Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 59

Chapter 59

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kills him gaba daya, cikin muryan shi mai bala'in dadi yana kallon kwayan idanunta yace "please call him dama shinazo gani yabani auren ki" wani irin kallo tamai saikuma ta dauke kai tana turomai baki tace "huu'um Allah kyauta na aureka" kaman zaimata kuka a mugun shagwabe yace "but whyyyyy?" sakin cute mouth dinta tayi wide open cikeda mamaki tana kallonshi ganin yanda yawani yimata magana a shagwabe kaman zai mata kuka yana kallonta, da sauri ta dauke kai gabanta na mugun faduwa dan yanda yamata har cikin kasan ranta tajishi, bakinta nadan rawa dan jitayi batada natsuwa kuma tace "k....ka w...ka wuce katafi kafin nakira maka Abba na, zaisa a kulle kafa" murmushi yayi yana kallon yanda take magana dimples dinta na lotsawa yace "inhar akanki ne zan iya jure komi, zaki aure ni?" makemai kafada tayi batare data kalleshi ba dan bataso ta kallai wani iri takeji tace "a'a" , Murya chan kasa yace "please Anebabyyy!" yanda yakirata dawani sabon suna da ba'a taba kiranta dashiba yasa taji kirjinta yakara bugawa, kin kallonshi tayi saima kokarin tashi datayi tana gyara hijabinta hannunta dako ina na jikinta na rawa. How to subscribe Zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to WhatsApp Number na 07012181461, sainai adding dinki a group din a tsakanin soyyayya. [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 3️⃣6️⃣ Gabaki tayi tayi loosing control bama tasan metakeyiba kokarin tashi take takasa, kalaman shi nada wani irin asirtaccen power akanta data kasa fassawara, ganin yanda takeyi takasa tashi jikinta sai rawa yake yasa cikin wani low voice yana kallon fuskarta yace "in dagaki wife?" ko kallonshi batayiba saima wani karfi dataji yazo mata ta mike tsaye da kyar daidai lokacin Dady yabude kofan flat din Ammi yafito, wani irin murmushi tayi tajuyo ta kalli Aliyun dake kallonta tace "kagani ko zakajama kanka, ga Abba nanan yafito yau sunanka sorry banga abinda zai hana Abba na karya kulleka ba, bazaka tashi katafi ba" make mata kafada yayi a shagwabe yace "uhm'uh jiran shi nake yazo yabani auren ki inba hakaba zan mutu" dauke kai tayi da sauri ita yanda yakemata shgawaba ma wani bambaran yake mata but she must admit he looks damn handsome idan yanayin, harara ta watsa mai tace "chab Allah kyauta na aureka, huu'um bari Abba na yazo nagayashi dakai kaga abinda zai faru" tai kwafa tajuya tai wurin Dady dake tahowa wurin su da sauri yana kallon Aliyu da kafafunshi ke kasa kaman wanda akasa punishment, wurin Dady tayi kafinma tai magana Dady da hankalinshi gabaki daya kekan Aliyu yace "wat are you doing haka Son akasa? Eh Gadanga na menene?" da sauri yayi wurin Aliyu yana maganan, dagoshi yayi yanabin jikinshi da kallo tareda kakkabe mai guwiwan farin wandon shaddan shi dayadan yi datti kadan dan gidan fesfes ne yace "me kake yi akasa haka?" murmushi yayi batare dayace komiba yanuna Aneesa data tsaya turus tana kallon ikon Allah zatakaima Abba karan Aliyu taga kuma yanacemai Son, ahankali yace "Aneesa ne tafadi akasa Dadd!" yawani irin fadan Dad din da karfi dayasa Aneesa tadago kai ta kallai suka hada ido yamata wani shegen kallo mai tafiya da zuciyan mace, juyowa Dady yayi ya kalli Aneesa yana sakin Aliyu cikeda damuwa yace "subhanallahi garin yaya kika fadi Aneesa?" murmushi takakalo tana kakkabe kumatun ta da hannu tama rasa me zatace da bakinta yabushe tace "ahhh, ummm Abba, dama littatafan da aka banine sukamin yawa a hannu