Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 67

Chapter 67

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,206 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta datake assignment dasu,v karasawa wajen yayi tsugunnawa yayi ahankali yadebi littafan ya tattare tareda wayanta yay stairs hawa yay yayi sama, ahankali yabude kofar dakinta ya shiga daidai lokacin tabude bayi tafito tana sanye dawani spaghetti hand cotton half night gown baby pink, ihu tayi tabude kofan bayin takoma ciki da gudu shikuma ya tsaya yana binta da kallo murmushi yayi sosai yakara so ciki ya ijiye mata abubuwan nata kan gado sanan yawuce yafita tareda rufo mata kofa. [21/03, 17:46] Aishat Muhammad: Tadade abayi dudda taji budewan kofan shi amma taki fitowa sai daga baya sanan tabude kofan ahankali tadan leko ganin babushi yasa tasauke ajiyan zuciya tafito gabaki daya tai wajen kofan su da gudu ta kulle sanan tadawo ta kwanta kan gado tanaji wayanta na ringing taki dauka dan tasan shine kuma mugun kunya takeji tai magana dashi ahaka bacci yay awon gaba da ita. Kaman amafarki taji muryan Ammi na kiranta. "Aneesa, Aneesa wai bazaki tashi daga baccin nan ba" firgigit ta farka ganin yanda gari yay haske sosai har rana tafito ysa tazabura tamike tsaye, buga kofan dataji anayi yasa yakalli kofan tai wajen kofan da sauri tabude Ammi ce ta shigo tana sanye dawani black hadadden bakin riga taci gayu tabi Aneesa dake murza idanu da kallo tace "dan iskanci sai yanzu kike tashi iyye?" kaman zatai kuka ta janye hannunta daga ido tace "Ammi nagaji jiyane saisa bantashi da wuriba" "common wuce kije ki dauro alwala kizo kiyi salla kifito kisamen a kitchen" gyadama Ammi kai tayi tajuya tai bayi Ammi kuma tawuce kasa. Salla tayi tazura doguwan riga na atampa tafito a kitchen tasami Ammi tana girki, ahankali ta shigo tace "Ammi ina kwana" hararanta Ammi tayi tace "wuce kidau tsintsiya ki sharo ko ina har baranda, ki tattara takalmomin nan dasuka hargitse gefe daya" gyadama Ammi kai tayi tadau tsintsiya tafita tafara gyara falon tsaf har dining sanan ta shiga shara har zuwa bakin kofa takai sharan sanan ta kwashe ta kunna turaren burner dinsu dtazuba turare dakin yadauki kamshi sanan tadau tsintsiyan tabude kofa ahankali dan gyara varandan su kaman yanda Ammi ta gaya mata, idanunta ne suka sauka akan wata babban mota irin ta company mai suna Fitness Equip ana sassauke wasu manyan machines dabata san na meye ba agaban flat din Aliyu, hango mazan datayi yasa takoma daki hijabi tadauko tasaka sanan tadawo wajen idanunta ne suka sauka akan na Aliyu data ganshi tsaye kusada wani mutumi yana sanye dawani Beach 3quter dawani logo brown shirt ajikinshi magana yake amma yana hango ta yay shiru ya tsaya yana kallonta har saida mutumin da kemai magana ya juyo dan yaga meyagani me yake kallo dayasa yay shiru baya magana, dauke kai da sauri Aneesan tayi taduka tafara shara, kwala mata Aneesa taji anyi da sauri ta dago daga sharan datake, Abba ne tagani yana sanye da farar jallabiya da hula as usual shiga shi ta asuba ya tattaro yaran gidan gabaki daya harda Hajar dahar lokacin fuskanta yake a suntume, da hannu yamata alamu yace "zonan Aneesa" ajiye tsintsiyan tayi ahankali tafito ta karaso wajen tana kallon fuskan Dady ahankali tace "ina kwana Dady" murmushi Dady yamata yace "kin tashi lpy, kumuje ku gaida yayanku" Dady yay gaba duk suka dunguma suka bishi abaya hannunta Rauda takama tace "Aneesa how are you" batasamu ta amsa ba sabida kaiwa inda Aliyun yake tsaye da mutumin dasukayi Abba yajuya ya kalli Hajar ya mugun daure fuska yace "zoki gaida Yayanki" dayake