Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 28

Chapter 28

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ahankali kafin da sauri tace "waye Boldest?" murmushi yayi yace "you mana my friend, Aneesah the fearless lady maima mutum zanen mage a fuska" dariya tayi mai sauti kafin tai shiru shima shiru yayi yana listening to the sound of her laughter kafin chan murya chan kasa yace "inzo gobe?" ware ido tayi tace "kazo kayi mene? Ni Ammi bata barina fita naje wurin kowa, banda hakaba gobe bananan" dan shiru yayi hakanan yaji baiji dadin maganan datayi ba, baiso taje ko ina yafison yaga koda yaushe tana gida akillace, ahankali yace "ina zaki friend?" "zanje shagon danake aiki sanan zandau permission naje nai registration din jamb" da sauri tarufe bakinta tace "laaaa banfa sanka ba inata maka surutu and is not good kaitama strenger surutu?" girgiza kai yayi yace "am not strenger, kin sanni, and I know you, you helped my sister once, and am your friend, your brother dabaki dashi from today, so allow me to do my duty okay" gyadamai kai tayi ta kwanta tareda lumshe ido, ahankali yace "inzo gobe? Inaso na sake ganin kine" ahankali tace "to bari mugani goben to idan Allah yakaimu, saida safe" takatse wayar da sauri, zaro wayar yayi daga kunenshi yana kallo jiyayi kaman ta katse zuciyarshi baiso ko kadan yadena jin muryanta, fuzar da iska yayi ya ijiye wayan ya kwanta yay shiru yana kallon saman dakinshi tunanin Aneesa yake banawasa ba, he really like the girl, yanason everything about her, he just wanna be her friend and take care of her and always support her kaman yar kanwar shi, tunanin Aneesa ya dinga yi har bacci yay awon gaba dashi. Da kyar Ammi ta tadata da asuba tazo tai salla sanan tai karatun Al 'Qur'ani, saida gari yawaye sanan ta wuce tadauko tsintsiya ta gyaro dakunoni ta sharo tafito da sharan waje sanan ta wuce kitchen tahura wuta tasa ruwan wanka awuta sanan tadau tsintsiyan ta sharo tsakar gidan, ta gyara ko ina sanan ta koma kitchen ruwan wankan tahada ta daura shinkafar da Ammi ta dafa jiya jiya dan dumamawa tawuce tafita daga kitchen din dauke da bucket din ruwan zafi taja ruwa daga rijiya tahada tawuce daki tacire kaya tafito tadau bucket din tai bayi bata wani jimaba tai wanka tafito sanan ta shiga kitchen ta sauke abincin ta daurama Ammi ruwan wanka tazuba nata abincin a plate sanan tafito tawuce kitchen afalo ta ijiye abincin kusada Ammi sanan tawuce dakinta ta shafa mai, shiryawa tayi cikin Riga da skirt nawata maroon atampa dayay mata kyau sosai ajiki sanan taciro gogagen hijabinta maroon tafito falo kafeta da idanu Ammi tayi tanabin kayan jikinta da kallo harta karaso wajen zama kusada Ammi tayi dake kan dadduma tace "Ammi na bazaki yi karin yanzu ba muyi tare" girgiza mata kai Ammi tayi tanajan charbi hakan yasa ta shiga cin abincin cikin yan mintoci kalilan tagama ta tashi takai plate din kitchen sanan tadawo daki tadau hijabin ta tasaka ba karamin kyau maroon din yamata ba ta dau jakanta ta sagala tana kallon agogo karfe bakwai da minti arba'in da biyar tace "Ammi natafi" gyadamata kai Ammi tayi dan bataso ta katse zikirin datakeyi juyawa tayi tai hanyar fita daga dakin harta sa kafa zata fita saikuma tadawo a shagwabe tafada jikin Ammin tace "nikimin addu'a Ammi" shafa addu'a Ammi tayi ta ijiye charbin tadan buge bayanta tace "inkin karyani aisaiki nemo wata Ammin ko" dariya tasaki tana tashi daga jikin Ammin tace "Ammi nifa banida nauyi fa" hararan ta Ammi tayi takama habarta takai yatsarta gefen idonta