banje da jakaba shine nai tuntube nafadi" cikeda tausayinta Dady yace "sorry bakiji ciwo bako?" gyadamai kai tayi ahankali, yace "okay ga yayanki nan" yajuya ya kalli Aliyu yace "kai kuma tayata kwashe littafan ka kaimata daki kadawo wurin Nafisa ka barta ita kadai" yay maganan yana kallon Nafisa dayaga tana zaune kan kujera a bukka tana kallonsu, yace "akwai wanda zangani awaje am coming" yay hanyar gate, ahankali Aliyu ke kwashe books din yana kallon fuskanta yana murmushi yace "mai Abba" da sauri tarufe fuskanta da hijabi cikeda kunyan abinda tayi, fitowa daga bukkan Nafisa tai zuciyanta namata zafi ganin yanda Aliyu yama manta da ita, taya za'ayi tazo wurinshi amma baida lokacin ta, tana tafiya takalmin ta na kara kwas kwas kwas hakan yaja hankalin Aneesa yasa ta dago kai ta kalli direction din, wata kyakyawan yarinya daga gani zata girmeta tana sanye dawani hadadden lace ne tagani ke karasowa inda suke, daidai inda Aliyu yake a tsugunne yana kwasan books din Aneesa ne ta tsaya akanshi tadan kalli Aneesa dake binta da kallo, yatsine fuska tayi kaman taga kashi ta kalli Aliyun cikin muryanta nayan gayu tace "baby leave the parking of the books for her, tana tsaye kana kwashe mata littatafai kaman wani dan aikinta" dagokai ahankali Aliyu yayi ya kalleta batare dayace komiba yadau last book din kasan ya mike tsaye ahankali yajuya zaiyi wurin Aneesa kaman baimasan anamai maganaba, cikin jin haushi ganin iskancin dayake mata Nafisa tace "am talking to you fa Aliyu kakuma shareni, kan yarinyar nan kake shareni, who is she by the way? Ba Rauda bace ba kuma Hajar bace who is she, banma santa ba I know all the girls in this house, kabar mata book dinta muje muyi hiranmu" wani irin haushi da bakin ciki Aneesa taji yatokare mata wuya batasan lokacin data juya azuciye tai hanyar flat dinsu ba, juyowa Aliyu yayi ranshi abace yama Nafisan dake bayanshi dab dashi kaman zata shige jikinshi wani irin mugun kallo yace "you see that girl" yanuna mata Aneesa dake kokarin bude kofar flat dinsu yace "wanan zuciyan dakike gani" yanuna mata zuciya shi da hannu yana kallon fuskanta yace "my heart beats for her only, Only Her! She occupy every single space aciki babu ragowan waje dazan iya sakala ki Nafisa, I can't love mata biyu, she's the definition of the woman I want in my life, so goodbye and thanks for the ziyara bani nakiraki ba daman, Pops nawaje" yajuya yay hanyar flat din Ammi yana tafiyan nan cikeda isa. _not edited_ Wani irin kukane Nafisa taji zaizo mata da sauri tabi bayan shi hanunshi tarike gam hakan yasa Aliyu ya tsaya chak zagayowa tayi ta gabanshi bakinta na rawa tana kallon fuskarshi kaman zatai kuka tace "please karkamin haka Aliyu cus I love you so much from the first time I set my eyes on you" dan yatsine fuska yayi yace "hardlock, nima from the first time I set my eyes on you naji bakimin ba, excuse me my hand" yanuna mata hanunshi data rike ahankali tasaki hannun yajuya yabude kofan flat dinsu Ammi ya shiga tabi bayanshi da kallo kafin ta kwasa da gudu tai flat dinsu maman Rauda fadawa dakin tayi daga Mama sai Hajar afalo tanacin white rice a plate fadawa jikin Mama tayi tasaki kuka sosai arude mama tace "subhanallahi, ke lafiya Nafisa zaki shigo gida da kuka kaman wacce akama rasuwa, minene?" cikin kuka tace "Mama Aliyu yace bayasona wai" daure fuska Mama tayi tace "wani Aliyun dai tukunna" cikin kuka tace "na gidan nan" tsaki daga Mama har Rauda sukayi atare Mama ta turata tace "uban me ya hadaki da

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});