Chapter 74
Chapter 74
Maman su Rauda tayi tana kallon non stick pan din dake kan gas da pancake ke ciki tace "wa kike soyama pancake haka?" ahankali tace "na Ya Aliyu ne" murmushi Maman Rauda tayi tace "wow yarinyar kirki, toni baza'a sammin bane dan kamshin shi yakado ni nan" murmushi Aneesa tayi tace "to" plate ta janyo da sauri Maman Rauda tace "guda daya ya isa ma basai kin samin a plate ba". [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 4️⃣6️⃣ & 4️⃣7️⃣ _not edited_ _how to subscribe_ _zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting a tsakanin soyyayya_ _zaki iya turo katin MTN idan baki da banki_ _*masu fitarmin da book waje you guys pay for subscription to read littafin nan bawai kunsai littafi bane bakuda ikon abina, dan haka duk wacce tafitarmin da book waje banyafe mataba*_ _*duk wacce ta karanta littafin nan batare data biyaba ban yafema ta ba, Allah ya isa*_ _*masu tsoron Allah dake cin karo da littafin nan su biyoni su biya kudi Allah ya saka Muku da alhairi yabiya muku bukatun ku na alhairi*_ _you can chat me up here 07012181461 for any business proposal, etc_ _VIP group is always open, group din hajiyoyi da manyan mata wayanda basuson jira, *sangartattu* na, gasunan duk *Boyayyun Mutane* da *In Bani* bazasuzo VIP ba, masu so can chat me up 07012181461 danku shiga wanan sahun_ Wuraren 5 suka shigo gidan parking bodyguard din sukayi daya daga cikinsu ya zagayo da sauri suka bude mata ahankali tafito hada ido sukayi da Maman su Rauda dake gaban flat dinta kan plastic chair tanacin stick meat, wani banzan kallo datama Ammi yasa tadauke kai batare datasake kallonta ba tazo zata zuwa saida Maman su Rauda tabari tazo daidai kusada ita sanan tadanyi shewa tace "wayyo yar gaban goshi murmushin bazai wuce daga yanzu zuwa safiya ba, hahahah" ta kyalkyace da dariya tareda zaro nama daya daga stick din ta jefi Ammi dashi chak Ammi ta tsaya ta juyo ta kalleta gira daya Mama ta dagamata tace "au sannu nazaci karyan gidanan nefa ashe kece, yamai jikin?" bakaramin zafi maganan Mama yama Ammi ba amma tadanne tawuce tai gaba Mama takara kecewa da dariyan tsokanan yau duniyan dadi take mata she just use just a stone like dutse dayafa kacal dazata hargitse rayuwa hudu dashi. Kofar flat dinsu tabude da sauri Aneesa data kifa kanta akan kujera tana kuka tadago kai idanunta sun kumbura harsun godema Allah da gudu ta taso tafada jikin Ammi tace "Ammi ya jikin Ya Aliyu ya warke?" ajiyan zuciya Ammi tasauke tareda maida kofar tarufe ahankali tace "Alhamdulillah da sauki dena kuka" dagota tayi daga jikinta tasa hannu ta share mata hawaye tana murmushi tace "da sauki karki damu yayanku zaiji sauki, jeki hadamin tea bari na naje na watsa ruwa. _duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa_ Gyadama Ammi kai tayi tawuce kitchen tana share hawayen dasun kasa dena zuba Ammi kuma tai sama cikeda damuwa wanka tayi da ruwan zafi sosai dan jikinta ko ina ciwo yake mata kafin tasaka wata bakar doguwan riga mai duwatsu masu kyau, tundaga kan bene takejin sautin kukan Aneesa harta sauko kasa tana zaune kan kujera tana kuka karasowa falon Ammi tayi tace "waike kukan me kikeyi eh?" girgixa ma Ammi kai tayi wasu sababbin hawayen na fitowa binta da kallo Ammi tayi she really finds yanda take kuka weird and strange duka duka sau nawa suke magana da Aliyun dazata zauna taita kuka haka, zama Ammi tayi akan kujera tamata