Chapter 62
Chapter 62
kofan shashin nasu yawuce flat din su Ammi. Ahankali yabude kofan flat din wani hadadden kamshin turare ne yamai sallama, Aneesa ce kadai a falon tana sanye da dogon riga tana rubuce rubuce da alamu assignment takeyi, sallama Dady yayi ahankali da sauri Aneesa tadago kai ganin Dady yasa tasaki murmushi tace "sannu da zuwa Abba" gyadamata kai Dady yayi yasami wuri kan kujera ya zauna tareda fuzar da iska yana shafa gaban goshin shi kaman wanda kefama da ciwon kai, ganin yanda Dady yayi yasa ahankali Aneesa tace "Dady bakada lafiya ne?" janye hannunshi yayi daga goshin ya kalli Aneesan murmushi yadan kakalo mata tareda girgiza mata kai yace "No am fine, ina maman ki?" ahankali tana nazarin Dady tace "tana sama a dakinta" gyadamata kai yayi tareda dan lumshe ido yace "okay jeki kiramini ita" gyadamai kai tayi tamike tsaye tai sama dakin Ammi ta shiga Ammi datai wanka tana cikin fesa turare Aneesa tai sallama ta shigo hakan yasa ta kalleta, shigowa Aneesa tayi dakin tace "Ammi Abba na nakiranki kaman baida lafiya" da sauri Ammi ta ijiye turaren datake fesawa ta kalli Aneesan tace "kaman baida lafiya" gyadamata kai Aneesa tayi da sauri Ammi tai hanyar kofa tanunama Aneesa yan kayan da taciro daga sip tace "kimaidamin kayayyakin nan cikin sip" gyadama Ammin kai tayi tace "to" Ammi tajuya tafita da sauri, tundaga kan stairs Dady ke hango hasken fuskan Ammi dake mugun sanyayamai tana kallonshi tana zuwa da dan saurinta, ajiyan zuciya ya sauke ganinta ahankali takaraso ta zauna kusada shi hanunshi daya sanya yadafe kan goshin shi ta karbe tare da shafa goshin wani irin sanyi yaji, ahankali tace "meyasami farin cikina abin alfaharina, wats d matter meke damun mini mijina?" Ammi tai maganan tana tattaba tundaga kan goshin shi har zuwa wuyan shi, hannunta Dady yarike ahankali tareda sauke ajiyan zuciya murya chan kasa yace "is your Son, Aliyu ne" chak Aneesa da fitowan ta kenan daga dakin Ammi bayan tagama gyarama Ammi sip din ta tsaya sabida yanda kalman Aliyu ne yadaki har zuciyan shi. "meya sami dana Alhaji baida lafiya ne?" Ammi tafada cikeda damuwa sabida yanda taga Dady yayi, hannun Ammi Dady ya matse gam murya chan kasa yace "fushi yake dani, ya kulle kofa yaki budemin, am so angry at my self Ummu Aliyu banda Aliyu adalci ba he made me realise that today, banma Aliyu adalci ba" Dady yafada araunane cupping face Face dinshi Ammi tayi in a very caring manner ta girgiza mai kai tace "listen to me u are Aliyu's, and you've always wanted wats best for him so karka kara cewa bakamai adalci ba, duk duniyan nan babu mai son Aliyu kaman kai" shiru Dady yayi tareda lumshe ido yadaura hannun Ammi kan kirjinshi ahankali yace "Aliyu yau yacemin agaban idanuna kanninshi suke nuna basuson shi basu san dashiba, to them they don't even regard him as their brother kuma bantaba cewa komi akai ba" dan shiru Dady yayi yana sauke ajiyan zuciya kafin yace "you know what Ummu Aliyu? Wlh he is right gaskiyan shine, banma d'ana adalci ba, agabana ake komi amma banacewa komi Aliyu nason kanninshi sosai amma basa sonshi banma d'ana adalci ba, what can I do to unite my children? Tayaya zan hada kan yarana gabaki daya sun manta da matsalolin iyayen su suso kansu how? How? Is too late iyayensu have already poison my children's mind I've made a huge mistake is too late for me wlh" girgiza mai kai Ammi tayi tace "don't say that, is not too late mijina, together me and u zamu hade kan y'ay'an mu, mudage da addu'a komi yay zafi maganin shi Allah yanzu