duk iskancin ta tana tsoron Dady yasa tataho ahankali kanta akasa Aliyu ya zubamata ido yana kallonta, ahankali tace "ina kwana Ya Aliyu" ba yabo ba fallasa yace "fine, how was your night?" ahankali tace "Alhamdulillah, uhmm Ya Aliyu am sorry about yesterday" murmushi Dady yayi jin taji warning din dayamata, gyadamata kai Aliyu yayi yace "never mind" ahankali tace "thank you" dan murmushi ne ya subuce ma Aneesa sosai abin yamata dadi, da hannu Dady yace "oya Aneesa you and Rauda kuzo ku gaida yayanku" Rauda dai da gudu tafada jikin Ya Aliyu yau wace rana tazo taganshi freely, makalkaleshi tayi tace "Ya Aliyu gud morning" "ke cewa nayi ki karyashi" Dady yafada yana hararanta, ahankali Aliyu ya kalli Aneesan hada ido sukayi sanan ya kalli Rauda yace "ya ciwon cikin?" kaman zatai kuka tace "yadena" gyadamata kai yayi ya kalli Aneesan ahankali ta saukar da kanta kasa tace "ina kwana Ya Aliyu" batare daya kalleta ba dan yasan idanun Dady na kanshi yace "how was your night?" batare data kalleshi ba tace "Alhamdulillah" dan juyowa yayi ya kalleta yanda hijabinta yadan zame baya ana ganin gaban gashinta ga gashin goshinta ya kwanta sosai, kasa daurewa yayi ahankali ya tsugunna yadau Amal dake ta kallonshi yana mata wasa sanan yadan kalli Aneesan hada ido sukayi da hannu yamata alamu yace "ja hijab dinki gaba" da sauri Dady ya kalleta yace "yayanki yace kija hijab dinki gaba suman ki awaje Aneesa" jan hijabin tayi gaba shikuma Aliyu ya tsugunna yana wasa da yan kanenshi yaran sai washe mai baki suke Dady na murmushi ganin yanda yake murna Hajar kam kaman ta chakamai wuka takeji, kallonsu Dady yayi yace "to kuwuce aje a shirya school" ahankali Aliyu ya shashafa kan yaran yace "bye girls" yaja kunen Rauda yace "bye" washemai baki tayi tace "bye Ya Aliyu na" tajuya tabi bayan Aneesa sukai gaba, kallonshi Dady yayi yace "Gadanga na, sport zaka farane wanan kayan gym din daka sayo fa" daure fuska yayi yace "I don't wanna talk to you Dad" murmushi Dady yayi cikin kwaikwayan yanda yamai magana yace "haba Gadanga na har yanzu ba'a dena fushin da Dady ba, Dady fa yace a yakuri iyye, adan kalleni mana ko sau daya nai kewan yarona fa" murmushi ke cinshi amma ya danne yay kini kini darai shi adole fushi yake da Dady, murmushi Dady yayi cikeda son dan nashi yace _"Baba Aliyu mangyada baya bacci, ranan haihuwan shi ba wahala ko daya, yafado turus kaman namijin tarwada, tashi ingank...."_ fashewa da dariya Aliyun yayi tun kafin Dady yakarsa wakan his Dady is just the best, ahankali yay hugging Dady murya chan kasa yace "I love you old man" murmushi Dady yayi yadan tallabe keyanshi yace "I love you too yarona, my one and only Son, rigimammen yaro kawai" murmushi Aliyun yayi yadago sai a lokacin ma yatuna aikin da akemai kallon Dady yayi yace "stop calling me rigimamme in front of people Dad" dariya Dady yayi yajuya yana kallonsu yace "aikin me sukema haka?" dan yatsine fuska yayi yace "I want to create a gym ne, wanna start working out" haba Dady yakama cikeda mugun mamaki yace "working out, Aliyuuuu! Kaina zakai work out" murmushi yayi yace "yes, meet my instructor ma" yanunama Dady mutumin da suke magana dashi dazu, gaisawa Dady yay da mutumin Dady yakasa dena mamaki wai Aliyu ne zai fara exercise harda su gym instructor gareshi lallai, ikon Allah zaiga yanda hakan zaiyu yaron dabai jure wahala. _duk wanda yakaranta bai biyaba, Allah ya isa, chat me up in kinason book Dinnan 07012181461_ [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 4️⃣1️⃣ Kallon Aliyun Dady yayi yana

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});