alamu da hannu datazo, tashi tayi ahankali ta taho da gudu fadawa jikin Ammi tayi sai kuka cikin kuka tace "Ammi ya jikinshi" , shafa bayanta Ammi tayi tace "da sauki kidena kuka he will be fine, uhmm share hawayen ki" hannu tasa ta share hawayen Ammi tanuna mata cup din tea data ijiyemata kan dinning tace "jeki kawomin nasha anan" sha Ammi tayi tass sanan ta tashi ta shirya tareda yafa gyalenta tama Aneesa sallama tafita har Gate taje batasami ko driver daya agidan ba daga bodyguards har driver duk sun fiffita cewan soja mai gadi, komawa ciki tayi ta zauna akan kujera tadau wayarta tai dailing number Alhaji harya katse bai dauka ba sake dialing number tayi akira na uku yay picking murya chan kasa tace "Alhaji ya jikin Aliyun?" cikeda damuwa Dady yace "Alhamdulillah har yanzu Dr bai fitoba balle naji wasu bayani ga Momma nan ma da Abdul sunzo" ahankali tace "Allah sarki angode, na shiryo nataho babu wanda zai kawoni nahau motan haya ne?" da sauri Dady yace "No no, karki hau, zasu dawo nina aika su sunje tahomin dawasu abokaina turawan likitan daga lagos sukazo suna Airport nan idan sun dawo zansa zuso, ki zauna yanzu kimin girki karki damu okay take care of yourself, ina Aneesa?" kallon Aneesan dake kuka har lokacin tayi tace "gatanan tun dazu kuka take dukta damu" "tell her not to worry, my son is a fighter zaiji sauki da izinin Allah, sai anjima" katse wayan yayi Ammi tasauke ajiyan zuciya takai kusan 20min zaune awurin kafin ta tashi tawuce kitchen bata kira Aneesa ba dan taga the girl is not fine haka tai girkin. Shiru shiru har magrib driver basu dawoba balle su dauke ta har bayan sallan isha'i takira Alhaji yafi akirga baya dauka, ahaka har bacci ya kwashe su daga ita har Aneesan anan falo. Kiran sallan asuba yatada Ammin tashi tayi ta tada Aneesa sukaje sukai sallan safiya sanan suka shiga gyaran gida ta kwashe abincin da Dady yasata dafawa jiya ta dumama snan tai tea. Misalin 8 tana zaune a falo Aneesa zaune agefenta sukaji karan motan yan sanda a tsakar gidan da sauri Ammi ta tashi ta daga labule tana lekawa Dady ne yafito daga mota tareda wasu yan sanda ranshi abace cikin tsananin bacin rai yace "dukan ku kufito tsakar gidan nan, Kareema, Amina, Aliya da Rukayya gabaki dayanku kufito" yanda Dady yakira sunanta kai tsaye yasa tagane ba lafiya Aneesa dake gefenta ta kalla tace "ke bani hijabi na" hijabinta Aneesa tadauko daga kan kujera tabata tasaka sanan tabude kofa tafita Aneesa itama tsa hijabinta tafita amma ta tsaya agaban flat dinsu dan ba'a kira da yaraba itakuma Ammi tai inda suke sauran matan ma sun fiffito, ma'aikatan gidan Dady ya kwalama kira gabaki dayansu kusan ma'aikata takwas duk suka taho wajen aka tsaitsaya anan kallon Dady dagabaki daya ya chanza kana ganinshi kasan baida kwanciyan hankali. Cikin tsananin fushi da mamaki Dady yace "as long as dasanina dudda abinda kukema Aliyu daidai magana ta banza na rana daya baitaba fadamuku ba, bari kuji da dukanku nan nake, na rantse da girman Allah, na rantse muku da girman Allah duk wanda yace shi da marayan d'ana zaiyi, yaron da baida mahaifiya, baida kani ko kanwa dasuka fito tajini daya, yaro shikadai, abin tausayin yarona, wlh duk wanda yace Aliyu zai taba zan iya ganin bayan mutum aduniyan nan, nida mutum zamu iya zuwa karshen duniya" Dady yay shiru sabida yanda zuciyar shi ke tafarfasa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78