Chapter 77
Chapter 77
kasa tace "Alhaji nasan kana cikin tsananin fushi da bacin rai amma dan girman Allah ka sauraren" tadanyi shiru tana sauke ajiyan zuciya tadaga fuskanta ta kallai har yanzu idanunshi a lumshe kaman bayamason ganinta ne, Murya chan kasa tace "Alhaji bantabajin daidai da atom of hatred towards Aliyu ba, na rantse maka da Allah ubangijin mu, ubangijin Al arshi wanda ya busamana numfashi, ubangijin sammai bakwai, wanda ya halicce ni ya hallice ka ya hallici duwatsu da dabboni Alhaji bazan taba tunanin bama Aliyu wani abu danna halaka shi ko kokuma wani abu mai kama da hakan, haka zalika zan iya rantsemaka Aneesa ma bazata iya hakanba, am not justifying abinda Aneesa tayi bakuma kokarin kareta nakeba, but dan Allah ka yakuri, ka sauko da zuciyan ka, dan girman Allah kasaka asaki Aneesa she is too small tazata san rayuwan gidan yari kokuma rayuwan police station the trauma bazai taba barinta ba, Allah kayakuri ka janye case dinan kasa asaki Aneesa tadawo gida let's solve matsalan nan maturely, matsalan gidane let's solve it at home dan girman Allah kaji". _follow me lemme walk on the journey of visuals can be deceptive wlh_ [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 4️⃣5️⃣ Ko minti biyar baiyiba yawani irin yaye bargon da sauri yatashi zaune sabida jidayayi kaman hanjin cikinshi na harhardewa tundaga wuyan shi har zuwa cikinshi zafi yakemai kaman an watsa garwashin wuta akansu, wani irin kara yayi yana juyi "ahhhh" yajuya yana nukurkusu yana nishin azaba, azaban dayakeji yawuce misali, goran bottle water dake kan side drawer dinshi ne yadauka yabude ya kurba ko ya ragemai ciwon kaman yazuba gishiri a ciwo haka yaji hakan yasa yawani irin bankare yana ihu yana lankwashewa...... Shigowa gidan Nazif yayi yay parking motarshi Mama dahar lokacin ke jikin window tana kallon komi dake faruwa na tsakar gidanne gabanta nafaduwa tana addu'a Allah yabata nasara ne tabude kofa da sauri tamai alamu da hannu daya yakarso da sauri, karasowa yayi kafin ma yay magana taja hannunshi suka shiga dakin tamaida kofan falon tarufe, hada ido yayi da Rauda dake zaune da kanninta suna kallon cartoon, daure fuska tayi kaman batasan shiba dan ta mugun tsananshi yanzu, hararanta Mama tayi tace "bance ki cinyemin d'a da idanunki dasukai kama dana ubanki ba mai bakin hali kawai, common tashi kifitan min daga flat, wuce kitafi wurin Yayan ki mayya nasan abinda kikeso kenan" da sauri Rauda ta kalleta dan bata yadda da abinda taji Mama tafada yanzun nanba, anya Mama ce zata turata wurin Ya Aliyu willingly kuwa?, cikin daga murya da masifa Mama tace "kindaiji menace ko, tashi ki barmin daki kiwuce wajen Yayanki magana zanyi da Nazif mai mahimmanci" dawani irin gudu Rauda tai tsalle ta mike tsaye tai hanyar fita Nazif yabita da kallo, cikin rawan jiki Mama tace "kai yanzu ba lokacin kallon Rauda bane wani muhimmin abu nikeso kamin yanzun nan muje kaga" sama tai dashi wani dakin Dady tabude ta shiga yana biyeda ita tasa Hajar gadi afalo dazaran taga Abba kokuma Rauda tafada mata kota mata signal....... Sallama Rauda tai a part din Aliyun jin shiru yasa tabude kofa ta shiga abinta ta maida kofan tarufe tana hararan TV dake aiki a tashan kwallo tace "shi ya Aliyu kullum, kullum ball, ball ball uhm" tai maganan tana daukan remote ta chanza channel zuwa cartoon ta ijiye remote din tai hanyar bedroom dinshi tana kwalmai kira. "Ya Aliyu, Ya Aliyu kana bathroom ne? Ya Aliyu" agaban bakin kofanshi ta tsaya tai knocking jin shiru yasa tabude ahankali dan tasaba shiga dakinshi kai tsaye daman kuma baya