Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 68

Chapter 68

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kokarin yagano wani abu dan shidai yasan inba wahayi akama Aliyu kowani abuba babu abinda zaisa yaron nan yatashi rana tsaka shi exercise zai fara, gyadamai kai yayi kawai dan he's not convinced yace "to shikenan kayi sauri kagama sai kazo kai breakfast abangaren Mummy ka, kobaka ma gamaba kazo kayi breakfast dan nafiso mudinga breakfast atare" gyadamai kai Aliyun yayi yana lashe lips da sauri Aneesa data tsaya tana kallonsu sabida yanda suka bala'in burgeta ta duka tafara sharan, Dady nason Aliyu so ko dabata taba ganin irinshi ba, shima Aliyun nason Dadyn shi, kuma wani irin soyayya sukeyi irin na yan gayu, irin soyayyan uba da d'a na kasashen waje dasuke gani a TV, ganin Dady yataho yasa ta tsayar da sharan, murmushi yamata ya shafa kanta yace "sannu da aiki yar albarka, my brave girl mara kuwuya" dan dariya tayi Dady ya iya wasa da yara, kofa Dady yabude ya shiga ciki itakuma ta cigaba da sharan tanadan satan kallon Aliyu, inda dane da tuni ta gama sharan dan barandan dabaida wani girma, dayake da abinda take kallo shiyasa bata gama ba. Motar data kawo kayan ne tai reverse tafice daga dakin, fitowa Aliyu yayi daga flat dinshi sanye dawasu kayan exercise na kampanin ceegar, purple rigane armless hoodie sai wani gajeren wando daya tsayamai a guiwa, yasaka sport shoes na Nike yafito yanadan kakkabe hannu yana kallon inda Aneesan take datai kaman bashi take kallo ba tana sharanta abinta nanko idanunta nakanshi, kallonshi instructor yayi yace "are we ready Leo?" gyadamai kai yayi with full confidence shi adole soyake ya burge Aneesa yau, wani adjustable dumbbell instructor nashi yadauka kaman yadau tsinke abinka da wanda aikinshi kenan yace "are you ready Leo, squat, spread your legs and give me your hands" squatting Aliyu yayi ya bubbude kafa kaman yanda instructor yayi agabanshi yamikamai hannu, ahankali instructor yasakama Aliyu dumbbell din ta hanyar dauramai a hannu yace "let's go, lift it up in the count of 3, one, two, three" wani irin ihu Aliyu yayi Instructor na zare hannunshi daga kan dumbell with yasakan mai nauyin duka, ko lifting dumbbell din up baiyiba yahau sakin ihu "auuchhh Daddddd, ahhhh hannuna, auuchhh" da sauri Aneesa tadago kai rike karfen barandan su tayi kaman zatai kuka tana kallon Aliyun dataga yay wani iri da hannu kaman hannunshi na shirin ballewa yana kiran Dady, the thing looks funny amma tausayi yabata dan tasan ita tasashi da yanzu yana zaman zaman shi, dariya instructor yayi yana gyara position din dumbbell din a hannunshi yace "oh common u can do it, is just 80kg dumbell fa, saika saba da wanan zan kaga 100kg dumbell, lets go, let go lift it up" kaman Aliyu zai sakin mai kuka ya girgiza kai a shagwabe yace "ni bazan yiba kacire mini kona kirama Abba na wlh" kyalkyacewa da dariya Aneesa tayi at this point the whole Aliyu thing looks funny wlh, bata taba ganin lazy namiji irin Aliyu ba ita yama akai takeson wanan mutum haka Allah na tuba ai koni zan iya dagawa sama, akwai shi a shagon madam ta backyard tafa taba dagawa fa kuma bawani nauyi koda yake dadai nauyi but ba sosai ba, kyalkyacewa da dariya tayi hartana buga kanta da brander abin yay kara da sauri Aliyu yajuyo ganin Aneesa ce ke dariya sosai tana kallonshi yasa ya kauda kai, kafin yakara waigowa da sauri hada ido sukayi ta daure fuska kaman ba ita ke dariya ba tamai alamu da hannu idan bakayi ba forget bazan aureka ba dinan, wani irin namijin ihu Aliyu yayi yay lifting karfen sama gabaki daya yana huci da baki kaman macen