Chapter 56
Chapter 56
me zanyi serving naka ko nadafa maka wani abu?" zaiyi magana Dady yakara so yaja kujeran dake kusada Ammi yace "tunda anga yara an manta da uba ai saimuzo ko ba'a gayyace muba" dan murmushi Ammi tayi ta shafa gemun fuskar Dady tace "tuba nake Yallabai na, bari naji da danmu saina dawo kanka kaji ranka shi dade" shi kanshi Aliyu baisan lokacin dayadan saki murmushi ba sabida yanda Ammi tai maganan so lovely, ahankali yace she's nice. Kallonta Dady yayi cikeda so yace "shikenan nahakura afara bama danmu to, yanason pancake sosai" gyadamai kai Ammi tayi tace "tom shikenan" plate ta jawo ta dibanmai pancake dat were looking so inviting tadau honey tace "kanaso da Honey ne Aliyu!?" gyadama Ammi kai yayi hakan yasa ta zubamai honey akai, sanan tadau cup tazubamai ruwan shayin dake kamshin kayan kamshi tasa spoon ta ijiye mai agaban shi ta matsar da madara da milo girgiza mata kai yayi yace "just sugar Mum" "OK okay, bakasha da madara" gyadamata kai yayi murmushi tayi tadau sugar tamika mai tace "very soon I will know my son likes and dislike ko" murmushi yasake yi hakanan yaji yanason matan she's so nice to him dudda baisan kodan taga Dady awurin bane but he felt gud yadade yana craving for this kind of affection and care amma bai samuba, karban sugar yayi ahankali yace "thank you Mum" murmushi daga Dady har Ammi sukayi atare, Ammi taja kujeran kusada Dady ta zauna tana kallon abincin tace "oya kafara ci to ko kunya na kakeji" girgiza ma Ammi kai yayi, Ammi ta kalli Dady dake binta da kallo kaman zai cinyeta yanaji kaman yabata duka duniya sabida abin nan datama Aliyu tace "Me zan baka yallabai na?" ahankali Dady yace "kome Yallabiyata tabani zanci" murmushi Ammi tayi tace "angama" chips tazuba musu a plate daya ta hada musu tea. Ahankali Aliyu yadau pancake din baida wani interest kan abincin sosai yakai bakinshi ahankali ya gutsura wani irin dadi yaji da baitaba ji ba the pancake is the fluffiest pancake daya tabaci in his life, Oh my God, like Oh-my God, shafa kunenshi yayi ya cigaba daci yadade rabon shi da pancake shidai arayuwan shi yansosn pancake dudda Dady na yawan cewa wai da pancake Mumy shi ta yayeshi saisa tundaga lokacin yakeso dan da aka yayeshi har cikin dare yana farkawa yayta kuka yana cewa pankyyyy, Mummy Pankyy saisa wani zubin idan Dady zai rsokane shi sai yace mai pankyyyy boy kawai shi kadai yake tunanin shi yanacin pancake din saida yaji yayi dam sanan yature, Dad da Ammi da tuntuni suke kallonshi yace "akaro ne Son" girgiza kai yayi yana shafa cikinshi yace "am okay" murmushi Ammi tayi tace "ashe haka kake son pancake, zan dinga sa Fatyma namaka in sha Allah" tashi yayi tareda daukan bottle water yakoma falo kwanciya zaiyi Ammi tace "banda kwanciya Son, ka zauna in abincin ya kwanta saika kwanta ko" gyadama Ammi kai yayi ya zauna yana chanza channel, ahankali Dady yakama hannun Ammi yarike gam kallonshi Ammi tayi lumshe ido yayi kafin yabude murya chan kasa yace "thank you for being a mother to my son, nagode Rukayya Allah yamiki albarka" girgixa mai kai Ammi tayi tace "karka kara godemin I can do anything for you Alhajina, yaro mara magana haka ba um ba umum" murmushi Dady yasake yi yay kissing hannunta yajuya ya kalli Aliyu yanda ya zauna hankali kwance yana kallon kwallo a binshi yace "bai taba shiga dakin matana yasake hakaba dan dolema nake sashi ya shiga, ko shashina he hardly come sabida su, jibi