Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 64

Chapter 64

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wani irin ihu Rauda tasaki kaman zata fasa gidan tai kasa tana bankarewa daidai Aliyu ya shigo gidan daga masallaci, rike ciki Rauda tayi dan har cikinta taji dundun tasaki wani irin mugun kuka tana kama cikinta, kaman Aneesa zatai kuka ta kalli Hajar dake huci kaman wata kumurcewatu😎 tace "me tamiki zaki mata wanan dukan bayan kinsan cikinta naciwo" da yatsa Hajar ta nunata tace "ke kalleni nan am 25 niba tsaran wasan ki bace, ba ruwanki idan nida kanwata na fada agol...." wani irin wawan mari da aka dauketa dashi yasa takasa karasa kalman dazata fadi tadago idanunta da sukai mata dishi dinshi tsabagen zafin marin tana sosa wurin ta kalli wanda ya mareta Aliyu ne yana sanye dawata white riga mai dark blue short hands sai dogon black jean dayasaka kamshin turaren shi yabi yacika wurin, hanunshi yadaura kan wandonshi yana kwanto belt dinshi dama bala'in haushin ta yakeji tun ture Aneesa datayi dazu tafadi, cikeda rashin kunya Hajar ta kallai tana ganin belt din dayake shirin kwancewa ita tafi karfin tagudu tace "wlh karma kasake kayi gigin ciro belt dinan kace zaka dakeni dashi agaban kannina kajamin raini agaban yaran da aka haifesu jiya, meruwana dakai nasan kane shiga shara ba shanu, wlh ka zaulamin belt dinan saina hadaka da Mama na tafito ta ramamin mugu kawai" wani irin zuciyane Aliyu yaji tarufe shi ya tsani rashin kunya, ahankali Aneesa ta saukar da kanta kasa jitake kaman tarufe Hajar da shegen duka yanda takema Aliyu rashin kunyan nan harda zagi. Karan saukan belt da ihun Hajar dataji yasa ta dagokai, takoina Aliyu ke zubama Hajar duka kaman dama anbashi contract din dukanta ne, murmushi Rauda tayi tana share hawayen daya gama wanke mata fuska ganin Ya Aliyu na rama mata, ihu sosai Rauda take tana kiran maman su. "wayyo Allah na, Mama, Mama, Mama kinga Ya Aliyu ko, Mama zai kasheni" fara bude kofofi matayen Dady sukayi suna kallon yanda Aliyu ke kilan Hajar dake ihu da magriban nan, bude kofa Mama tayi jin ihu da hayaniya atsakar gida idanunta ne sukaci karo da Aliyu na dukan Hajar da belt gasu Rauda da sauran yaran gidan jikin mota suna kallo kaman suna kallon show, ga kishiyoyinta ko alamun kwatan Hajar bamasu yiba dan Hajar dama ta addabesu duka yarinyar badai rashin, da gudu ta shiga sauka daga matattakalar benen gaban flat dinta daidai Abba shima ya shigo gidan dan dama dawani ya tsaya magana awaje da tare zamasu shigo da Aliyun daga masallaci. "Gadanga" Dady yakira Aliyu adan zafafe dudda yasan Hajar tai wani abune saisa yake dukanta haka but he's strongly against dukan y'ay'a mata baiso dan sunada rauni. "Aliyu" kiranshi da Dady yasake yi akaro na biyu yasa yawani irin hankade Hajar da hannu, Mama dake tahowa ta tareta da sauri tanabin jikin Hajar din da kallo tana dubawa yanda hannayenta da fuskanta yay rudu rudu, mayar da Hajar din gefe tayi ta ijiye ta jikinta har rawa yake ta zabura tatashi tayo kan Aliyu tace "billahillazi la'ilaha illahuwa bazan yarda ba, y'ata ce kama rudu rudu da jiki haka, wlh saina rama mata" tai kan Aliyun dake mata wani matsiyacin disgusting look jiranta kawai yake tazo tace zata tabashi, azafafe tayo kanshi Dady daya karaso wajen yace "wlh, wlh kika tabamin yarona banga abinda zai hanaki barin gidan nan da daddaren nanba, baki da hankali ko Kareema, kan Yaya yadaki kanwar shi shine zakice zaki rama agaban kaninshi? Bismillah tabashi, tabashi ki gani" yay maganan cikin tsananin fushi yana rungume