Chapter 78
Chapter 78
you like this? Laifi kikama yayan naki?" da sauri Rauda ta girgixa mata kai tace "Mum Aliyu mutuwa Ya Aliyu zaiyi wlh he's doing somehow?" adan rude cikeda wani irin yanayi Ammi tace "kaman ya mutuwa zaiyi, what sort of joke is that?" da sauri Rauda na kuka sosai tace "wlh wlh da gaske naje dakin naga....." Ammi bamata tsaya taji mezata ceba ko takalmi ba tasaka ba tai flat din Aliyun tabude kofan, babu kowa falo saidai taji maganan Dady sama sama hakan yasa tai hanyar inda takejin maganganun Dady, abude Dady yabar kofan hakan yasa ta tsaya tsak numfashinta yadan tsaya kafin ahankali yadawo ta shigo dakin sosai tana kallon yanda Dady ya rungume Aliyun dake mukurkuso yana surutai da bamata gane meyake cewa da sauri ta tabashi tace "Alhaji, Alhaji tashi mukaishi asibiti" kallonta Dady yayi for some seconds saikuma yamata murmushin nan nashi mai kyau yace "wasa yakeyi min, soyake yaga nadamu, my Boy is playing pranks, April fool ne don't worry ummu Aliyu, wasa yake mana ba dazunan muka dawo daga gidan rasuwa tareba so he's just joking" ahankali Ammi tace "innalillahi wa innailaihi raji'un" kafin da sauri tamike tsaye tafito da saurinta da Rauda dake kuka sosai sukaci karo, da sauri Ammi tace "jeki kiramin bodyguards din baban ku da driver ku imaza Rauda" da gudu Rauda tajuya Ammi kuma takoma daki ko one minute ba'ayiba bodyguards din Dady suka shigo dakin ganin Aliyu ba karamin hankalin su tashi yayi ba da sauri sukai wajen suka karbeshi daga hannun Dady, Dady yamike tsaye yace "kai ina zaku kaimin d'ana wasa fa yakemin" da sauri Ammi ta girgixa mai kai tareda cupping face dinshi ahankali tace "Alhaji look at me, kadawo hayyacin ka okay, Aliyu is sick you need to be back a hayyacin ka your son needs you, call ur doctor Alhaji" da sauri ya lumshe idanunshi kafin ahankali yabude maganganun Ammi sun shiga brain dinshi sunyi resetting na brain din ahankali Ammi tace "kace innalillahi wa innailaihi raji'un" ahankali batare daya bude idanun ba yace "innalillahi wa innailaihi raji'un, Ummu Aliyu da gaske Aliyu na nagani lying here kumfa na fita daga bakinshi?" hannunshi Ammi tarike tace "let's go to the hospital first bodyguards dinka sun fita dashi" da sauri suka fita Ammi ta zura wani takalmin Aliyun datagani abakin kofa tabi Abba Rauda ma tabisu tana kuka sosai, sauran Matan Dady duk suka fiffito suna kallon ikon Allah jin hayaniya da kukan Rauda daya cika gidan sosai. Ahankali Aneesa da tun lokacin dataji muryan Rauda na kwalama Dady kira ta tashi ta tsaya a window tana kallon tsakar gidan tana kuka sosai ta sulale akasa gani datayi anfito da Aliyu kaman wanda yamutu kumfa nabin bakinshi yana did diga a compound dinsu, sai karanto duka addu'an datasani take so dama da gaske yake baida lafiya dama da gaske ne, she regret abinda tamai she regretted it, wani irin kuka tafashe dashi da tadade batai irinshi ba. Wani babban private asibiti number asibiti da manyan Abuja keji dashi suka tafi, tun kafin sukai Dady ya danna ma babban likitan asibitin kira akan gashinan zuwa da danshi baida lafiya atanadi komi, Ammi tasan cewa Dady na tsananin son Aliyu amma bata taba sanin haka yake mai wanan mahaukacin son ba, Alhaji yadawo kaman wani zararre har fakan idanunshi take tana tofamai addu'a akai sanan tana kiramai sunayen Allah yana karba, cikin ikon Allah suka kai asibitin already anzuba nurses da hadadden gado agaban reception ana jiran senate president da danshi karban Aliyu da kaman babu rai ajikinshi sukayi ciki dashi Dady yabisu akai theater dashi aka rufo kofa batare da anbari Dady yabisu cikiba,. Ahankali Ammi tazo har inda take, dan murmushi yakakalo mata ganin yanda dukta damu fuskarta ya shafa murya chan kasa yace "kidena damuwa am fine okay" gyadamai kai tayi tareda kakalo mai murmushi dan tasan he's just saying that to make her feel better, to calm her down, ahankali yace "muje su kaiki gida kiyi wanka akwai najasa a jikin mu" cikeda damuwa Ammi tace "kaifa?" "anjima zanzo nai wankan in sha Allah" gyadamai kai tayi tarike hannunta cikeda so sukai inda bodyguards dinshi suke tsaye yace "ku kaita gida" cikeda girmama wa sukace to sukai gaba Dady yace "bisu, I love you" gyadamai kai tayi ahankali tace "I love you too, be safe for me okay" gyadamata kai yayi tajuya tafita tana waigenshi kaman yanda shima yakasa dena kallonta yana bala'in son Ammi sosai harta shiga mota saida aka tada motan sukabar asibitin sanan yakoma gaban dakin yaciro wayanshi daga aljihu ya kira Momma.
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78