yanda yasake anan sabida yanda kikamai, Allah yamiki albarka nagode" murmushi sosai Ammi tayi ta tashi tana tattare flat din dasukaci abinci dashi Dady ya shiga tayata suka kwasa sukai kitchen atare suka wanke sanan suka fito suka dawo falo suna hira inka gansu zaka dauka Ammi ita tahaifi Aliyu kawai fatane dan Ammi bakace shine zaisa kagane ba itace maman Shiba, shima Aliyun yasake da Ammi sosai ahaka Momma da Abdul da Ihsan sukazo aka cika part din Ammi, Ammi ta shiga kitchen tana girki Momma taitai Ta tsaya Ammi Ammi ta hana Ihsan Momma ta tura itama da kyar Ammi ta yarda ta tayata, wuraren 1 Dady dasu Aliyun suka tafi masallaci Ammi kuma da Ihsan dahar tasaba da Ammi suka shiga jera abincin a dining Ihsan tace "Mum yaushe Aneesa zatadawo? Momma tace ta hadamu kawance" dan dariya Ammi tayi ta kalli agogo ganin daya yasa tace "baban ku yace karfe biyu suke dawowa daga haddan so nan da awa daya" murmushi Ihsan tayi zata kara magana Momma tace "ke dalla kin dami mutane da surutu" da sauri Ammi tace "kyalesu yaran yanzu ai haka suke, Aneesa tafi aku surutu" duk dariya suka shiga yi Ammi tace "ai bari inashan fama, Aneesa da surutu hmmm ba'a magana saidai in bata saba dakaiba" bude kofan da akayi yasa suka dago kai Dady ne da Abdul sai Aliyu, Dady ya zauna kusada Momma ya kalli Ammi yace " [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 3️⃣5️⃣ Dady yace "Ummu Aliyu akwai enough food yar abokina na hanya, wacce zata zo muga yazata kasance ai nafada miki ko" fashewa da dariya Abdul yayi ganin yanda Aliyu yay kini kini da fuska, kallon fuskar Aliyun Ammi tayi tadanyi murmushi tace "shikenan Alhaji, kutaso kuzo kuci" tashi dukansu sukayi sukai dining banda Aliyu da ranshi yake abace, Momma tace "Beta are you not eating?" daure fuska yayi yace "am not" Momma zata kara magana ahankali Ammi tace "kuna damun min d'a fa" dan dariya daga Momma har Dady sukayi Momma tace "Aliyu kayan haushi, munkusa ganinku arana indai wanan rubabben yaron ne" girgiza kai Ammi tayi tadau tray ta daura plate of fried rice da chicken akai sai coconut juice a jug da glass cup tafito daga dining duk Dady dayay kaman yanacin abinci yana kallonta, dan karamin stool taja takawo gaban Aliyun da kunya yakamashi ganin itada kanta tazo, stool din taja ta daura tray akai sanan ta zauna gefenshi abincin ta dauka ta mikamai tace "don't mind them ga abincin ka kaci bazasu ganmu arana bako" ahankali as usual yanda yakema Dady, a shagwabe yace "banda apatite nacin abincin Mum" dan shiru Ammi tayi tana nazarin fuskanshi kafin tace "okay let's do this" tai maganan ta yanda daga ita sai Aliyun zasu ji, hakanan takeson yaron sanan yana bata tausayi ganin yanda yakeyi, komi babanshi, komi babanshi, ahankali tace "anama iyaye biyayya ne dan asami albarka right" gyadamata kai yayi tai murmushi tace "gud, give it a chance, idan tazo kaganta bakasan wazaka gani ba kuyi gaisuwa na mutunci koba komi kanwar kace itama ai ko, so karkaji komi inhar ina gidan nan you get to marry wacce kakeso, am your Mummy I will always stand by you against all odd, are we gud now" tunda Ammi take maganan yake kallonta ta bala'in burgeshi kawai ya girma ne da baiga mezai hanashi rungume ta ba maganganun ta sunmai dadi sosai, wani irin cute gamshashen smile yasakin mata tareda gyada mata kai yace "Alright Mum" murmushi itama Ammi tamai tace "ga abincin ka, bari
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78