hannu a kirji yana kallon Maman su Raudan data tsaya tana kallon Aliyun da mahaifin nashi ke tsaye kusada shi, cikin fushi yace "Aliyu yarone mai hakuri, ko kyaran kaninshi bayayi, bantaba ganin yadaga hannu yadaki wani a gidan nanba danyau yadaki Hajara aisai kinsan da dalili ko, Hajara yakamata kima fada baki taso kice zaki dakeshi ba, Gadanga nawa zaki dama agabana, gaban babanshi Kareema, bari kiji daki tabamin yaron nan gwara ni ki tabani sau dubu wlh zan iya yafemiki sau dubu amma duk wanda yatabamin yaron nan kowaye shi aduniyan nan, Kareema kowaye wlh sai inda karfina yakare kinji na rantse miki, wlh kikiyayeni, ki kiyaye ni Kareema, ko gigin wanan haukan karki karayi in your whole entire life" cikeda bala'i da bakin ciki Mama tana kallon yanda Dady kemata bambami tace "ninasan babu abinda Hajar tamai tsabagen tsana ce irin ta Aliyu meruwan Hajar dashi iyee, me Hajar zatamai" da sauri Rauda tace "Mama wlh Anty Hajar ne taketa ma Ya Aliyu rashin kunya agabanmu" da sauri Dady yace "to kindaiji ko da kunenki dan haka ku tattara kowacee ta tafi flat dinta" ya kalli Hajar dake kuka har lokacin jikinta narawa yace "gobe ki kara mara kunya fitsararra, tausayi kikabani danazo nakara miki wani sabon dukan wlh, Aliyu tsaran wasanki ne, ko kallon banza naji kin karamai sainai mummunan sabamiki da idanu kaman na mujiya tashi ki wuce daki kiyi wanka kici abinci" juyawa Mama tayi ta kalli Rauda ta nunata da yatsa tace "badaike shaidaniya bace wlh bani bake Rauda, zanyi maganin ki, badai kinkini uwarki da yar uwarki ba zaki sanine, wlh bani bak...." cikin tsananin fushi Dady yace "waike kin fara zarewa ne Kareema? Me kikecema karaman yarinya bakiba ita iyyee? Mekike nufi? Zan mummunan sabamiki fa inbakibi ahankali ba" juyawa Mama tayi takama Hajar da dagata daga kasa tace "tashi muje, Allah zai sakamiki, wlh saina rama miki wanan alkawari namiki, kuma magulmata yan bakin ciki sai akoma daki masu daukan rahoto, ba kisankai akayiba ai" tai maganan tana kallon matayen Dady, tsaki Amarya tayi tace "aikin banza harara aduhu, gwara da aka lallasatan" da hannu takira yaranta dake gaban mota tace "let's go kids acire kayan makaranta" da sauri sukazo suka shiga daki, dayan matar Dady takira nata yayan ta harari Mama tace "rahoto kam yadauku saura bugawa ajarida ko yarana" tai maganan tanajan kumatun yaran cikeda wasa aiko suka fashe da dariya sukai daki tarufo kofar flat dinsu da karfi, kwafa Mama tayi tace "duk zanyi maganin kune kunyi dani, yar halak ce kumani, muje Hajar" taja Hajar sukai part dinta suka bude kofa suka shige. Ajiyan zuciya Dady yasaki idan yace baigaji da matayen nan nashiba yay karya, bayason saki, ya tsani saki saisa bazai musuba kullum binsu yake da addu'a Allah ya shiryar mai da iyali kawai amma yasan sun lalatamai yara, dagokai yayi ya kalli Aneesa murmushi yamata yace "kama Rauda Aneesa kutafi flat dinku" ya kalli Rauda datai zuru zuru sabida kalaman maman ta ance uwa uwace koma yayatake yamata murmushi yace "don't worry okay, bi Aneesa ki kwana a flat dinsu, am coming there now yanzun nan zanzo duk muyi dinner tare, you guys should go and shower" gyadamai kai tayi suka wuce suka tafi Aliyu yabisu da kallo cikin fushi Dady ya kalleshi yace "come with me" yya hanyar shashin Aliyun. _how to subscribe_ _zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to WhatsApp number na 07012181461. Zaki iya turo katin MTN na 300 for those dabasu da card sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya_ [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});