Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 35

Chapter 35

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta yasa yace "slow down Jeff, slow down" da sauri yace "what if is a trap sir" cikin fushi Dady yana kallon fuskan Ammi yace "slow down, Allah shine ke kare kowa, slow down let's listen to wat she have to say, most time inna biyo ta Sulejan nan haka nake ganin mutane alot of them are the poors talakawa basuci abinci bane, let's listen if is help we can offer then we help her" Dady yay maganan yana kallon Ammi still, rage gudun bodyguard din yayi har suka iso inda Ammi take da sauri Ammi ta zagayo tana kwan kwasa glass din motar. _Duk wacce ta karanta min littafi batare data biyaba ban yafeba wlh, saikin biyani a lahira_ [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 2️⃣3️⃣ _how to subscribe_ _*zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting, for those dabasu da account, zaku iya turo 300 ta katin MTN*_ _To My *GGM* General Group Members, idan banso kuba wetin I gain? You guys are my backbone, all I know is that I made a strong fanbase akanku, you guys build me to Maman Shakur din danake yau da duk inka shiga ka kira sunana ansan dani, so how can I not express my gratitude??? Hats off to you guyss_ _The amount of love, kyaututtuka and many more danake samu am grateful wlh, Allah ya barmin ku, duk lokacin dana mike nace zan fara book kafin nace me kunfara biya like you guys are ever ready to pay inhar littafi daga nine abin alfahari ne agareni, I Love you and Allah ya barmin ku_ _*gareku masu karatun Allah ya isa ohhoho🤦🏻‍♀️ kumafa ina bala'in sonku amma ku daure kubiya kuyi joining group dina, banso ranan lahira na kwashe ladan ayyukan ku nagari na barku bakuda lada ko daya wayyo Allah na😢, this writing shine baiwar da Allah yamin, support a sister, pay your access fee just 300 naira kidena karatun Allah ya isa dan zai biki , hakkina ne, duk wanda yay supporting business Allah zai bashi lada, kuma ina sonku amma dai duk wacce ta karanta bata biyaba dai toh toh toh wanan page din dai na yafe amma next page or any other next update ban yaheba._ Da sauri Dady yace "nose bleed kuma Aliyu, mekuma yakawo maka nose bleed ana zaune lpy?" yay maganan yana kai hannu zai taba hancin Aliyun da tip din yay jajir, da sauri Aliyu yarike hannun yana kawad da fuskan shi dan baiso ataba dan zafi zaiji yace "nikarka tabamin hanci am fine, ba zafi yakemin ba kuma tuntuni ya tsaya, are you just coming back now Dad? ina kaje kadade haka?" goran ruwan da Dady yagani kan table dinshi mara sanyi ya dauka tareda budewa zai sha yace "bamu gama meeting din dawuri bane, and on my way coming back kuma something happen saida na taimaka ma wata mata da yarta batada lpy na kaisu asibiti gwanin ban tausayi wlh" dan lumshe ido Aliyu yayi tareda shigewa cikin kujera more yace "am sleepy Dad" hanunshi Dady yaja yace "tobaza kaje ka kwanta ba afalo zaka kwana? Ehen Gadanga na that reminds me of something, taso kaji wata magana, tashi, tashi kaji" yadaga Aliyun da sauri yana dan murmushi, turo baki Aliyu yayi kaman zaiyi kuka yatashi zaune yakallai yace "uhmm tell me" matsowa kusa dashi Dady yayi sosai yadaura hanunshi akafada yace "daman kagane wanan aminin nan nawa Alhaji Hassan?" dan yatsine fuska Aliyu yayi yace "what about him?" murmushi Dady yayi yana kara matsowa kusada shi yace "to agidanshi mukaje meeting dazu dana fita, yarshi ce tazo tai serving dinmu, na yaba da hankalinta da natsuwan ta, kasan tareda sukayi school da kanwar ka Hajara a Dubai, sa'an Hajara ce, she's just 24 Zainab, na yaba da natsuwan ta, tama cemin gobe zatazo wajen Hajara, inaso idan tazo kusasanta ka aureta Gadanga, so karkaje ko ina inaso ku sasanta ka aureta batada matsala very quite and obedient girl, kaga yanda kakeda shegen zuciyan nan you need yar yarinya maijin magana, mara hayaniya dazata bika sau da kafa, is just the best choice Son namaka trust you Dad" dariyan iskanci Aliyu ya shiga yi irin na sangartattun yaran nan, Dady yabude baki yana kallonshi instead of yamaji haushi saima washe baki yayi arayuwan shi yanaso yaga Aliyun shi na dariya, yanaso yaganshi he's free and very happy, da kyar Aliyu ya tsayar da dariyan yace "are you for real Dad, like are you serious about this eh Babana?" da sauri Dady daya tsaya yana kallonshi kaman wani TV yana murmushi yace "yes now Boy, am serious, nafada maka she will make a best wife" dan tabe baki Aliyu yayi yadauki wayarshi yana kallo kafin ya dago kai ya kalli Dady yace "please, please Dad kaga am begging you don't start with this neman min mata stuff, am I a kid daza ka wani nemomin mata, ni nama isa aure ne?" baki Dady yarike yana kallonshi yanda yakemai maganan yana turo baki sounding serious saikuma yay murmushi yana girgiza kai yace "kace kaikama isa aure ne, sanan kace are you a kid, wat does your statement and your question makes you now?" dan murmushin rashin gaskiya Aliyu yayi baice komiba ya dauke kai hakan yasa Dady yadanyi dariya yace "stop taking the advantage of the love I have for you Aliyu, kasan dai burin kowani uba ne yaga danshi yay aure ko, I want to see my grand kids Aliyu, banso namutu banga y'ay'anka ba Aliyu" da sauri Aliyu ya kallai jin kalman mutuwan daya fito daga bakinshi dan ko kadan baiso yaji Dady ya ambaci kalman mutuwa, gyadamai kai Dady yayi ganin tarkon daya dana mai yakamashi dan finally yasami full attention nashi, hakan yasa yasake kwantar da murya yace "yes Gadanga, banso namutu banga jikokina ba, kasan shekara na nawa yanzu aduniya? Talatin da takwas ga ishirin da tara ka lissafa, inada shekaru talatin da takwas aduniya mamanka ta haifamin kai kaga yanzu shekaruna sittin da bakwai, rayuwa taja Aliyu, Aliyu tai nisa kullum kara kusantowa da kabari mukeyi, nasan bazan taba kara shekaru dari akan wanan shekarun nawa ba, idan ma nakara to komi mini za'a dingayi" dan shiru yayi yana kallon yanda maganganun shi sukasa Aliyu yay sanyi sosai, dan fuzar da iska Dady yayi yace "is alright, naji nakuma yarda bazan nemama mata ba, konima nafison kazabo mata kafadamin choice dinka, na tattaro abokanai na da yan uwa muje munema maka ita but promise me zaka fito da mata nan da one month, you are 29, a graduate, har masters kanada shi, your company na running perfectly fine wat else kake jira? Promise me zaka fito da mata kwanan nan Son" dan lumshe ido yayi yana ganin fuskar Aneesa namai murmushi kafin ahankali yabude idon ya kalli Dady, hannun Dady yakama yarike ahankali yace "I promise Dad, and karka karamin maganan mutuwa, nothing will happen to you, jikoki harsaika gaji, duk wacce zan aura triplets triplets zata dinga haifowa and every year so get

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});