tace "jibi kwansa a ido, bakisan idan zakisa kwalli zaki ciccire kwansa bako" turo baki tayi Ammi takarasa cire mata harda na dayan idon sanan tasaki fuskarta tace "saikin dawo to, Allah ubangiji yabada sa'a, Allah ya tsaremin ke" wani irin cute smile dake mugun karama fuskarta kyau tasakin ma Ammi tace "Ameen Ammi na, nagode natafi" tashi tashi ta wuce tafita Ammi tabita da kallo zaure tayi tabude kofar gidansu tafita tana tafiya anatse as usual tana kallon hanya tana fatan Allah ya kado wani mai keke napep danyau jinkanta take bata da karfin daddarawa har express road da kafa. Bata wani yi nisa da tafiya ba saiga keke napep tsareshi tayi ta shiga tace "express road Malam" kunna keken yayi yace "dari da hamsin ne Hajiya" "to muje" Jan keken yayi sukai gaba har gaban shagon su yasauketa tun kafin ta sauko Yusuf security dake bakin kofa ya tsareta da ido kaman zai hadiyeta dauke kai tayi ta sauko taciro kudi ta bashi sanan ta rataya jakanta back tafara tafiya tana dosan gaban shagon nasu, washe mata baki Yusuf yayi yana binta da kallo tundaga kan kafafun ta dake sanye da black socks har zuwa kan hulan hijabin ta daya kwanta akan fuskanta, numfashin shi har neman daukewa yake sabida tsananin bugawa da zuciyanshi keyi sabida ganin ta dayayi karasawa tayi jikin kofan kafin ma ta gaidashi yarigata. "barka da zuwa Aneesa gimbiyan mata, sarauniya mai farin jini" bayabo ba fallasa tace "ina kwana" tasa hannu zata bude kofan da kanta da sauri ya tare yace "tsaya nizan bude miki Gimbiya ai ba'a barin gimbiyoyi suyi aiki da kansu baki saniba?" Yay maganan yana lashe baki yana kallonta cikeda da dan masifa tace "kabude min zanje naga Madam ne Yusuf" da sauri yace "karki damu Madam batariga tazo ba akwai abinda nakeso nafada miki ne" jitayi kaman ta kwasa mishi mari mugun haushi Yusuf yake bata hakan yasa ta kawad da kanta gefe, ko damuwa baiyiba yacigaba yace "Aneesah dan Allah sonake kibani dama naturo gidanku wlh ina bala'in sonki, wlh matukar burgeni wlh narasa yazanyi da raina kiwa Allah kibani dama naturo" juyowa tayi tamai wani irin mugun kallo tace "Yusuf kaga ina baka girman ka ko to kakama kanka, babu wani na shagon nan dabaisan kana soyayya da Fatima ba, banson rigima kadena shigar dani harkan ku kuma kacire hanunka ka matsamin na shiga shago inba hakaba idan madam tazo tace maisa banfara aikiba zancen mata kaine kahanani shiga shago tun dazu" washe mata baki yayi yana wani irin mahaukacin murmushi masifan Aneesa na masifar burgeshi dan matsawa gefe yayi yace "Allah huci zuciyar gimbiyar raina ki......" bude kofar Fatima tayi daga ciki da fushi tana ma Aneesa wani matsiyacin kallo. [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 1️⃣7️⃣ _how to subscribe_ _*zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsap number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting. Zaki iya turo katin MTN na dari uku ta watsap number na for those of you dabasu da account*_ _littafinan na kudine duk wacce ta karanta batare data biyaba ban yafe mata ba, nabarta da Allah_ Tawani rike kugu cikeda masifa tace "ban fadamiki kifita harkan Yusuf dinaba ba, Aneesa banson shishigi kije kinemi saurayin ki mana saikinmin snatching" hararanta Aneesa tayi kafin taja tsaki tabi ta gefenta tawuce ta shiga cikin shago abinta so take tai sauri tai baking snacks sabida dazaran madam tazo tabarta tayi, bakery ta shiga tadau rigan aikin ta ta daura kan rigan jikinta tadau mini hijab din tasaka sanan

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});