ina Aliyun?" "ya kulle kanshi adaki baiso yay magana da kowa, nayi nayi yabude min kofan yaki, bazai yarda yama kowa magana ba saiya huce maybe gobe" gemunshi Ammi ta shafa tace "is alright, gobe zanje har bangaren shi namai magana dakaina, be happy, Allah yaga zuciyan ka you want nothing but good for your entire family Allah zai taimake ka, yaranmu zasuso junansu, they will unite fiye da yanda mukema tunani kaji, am here, I will always support you duk tayanda zan iya" tai maganan tareda mai wani kiss mai aanyaya rai agemu lumshe ido Dady yayi kafin yabude su ahankali yace "muje part dina kibani abinci na am hungry" gyadamai kai Ammi tayi tawuce dining tahade abincin shi a warmers a big basket, basket din yakarba daga hannunta tareda rike mata hannu suka fita daga dakin ba karamin tausayi yabama Ammi ba and she promise she will help him out. _duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa ban yafeba, duk wacce ta fitar min da book waje Allah ya isa_ _duk maison book dinan should chat me up 07012181461_ _for business promotion, business advert chat me up 07012181461_ Jin fitan su Ammi yasa ahankali ta sauko kasa jikinta yay sanyi dan taji gabaki dayan maganganun Dady da Ammi, ahankali ta zauna agaban littafan ta tana kallon assignment din datafarayi dan gobe zasu bayar, rasa natsuwan ta tayi jin Aliyu ya kulle kanshi adaki yakima kowa magana, ahankali tadauki byronta zata cigaba da assignment din takasa, pink hijabin ta dake kan saman kujera taja tareda mikewa tsaye ta zura hijabin tai hanyar kofa, ahankali tabude kofan tafita daga dakin tareda maido kofan tarufe ta tsaya agaban flat din nasu tana kallon flat din Aliyun dake nesada su kadan sotake tahana ranta zuwa but takasa takasa hakura sabida jitayi yana cikin damuwa jitayi itama ta shiga cikin damuwa sosai, ahankali ta shiga taka matattakalan sauka daga gaban flat dinsu tasauka Tai hanyar shashin Aliyun, agaban kofar sitting room dinshi ta tsaya heart dinta na racing kafin ahankali tasa hannu tabude dakin, wanan mayen kamshin nashine dahar tagane taji a falon, falon babu datti kodaya saiyan littafai datagani kan kujera kaman karantawa yake, ganin baya falon yasa ahankali tai hanyar bedroom dinshi heart dinta na racing but takasa hakura, tsayawa tayi agaban kofan kirjinta na bugawa fiyeda dazuma takasa knocking, wani irin sauke ajiyan zuciya tayi trying to calm her self down kafin ahankali tadaga hannunta zatai knocking aka bude kofan hada ido tayi da Aliyu dataga idanunshi sunyi jajir har kumbura sunyi kaman wanda yasha kuka, yana rike dawani babban trolley yana sanye da faran riganshi ta dazu, tsayawa yayi chak yana kallonta kaman yanda itama ta tsaya chak tana kallonshi tundaga kai har kafa kirjinta na bugawa, her heart breaking ganin yanda idanunshi sukayi tanajin wani irin sadness da bakinciki kaman suna sharing dsame feelings, lumshe ido yayi ahankali kirjinshi namai zafi kafin ahankali yabude su yadaura akanta dauke kai yay da sauri yaja akwatinshi tareda bi tagefenta zai wuce falo, kama hannunshi tayi da sauri tarike gam batare data juyoba wani irin kuka nataso mata, ahankali shima ya tsaya chak jin soft hand dinta rike da hannunshi. [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 3️⃣7️⃣ Fita tayi daga kitchen din da sauri, hada ido sukayi da Abdul dake kan kujera yana rikeda remote din TV yana murmushi, dauke kai tayi da sauri tai hanyar stairs daidai Ihsan tafito sabida gajiya d jiranta datake tayi a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78