama, takai kusan 1min a tsugunne kafin tamike tashare hawayen daya zubo mata ta mike tawuce ta debo flour, kana ganin yanda take aikin kasan ranta abace yake. Wuraren five na yamma yatashi daga baccin da tsananin ciwon kai, ahankali yabude ido ya yaye bargon da Dady yarufe shi dashi hanunshi dayaji yamai tsami ya kalla yaga an shafamai mai, dan murmushi yayi dan yasan aikin Dady ne ahankali yatashi ya zauna yana kallon wayarshi dake kusada side lamp ijiye, kafe wayar yayi da ido yanaji kaman yadauka yakira Aneesa, kawad da kanshi yayi da sauri daga kallon wayan yamike tsaye ahankali yana yatsine fuska yana tafiya ahankali, bathroom ya shiga yadauro alwala yafito, dadduma ya shimfida yay salla yadade kan dadduma yay shiru yana kallon wayar ahankali yamike tsaye ya linke dadduman yawuce yafita, abinci ya ganni kan dining ko kadan baijin cin komi, kitchen dinshi yawuce yabude fridge sliced fruits dinshi dasukai sanyi sosai ya kalla su yakeso yaci but baida karfin ci baida apatite, cup yadauka yadauko yogurt ya zuba farm fresh strawberry flavour yacika cup yamaida sauran fridge yafito yazauna kan dogon kujera yana kallon tashan kwallon dake aiki yakai cup din baki yana kurban yogurt din sanyin yogurt din na sanyaya mai wuya hakan yasa yasake relaxing tareda lumshe ido, fuskar Aneesa yagani tanamai murmushi. [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 2️⃣0️⃣ & 2️⃣1️⃣ _How to subscribe_ _*zaki turo 300 ta account number na 3107021073 first bank aisha Muhammad, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting. Zaki iya turo katin MTN na 300 for those dabasu da bank*_ _Today is the DAY!!! I must give you my sincere, warm and outstanding shout out to my VIP group, you people are not just Very Important people you guys are my BLOOD_ _The amount of love, patient and understanding danake samu daga wurinku is beyond tunanina, ina karatun exam ina exam I don't get much time to type you guys supported me, oh my God, I mean o-h m-y G-o-d, am blown away da iskan kaunar ku, I Love my VIPs_ _Oh Hello, wanna join my VIPs and be having frequent updates? VIPs na are matured folks yo, manyan mata, issassu masu ji da kansu 😎 marasa son jira, masu rike alkawari, chat me up a pc if you want to join too_ Sosai tunanin Aneesa ya addabi zuciyar shi, ahankali yabude ido ya kalli yogurt din dake hanunshi ahankali yace "she's a Nubian princess" knocking kofar da akayi tareda shigowa yasa yadaga kai ya kalli kofa, Rauda ce ta shigo tanamai murmushi, rabonshi da ita tun ranan daya kwatota daga hannun Khamis, tsareta da ido yayi ganin ta ramemai duktai wani iri, shiru yayi baice mata komiba dan haushinta yakeji danta mai karya ranan, karasawa cikin dakin tayi ta zauna gefenshi ahankali tana wasa da yatsunta ahankali tace "good afternoon Ya Aliyu" gyadamata kai yayi batare dayace komiba ya cigaba da kurban yogurt yana kallon TV, shiru tayi tana wasa da yatsunta saikuma takara dago kai ta kallai ganin yaki kallonta yasa duk taji wani iri, ahankali tadaura hanunta kan nashi

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});