hanata, dayake itama daga rana take batagani sosai dudda bedside lamp dinshi akunne yake, ahankali tadaga hannunta zata kunna switch din wutan dakin tace "bacci kakene Ya Aliyu?" kunna wutan tayi dakin yay haske, idanunta ne suka sauka kan Aliyu dake kasa yana wani irin mimmikewa kaman wanda ake zarema rai idanunshi na juyawa, harshen shi yafito daga bakinshi wani irin kumfa nabin gefen bakin nashi, wani irin talo idanu waje Rauda tayi tana kara kallon Ya Aliyu danta tabbatar shine koba shi bane yana sanye da dogon jeans dinshi blue jikinshi ba riga lying on the floor yana fizge fizge jijiyoyin wuyanshi dana fuskanshi sun fito tsabagen yanda yake stretching din azaba, wani irin ihu Rauda tayi da saida gabaki dayan flat din Aliyu ya amsa. "Ya Aliyuuuuuuuu!" da gudu tai kanshi ta tsugunna agabanshi tana tabbatashi bama tasan metake yiba. "Ya Aliyu, Ya Aliyu, Ya Aliyu menene menene wanan sabulu kasha ne?" ganin Aliyu baimasan waye akanshi ba kakkari yake yana har yanzu harshen shi awaje bakinshi nafitar d kumfa yasa tai wani irin jumping tsaye tama rasa mezatayi da gudu tafita tana kwalama Dady kira da duka muryanta. "Dady, Dady, Daddy Ya Aliyu" yanda take kwalama Dady kira zaka zaci ta haukace ne da gudu tai flat din Dady hannu ta daura kan handle ta shiga murzawa amma kofan a kulle hakan yasa tasa duka hannayenta ta shiga bubbugawa tana kwalama Dady kira. "Daddy, Dady, Dady Ya Aliyu, Dady ya Aliyu zai mutu wlh, wayyo Allah Ya Aliyu Dady" Kaman daga sama Dady yaji ana bubbugawa kofa ana kiranshi da sunan Ya Aliyu dayake suna bedroom ne saisa basujiba, Ammi ce ta tureshi tace "subhanallah, Alhaji Aliyu, tashi muje muga" da sauri Dady yadagata yadau boxer shi yazura tareda daukan jallabiyan shi yasa yay sitting room dinshi da sauri, doguwan riga ta Ammi tazura tareda saka hijabinta tabi bayan Dady da sauri, daidai Dady yabude kofa, da sauri ya tare Rauda dake neman zubewa muryanta harya shake tsabagen yanda take kwalamai kira, da sauri yace "subhanallah bani ruwa Ummu Aliyu" da sauri Ammi takoma ta dauko ruwa tabude mai tabashi karba yayi zaibama Raudan ta karban da hannunshi ta hanyar mikewa daga jikinshi tamai pointing flat din Aliyu tana haki tace "D....Da...dy, Ya....Y....Al....yu mutu, mutu zai mutu" arude Dady yace "w..... Wat? Meya sami Aliyu na?" kasa magana tayi dan her heart is beating way too fast zaunar da ita yayi a wajen yace "jikina yabani ba lafiya zauna da ita anan Ummu Aliyu, bari nadubo Aliyun" da dan gudu gudu sauri sauri Daddy yay flat din Aliyu tareda tura kofan yana kiran Aliyu. "Gadanga na, Gadanga na kana ina? Meya hadaka da Raudan ka ya......" kasa karasa maganan yayi sabida yanda yaga Aliyu na kakarin mutuwa kumfa nafita daga bakinshi kaman yana wasa da shower gel, wani irin bugu kirjinshi yabada "dududu-dum!!!" bakinshi ma rawa ya shigayi, baimasan takamaimen inda hankalinshi yake and not knowing mema zaiyi, ahankali yadaga kafanshi yana pointing Aliyun da yatsa yace "Gadanga na mehaka kakeyi you know this is a hard joke ko" yay maganan yana tsugunnawa agabanshi ahankali yakai yatsanshi kaman wanda yazare yadaura kan tongue dinshi yace "me haka kakeyi? Why are you playing with your tongue kamaida shi ciki wai liquid sabulu ka kurba ne da bakinka ke kumfa haka Gadangana? Why are you struggling and stretching like this? Me kake jujjuya idanunka kana kafar da idanu iyye, kai Aliyu, Son" Dady yakirashi yana jijjigashi...... Ganin Rauda tadawo daidai yasa Ammi ta shafa kanta tana mata murmushi tace "menene why are
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78