dake nakuda, yanda taga hannunshi na rawa kaman yana shirin sakinshi kasa jijiyoyin wuyan shi dana kanshi duk sun bullo tsabagen nauyin abinda yadaga kana ganinshi kasan yanacin wuya, tausayi taji yabata sosai daukan tsintsiyan tayi tabude dakinsu ahankali ta shiga dan bazata iya jure taganshi yana aikin wahala ba kuma ita tasashi. Daddy ne kadai zaune afalo yana kallon news ganinta yasa yace "ki shirya, anjima idan Yayanki yagama tarkacen training dinchan zansa yakaiki saikiyi registration din jamb ko, mamanki tacemin baki riga kinyi ba" murmushi tayi tace "to Abba" tawuce kitchen ta ijiye tsintsiyan sanan ta wanke hannu tazo tana taya Ammi aiki sinasir Ammi keyi da safen nan daga taji Dady yace yanajin cin sinasir shine tafara yi bamata fadamai shizatayi ba, sai around 10 suka gama tsaf Aneesa ta dinga fito da warmers din tana jerasu a dinning, waya Dady yadauka yakira Aliyu. "leave that training kazo kai breakfast" katse wayan Dady yayi saida Aneesa tagama ajiye komi a dinning harda cucumber zobo juice din da Ammi tayi sanan tawuce sama danta watsa ruwa, dakinta ta shiga bayi direct tawuce wanka tayi sanan tafito wata hadadiyar pink atampan da Dady ya saimata ta dauko tasaka an mata dinkin Riga da skirt daya kamata ya bala'in mata kyau, mai kawai ta shafa ko hoda bata tsaya shafawaba sabida kwala mata kira dataji Ammi tayi tace "ganinan zuwa Ammi" wani karamin hijabinta na zaman gida tadauko baki daya tsayamata acinya tasaka, sanan tafito ta maida kofan tarufe, tundaga saman takejin kamshin turaren Aliyu alamun ya shigo kenan ahankali take tafiya kanta akasa harta fito falon baki Ammi tabude zatamata masifa dan tuntuni ita suke jira basu faracin abincin ba gashi Dady zai fita Dady yadaga mata hannu yace "kinga bance kima y'ata fadaba bakiga wanka tayiba, zauna abinki muci abinci" Dady yay maganan yana nuna mata kujeran dake gefen na Aliyu, ahankali taja kujeran ta zauna, Ammi tadau plate mai kyau ta zubama Dady sinasir da miyan, tadau wani bowl tazubamai farfesun kayan ciki sanan ta kalli Aliyu tace "mezakaci son?" ahankali yace "coffee Mum" dan hararanshi Ammi tayi tace "nasan zakasha coffee namaka shi daman, but zakaci abincin dazai kama maka ciki" mug ta dauka ta tsiyayamai coffee sanan tamika mai zuma tace "gashi kasa daidai" da sauri Aneesa ta fizge zuman kafin ya amsa tace "Ammi cikawa zaiyi wlh ya iyacin zaki" wani irin kallo Ammi tabita dashi surprisingly, Aliyun ma dago kai yayi ya kalleta for the first time tunda ta shigo dakin, Ammi zatai magana Dady yace "ya akayi kikasan Aliyu dason zaki daughter? Aiko hakane, samishi kadan kinji" dan murmushi Aneesa tayi akunyace sabida kallon da Ammi keta binta dashi tasan sai tace nata Yaya2 akayi tasan Aliyu nason zaki, adan kunyace tadago kanta hada ido sukayi da Aliyun dake kallonta dauke kai tayi tamika mai zuman tace "gashi kasa" da sauri Dady yace "samai daughter na kinji" ahankali tasaci kallon Ammi ganin takoma gefen Dady tai zamanta abinta kaman ma bata ganinta yasa tajawo coffee Aliyu dake binta da kallo ta zubamai zuman daidai sanan ta juyamai ta turamai gabanshi tadan saci kallonshi tareda sakinmai harara, murmushi yayi yadau mug din yakai baki, Ammi tace "samai sinasir kema kisaka" zubama Aliyun tayi dayawa ta ajiyemai agabanshi sanan itama tazuba nata tadawo ta zauna, ahankali takecin abinci duk wani motsi dazatayi akan idanun Aliyu hakan yasama takasa cin abincin da kyau gashi yay shegen dadi girkin. Saida Dady yagama sanan ya kalli Aliyu yace "Son take Aneesa to inda zatai jamb registration okay, nizan fita saina

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});